TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Gimbiya hakima page 43_44

 

πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»

         *GIMBIYA HAKIMA* 

πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»



*🌎MANAZARTA* 

*WRITERS ASSOCIATION* πŸ“šπŸ–Š️


     *M. W. A* 


'''Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. πŸ€™πŸ»''' 

________________________________



  _STORY AND WRITING_ _BY_ 


    _Jameelah jameey πŸ–‹_ 


   *(Yar mutan kankiaπŸ‘ΈπŸ»)* 


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI*


_Wannan labarin kagaggen ne, duk wanda yazo daidai da rayuwarshi a kasi ne._ 


'''NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA FATIMA ABUBAKAR 

BELLO, ALLAH YA BAR KAUNA YAR UWA RABIN JIKI😍😍''' 



43&44



Tafiya take tana tunanin wannan halin na Hakima, bata san yanda zatayi taga ta koyama Hakima Son Hakim ba.. 


Dan itadai tana san Hakima ta aure Hakim amman gashi su duka basu da maΖ™iya kamar junansu, haka dai Maryam ta kama wanann tunanin har ta isa gidan su Hakim.. 


Bayan tayi parking ta fito nan suka hadu da Aliyu shima shigowarshi kenan gidan wajen aiki yaje.. 


"Aaaa! Maryam kice a gidan namu."? 


"Yaya Aliyu ina wuni? "Lafiya lau Maryam daman kamar kinsan inasan ganinki."



"Sai kuma gani Yaya Aliyu ina jinka."


"Aiko naji dadin ganinki Maryam, ko zamu zagaya lambu muyi maganar dan tanada tsawo gaskiya ba laifi."


"Alright then, let go Yaya Aliyu bakomai,"ok Maryam,  thank you sister." 


Haka Maryam da Aliyu suka dauki hanyar Lambu, Maryam tana mamakin wata kalar magana Aliyu zaiyi mata haka wanda bata yuyuwa a bakin mota har sai anje Lambu... 


"Have a sit Maryam, "ok thank Yaya Aliyu."


Bayan Maryam ta zauna nan shima Aliyu ya zauna ya fara magana kamar haka.. 


"Maryam nasan kina mamakin maganar da zanyi dake ko."? 


"Gaskiya hakane Yaya Aliyu ina mamaki sosai dan haka bata taΙ“e kasancewa ba shiyasa nake jin tsoro." 


"Ok kwantar da hankalinki Maryam, ba wata magana bace bayan ta Ζ™awarki Hakima."


"Hakima kuma Yaya Aliyu."?  


"Yes of course Maryam ,Hakima, inasan Hakima ta auri Hakim amman abun yafi Ζ™arfina na kasa shawo kan Hakim shine na biyo ta wajenki ko zaki shawo mana kan Hakima."? 


Sai da Maryam ta numfasa sanann tace, "Yaya Aliyu abunda ke zuciyata shike cikin zuciyarka, amman am late tooo."


"Bangane kin makara ba Maryam wani abu? Dan kinsani a duhu." 


"Eh wani abu Yaya Aliyu, saboda da wani abun shiyasa nace am late, nafi kowa farincikin su zama masoya kuma ma'aurata amman su sun tsani junansu." 


"Tabbas Maryam sun tsani junansu amman kuma akwai soyayyar junasu cikin idanunsu, kawai dai kiyayar tayi tasari a kansu shiyasa suka kasa gane soyayyar dake tsakaninsu tunin daΙ—ewa." 


"As how? Yaya Aliyu taya haka zata kasance kace suna son junansu bayan kasan basu da wanda suka tsana kamar Junansu."



"Eh hakane Maryam amman suna son junansu sosai, dan haka kema kinsan yanda zakiyi fitting wajen ganin sun mallaki junansu ta hanyar aure, nima zanyi iyakar yina." 



"Yau munyi faΙ—a da Hakima saboda na goyi bayan Yaya Hakim har tace ba ita ba ni kaga wannan aikin bani a cikin shi sai dai new friend Ι—inta." 


"Karki damu wannan fushine kawai yasa tace maki haka, amman zata sauko zata nemaiki da kanta ma." 


"Allah yasa Yaya Aliyu dan na damu sosai, ni kuma zanyi iyakar yina naga sun fara soyayya by the grades of God. "


"Thank Maryam Allah ya bamu sa'a baki Ι—ayanmu Maryam, "Amin Yaya Aliyu ni na wuce cikin gida."



"Ok ki gaidaman da Gimbiya ta nima, "Hahaha! Yaya Aliyu kenan kaima har ka kama Gimbiyarka kenan , to wacece a cikinsu."?  



"Ko wace a cikinsu Maryam, duk inaso, "ok shikenan ni na wuce, "ok byeee."


Nan Maryam ta wuce cikin gida bayan sun gaisa da Fulani Kubrah ta wuce cikin room din su Sadiya.. 


"Sai yanzun kika zuwa?  ai nasa kin fasa."


"Aa munyi magana da Yaya Aliyu ne shiyasa, "ok Lafiya kika kira waya cikin tashin hankali? Ko wani abu ya samu Hakima."? 



"Ba abunda ya samu Hakima sai dai Hakima tace mun rabu."


