TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi da zafi page 66

 EPISODE 66

 Hall din tashiga rabon dataga duka student nasu andan dade cus kowa da inda yake yauma sabida test ne saisa suka hadu haka, hada ido da Bilal tayi daketa kallonta kaman zai cinyeta tun ranan daya ganta tareda Riyad yakejin wani bakin kishi da bakin sonta tashi yayi dasauri yabita yace “Hi Rashida ya karin hakuri” tsayawa tayi chak saikuma tajuyo ta kalleshi tace “fine thank you” zata juya yace “kinsan har gidanku nazo gaisuwa but I know you will not know then but Mrs Bugaje ta ganni ta

am so sorry about Mama Rashida” shiru Rashida tayi saikuma ta gyadamai kai tawuce chan kasa ta zauna kusa da Maimoon yabita da kallo wani mugun sonta yake now that the Mom is dead za’a iya barinshi ya aureta kobazasu yardaba zai tada bala’i shi wlh mugun son Rashida yake yarinyar tahadu taji komi sai kallonta yake yanda itada Maimoon ke karatu shigowa lecturer dayayi yasa yamaida hankalinshi gaban allo sukai test din wanda sharp sharp aka gama dan 30min test ne ya karbi takardun yafita student aka tattashi dan atafi clinic, Rashida na jerawa tareda Maimoon dan group nasu daya Bilal yasha gabansu tsayawa sukayi duk suka kalleshi ahankali yace “Rashida please I want to talk to you give a minute dan Allah dan Allah kada kice a’a” dan hararanshi tayi tace “munyi magana dazu ai muje Maimoon” sukazo zasu wuce sai kawai yasake shan gabanta yazube tareda kneeling agaban kowa big boy irin Bilal bai damu ba yahade hannunshi yace “Rashida I’m sorry for hurting you! I’m sorry for playing with your feelings and emotion, I’m suck a jerk I’m sorry kinji” tafi some guys da girls suka fara banda Layla da crew nata dasuka fice daga ajin dan sunyi fada da Bilal din, folding hannuna Rashida tayi a kirji tace “menene” ahankali cikin murya mai sanyi yace “Rashida I’ve realized my mistakes dudda nasan na kofsa da farko but wlh wlh wlh Rashida I still have feelings for you ina bala’in sonki and I’m serious aurenki zanyi my parents will never say Noo ko lokacin nan Zubin yan ajin nan ne wlh but I swear Rashida ina masifan sonki bana iya bacci har layinki nakoma akace an saida gidanku wasu ne aciki I couldn’t sleep kullum kafin nabar clinic din danake nazo naku kin tafi I’ve been trying to talk to you for days jiya har roaster naje na nemi clinic dakike naje bakınan Rashida I love you da duka zuciyana, please give me a second chance” yayi maganan hawaye na cika idanunshi tayi shiru tana kallonshi she really had feelings for Bilal da, hurting nata dayazo yayi yasa tarufe chapter shi but confession din nan dayazo yanayi dakuma the way he’s talking yasa taji wani abu ya motsa azuciyanta game dashi ahankali tace “nariga nayi aure!” Baya yayi wlh yakusa fadi dasauri yadafa chair yace “me……mene?” Gyadamai kai tayi tace “wlh nayi aure”

 dukawa yayi agabanta sai kuka, be damu da few student dake hall dinba bakaramin taba zuciyan Rashida kukan yayi ba dawani irin sauri tace “Bilal me haka please stop?” Ahankali yatashi tsaye yakai bayan hannunshi yana goge idanunshi yace “wannan guy din dana ganku tare ne?” Gyadamai kai tayi dasauri yace “why will you marry dan wulakanci irinshi eh did you see the way he treated me ranan kaman ba mutum ne ni ba, why did you marry him eh”? Ahankali Rashida tace “nima bada son raina bane babu yanda zanyi ne” dasauri Bilal yace “tell me wat happened? Wlh you can trust me now Rashida ina masifan sonki, tell me mesa kika aureshi to?” Dan shiru tayi tana karanta Bilal din he looks so worried and disturbed about her hakann yasa tace “yana bina bashin 22M kudin hospital na Mama da duka dawainiyan daya mana, yace saina biyashi duk randa na biyashi zai sakeni tunda banason auren” tadan yatsine fuska cus abin yafara bata mata rai tace “ita a long story I don’t wanna talk about it” dasauri Bilal yace “Rashida look at me” ahankali ta kalleshi Bilal yace “nasan at first damuka fara soyayya na kwafsa I’m not proud of my behavior then, but look at me yanzu da soyayyan danake miki was fake da bazan taba dawowa gareki ba, Rashida I want to show you I’m your true love and we’ve been through alot together and I will support you in every every, nothing beat ka auri wanda yasanka kasan shi, we’ve been together in this school for years muyi aurenmu muzo aiki tare mu tafi tare and train yaranmu tare” yadanyi shiru ahankali yace “wlh Rashida I will love you and I’m ready to support you with my life if possible” yasake yin shiru kafin ahankali yace “wat if nabaki 22M din kibiyashi!” Dawani irin sauri Rashida kalleshi batai expecting maganan ba, dasauri Bilal yace I got you Rashida I will never betray you I will be your best friend, nabaki 22M din zaki amsa” shiru tayi cus bata taba sanin zata sami offer this quick ba and ta yarda da Bilal idanunshi kadai zai nuna maka yana bala’in sonta and tasan ya chanza shikadai yazo nemansu yakawo mata kudi as soon as yaga message nata a group that alone is sign yana sonta da gaske, sannan yazo mata gaisuwa yakara komawa again, wannan da Riyad yasoma tabata she wants to pay him tabar gidan abinta, tabar rayuwan su har abada cus su suka kashe mata Mama ganin takasa magana yasa Bilal yace “Rashida even my parents will not know kenaba kudin is just between us, indai Dad ne he can always give me another money, wlh kyauta zan baki kudin basai kin biyani ba I will settle you down a hostel, bikinmu you choose yaushe kikeso muyi, I will be your only family Rashida, no one can take care of you better than me, that man is not a good man tunda har yanada bakin cewa kibiyashi kudin daya kashe ma mahaifiyarki, ki karbi kudin ki bashi kafin ya ceci rayuwa ki still yasakeki daga baya” Rashida jitayi maganan shi ya zauna aranta zama daram da gaske ne Bilal can be her biggest support tunda ya santa suna koyan abu daya, he will be her best patner and she loves him tanaso ta aureshi, ahankali Bilal yace “Rashida say something” ahankali tace “naji but ba kyauta zan karbi kudin ba nafara internship zan biyaka” anatse yace “maybe munada yara biyu ma then okay if you insist shikenan but yaranmu zan budewa company da kudin danni nabaki ne” dan murmushi tayi kadan maganan yamata dadi ahankali yace “inada number ki i will call you today gobe kizo school by 9, zan kawo miki check din ki kaimai yabaki sakin saiki dawo yau din nan zan miki arranging space a hostel kinji my Rashy” dan murmushi tayi saitaji kaman he just solved duka problem na rayuwanta in just this moment, ahankali yace “muje narakaki clinic dinku” tare suka fito yarakata. yace “I told you I will support you koda rayuwanae idan kinaso, wlh Rashida nagaya miki nine true love dinki saisa soyayyan danake miki yaki mutuwa” yayi shiru yace “I don’t have the money but Dady nadashi i will collect kudin dayakeso yabani na business nabaki you will pay him yasakeki muyi auren mu nan da immediately mun gama exam, tunda an saida gidanku zan nema miki hostel I know lot of student na saimiki bunk space nasu,




Post a Comment

0 Comments