TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi da zafi page 86

 EPISODE 86

Mom na kuka kawai saita tashi Mom na "Rashida Rashida" amman tabude kofa tafito dasauri Papa yahade hannayenshi yace "Rashida dan Allah kuyafe mata, dan Allah kiyafemata" ahankali Rashida tace "abinda ni tamin na yafe but na Mamana suka hadu a lahira saisu zanta" tana maganan tawuce Papa yabita da kallo cikeda tausayin yarsa Ammi tace "Allah ya yafe mana gabaki daya Allah yabata Ipy" itama tabi bayan Rashida Muji yace "Allah yakara sauki" yayi gaba ahankali Riyad yace "Allah bata Ipy" shima yawuce Munir biyedashi suka fito, daidai Muji zai shiga mota wayanshi yahau ringing ciro wayan yagani ganin bai gane number ba yasa ya dauka daga ta dayan bangaren yaji ance "this is chef warden officer na gidan yarin mata dake nan Abuja, I called regarding wata inmate namu mai suna Jummai, "So muna nan asibiti da ita sabida condition nata ya gagarin clinic namu na prison, likitoci sun bukaci next of king nata tabada sunanka" cikeda bacinrai

Muji yace "I'm not her next of king takira family nata mana ha'a" adan hankali mutumin yace "¡ learnt ex wive naka ne sir, can you come cus condition nata is something else" dan shiru Muji yayi yana tuna Mom dasuka gani yanzun nan sai kawai yace "inane wani ward?" "A.E" zare wayan yayi daga kunnenshi yakalli Riyad da Munir dake kallonsa yace "muje general please i will explain idan muna hanya" shiga mota sukayi har General inda mutumin ke jiransu Rashida tayi tsaye tana kallon same A&E da aka kwantar da mahaifiyarta nan aka kawo Jummai itama, mutumin yace "Dr sunce tanada Hepatitis B & C, banda haka akwai HIV, sannan dawani extreme ciwon ciki that has to do with liver nata sabida hepatitis din" murmushi

Rashida tayi hawaye na faduwa daga idanunta na farin ciki kawai yau takara yarda da Allah! Takara imani! Mugayen mutane feels Allah baya kama mugu a duniya saidai lahira wih they're wrong, look at wat Allah did to this people that hurt Mamanta, hannunta taji an rike dasauri ta dago kanta Riyad ne yana kallonta ahankali yace "if you don't wanna go inside zamu iya tafiya" dasauri Muji yace "yes" kallonsu tayi sai kawai tamusu murmushi tace

"inaso naje" sosai Riyad yake kallonta sai kawai yawuce ciki da ita yana rikeda hannunta har lokacin suna bin bayan mutumin ihun Jummai kawai akeji da sumbatu da wasu officers mata agefen gadonta an samata handcuff a hannu daya, tarike cikinta kafafunta sun kumbura sabida Hepatitis din dudda bata iya bude idanu da kyau but tana ganinsu taganesu tawani yunkuro kaman tiger da sauri

Riyad ya maida yar matarsa baya, matan police din na maidata gado, Jummai tace "wih wih itace tasamin HIV sabida na sakama uwarta, kifadama mutane yanda kika samini cus bantaba kwana da wani ba banda mijina

Hannunta Rashida ke kallo da akwai wani katon ciwo a wrist nata daya Soma warkewa ta kalli officer tace "how did she get that wound" dasauri ya kalleta yace "ohh tacewai randa za'a kaita police station daga fada handcuff da aka samata yaji mata ciwon nan" murmushi Rashida tayi aranta tace

"maybe that's how she got the HIV, duk wani karfe ko allura idan jinin me HIV yataba shi virus din nazama akai for 50days kafin ya mutu saisa aka hana amfani da any sharp option ajikin wani, wani kuma yayi amfani dashi" Muji dake kallon yanda Jummai keyi tana rike cikinta dake masifar ciwo yace "I will give you family number ta ka kirasi I have nothing to do here" Yanada number yan gidansu suka juya Jummai na ihuuu wayyooo cikina

yakaru tayaya zanyi rayuwa da HIV da hepatitis da liver da ciwon ciki kumin alluran mutuwa cikina wayyo cikina azaban yamin yawa, faduwa hawaye

sukayi daga idanun Rashida tana tunawa da Mama Allah yabiwa Mama hakkinta Alhamdulilah wannan karan motanshi Riyad yayi da Rashida ya bude mata ta shiga tana boye fuska shikuma yashiga bangaren driver su Mom suka shiga mota daya Munir naja kowa yatati.