"What! Because of what Maryam."? 


"Dan sunyi faΙ—a da Yaya Hakim na shigarma Yaya Hakim na bata rashin gaskiya, sai daga baya nasan shine baida gaskiya."


"Haba Maryam ta haka zamu shawo kanta taji interested akan Yaya Hakim, ai ya zama dole a gabanta ki nuna itace mai gaskiya gashi yanzun kin Ι“ata komai Maryam."


"Maryama wallahi ran nane yayi mugun Ι“aci, dan bakiga yanda Hakima take gayaman magana ba ban iya dauka gaskiya shiyasa nima na maida mata."



"Yanzun dai duk ba wannan zamuyi ba, Maryam idan aka kwana biyu kije ku sasanta tsakaninku keda Hakima lokaci dukanku kun huce daga fushin da kuke da juna amman ya kukagani."? 



"Haka ma yayi Sadiya, Maryam dan Allah kiyi hakuri karki biyema zuciya please ku shirya zamu ji dadi dan wallahi nidai Hakima tayi man inayi ma Yaya Hakim shi'awar aurenta please Maryam."


"Ok shikenan naji zanyi abunda ya dace ni zan wuce gida ko gida banje ba nayo nan."


"Ko byee thank you, ki gaida Mami sai munzo, "ok byeee."


Nan Maryam ta wucewarta gida.. 


_______________


"Mariya ki barshi ba sai ki rakani ba ni zan wuce  ki kula sosai Mariya karki gayama kowa."


"Adawo lafiya uwargiyata, zanzamo mai riΖ™e amana a gareki uwargiyata."


Nana Gimbiya Kilishi ta wucewarta wajen Turmusturs tana rawar jiki dan tasan shine gatanta yanzun😰.. 


Bayan tayi parking din mota bakin daji inda ba wanda zai ganta ta wucewarta wajen Turmurturs hankalinta kwance.. 



"Gafara dai sarkin masu aiki gaka da iya wankan dadi Turmurturs."



Hahhahhahha! "Inasan haka."Ya faΙ—i yana zare ido gamai da lashe baki kamar wani tsohun maye.. 



Haka Gimbiya Kilishi ta sake tuΙ“ewa gaban Turmurturs ba komai a jikinta nan ya fara yi mata wanka da wani bakin magani bayan ya gama yi mata wanka ya kusance ta ta baya da gabanta sai dai ya moreta sosai san ranshi dan sai da ta kusa yi mashi kuka sannan ya kyaleta ba dan ya gaji ba.. 



'''Allah ya tsaremu daga sharin aikin zuciyaπŸ™πŸ»πŸ˜°'''


Bayan sungama aika-aikan su sanann ta maida kayanta ta wuto gida, bayan ta dawo gida wanka tayi, ikon AllahπŸ€”πŸ˜Ÿ Gimbiya Kilishi bata wankan tsarki sai dai wanka soso da sabulu bayan duk najasar dake jikinta😧.. . 



'''Ni ko nace wani wanka Kilishi zatayi matar da ko sallah batayi balle salati kunga ai ba amfanin yin wankan tsarkin ko? 🀨''' 


______________________________


Tafiya take cikin kwanciyar hankali duk da ta kusa tayi latting amman haka bai hana Hakima tayi tafiya cikin natsuwa ba kuma ita ganin take a hakan ma sauri take ta shiga classs.. 



Bayan ta shiga ta samu sit ta zauna ta cigaba da game dinta kafin Dr Moha ya shigo dan shi ke garesu yau.. 



Haka itama Maryam ta shigo ta samu sit ta zauna bata kalli inda Hakima take ba, duk ita Hakima bama tasan da shigiwarta ba cikin class din... 



Bayan zamansu da kamar 5min Dr Moha ya shigo yayi masu abunda ya kawosu kowa yakama gabanshi ... 



Hakima direct gida ta wuce, bayan tayi wanka ta cigaba da karatun ta dan har sun fara tests shiyasa bata damu da wani abu ba sai karatunta, ba ruwanta da su Azima dan ta sa karatunta gaba shiyasa suma suke abunda suke so cikin gidan dan yanzun suna jin dadin zama da Gimbiya Hakima... 



Bayan ta gama karatu ta sake yin wanka tayi sallah tayi diner sanann ta kwanta bacci.. 


Washe gari bayan ta tashi tayi breakfast ta wuce school, bayan ta shiga Hakim ya shigo ba Ζ™aramin kyau Hakim yayi ma Hakima ba amman sai tayi tsaki tace ita ina ruwanta da kyaun da yayi bayan baida mutunci.. 



Haka Hakim ya gama yi masu lecture ya kama gabanshi dan ba Ζ™aramin kyau Hakima tayi mashi ba ko dan yau tasa hijab shiyasa yaga tafi kullun kyau haka ya kama tunaninshi har yana mamakin kanshi.. 




Haka rayuwa ta cigaba da taf

iya wasa-wasa Hakima da Maryam sunyi kunsan wata Ι—aya suna gaba, ba tare da sun fargaba dan yanzun sun shiga shirin fara exams hankalinsu baki daya ya koma wajen karatunsu... 




Post a Comment

0 Comments