Sunyi nisa a hanya ya kalleta ganin yanda take kallon hanya yasa yace "Me ciki"? Dasauri ta kalleshi saikuma ta dauke kai dasauri tace 

kalleshi saikuma ta dauke kai dasauri tace "nine me ciki"? Murmushi yayi ya mika hannunshi yana kama nata ahankali yace "Rashidahh..." Faduwa gabanta yayi dasauri tace "uhm" ahankali yace "ina sonki Rashida sosai" dan dago da kanta tayi ta kalleshi shima ya juyo ya kalleta yana murmushi kafin yamaida kanshi a hanya yace "bazaki ce kina sona ba ko har yanzu baki sona" da gangan tace "eh" murmushi yayi yace "but memory lost Rashida loves me kaman ba gobe" akunyace ta manna kanta jikin glass tace "kadena tunamin ni" Dan murmushi yayi yay shiru sai chan yace "zan sauka daga kujeran sarauta" dasauri ta kalleshi lumshe idanu yayi yace "I want a peaceful life away from all this chaos, I want environment dake da yarana zaku taso peaceful da Munir and Ammi na, nariga nayi applying for transfer naki na school Mrs Bugaje tacemin on Monday nazo na amsa, I want us to settle down a any Muslim country of your choice, ko Dubai, Qatar, Saudi ko Oman wanne kikeso wife"? Shiru tayi saikuma ta kalleshi ahankali tace

"idan sabida nine zaka sauka a matsayin sarki karkayi! I can protect myself beside kaga makomar mugayen, nariga na yafe komi nima, I want to open a new chapter I want to work on how to be a better person for myself and my baby, work on how to be more forgiven and less stubborn so karka sauka kaji" dan murmushi yayi yana kara matsa hannunta yaji dadin maganganunta sosai ahankali yace

"you're not the only reason nima banason sarauta

Jewel, please ki banni na sauka kinji"? Gyadamai kai tayi tace "Allah yasa hakane mafi alkhairi" ahankali yace "Ameen, bakice kina sona ba" fizge hannunta tayi tana kallon window tana murmushi ahaka har sukakia gida tana tuna komi daya faru agidan parking yayi yafito yazagayo yabude mata yana kallonta fitowa tayi tana dauke kai Baice mata komiba suka wuce har kofa yabude ita tafara shiga komiba suka wuce har kofa yabude ita tafara shiga yabiyota abaya yana rufe kofan zata wuce kawai taji ya fizgota ya manna ta jikin door yakai bakinshi kan nata runtse idanunta tayi da gudu, murya chan kada yace "since you don't wanna say you love me lemme make you say it" kissing nata yafara wih she couldn't resist tanason mijinta ahankali tafara kissing nata back dauknata yayi yana cire hijabin yana yardawa yayi sama da ita ya kwantar agado yana kallonta kaman yanda take kallonshi kafin yafara making wani crazy sweet love making da ita datake feeling soyayyanshi in everybone na jikinta da saida tafara kuka tana gayamai she loves him nikuma nafito nabasu wuri

**

BAYAN 2YRS

MUHAMMAD BIN RASHEED MEDICAL UNIVERSITY.

Babban hall ne da mutane suka cika makil ga Ammi rikeda wasu kyawawan yara da bazasu wuce lyr ba mace da namiji masu kama sak da Riyad, ga Munir zaune kusada wata kyakkyawan yarinya yarike mata hannu, ga Muji sanye da fararen glasses dress as a king, ga Mrs Bugaje da glasses itama zaune tana kallon gaban halka ha Riyad shima dayayi shiga ta alfarma yana kallon gaban hall din daidai nan speaker yace "I will call on overall best student in medicine this year 2024, ladies and gentlemen can we all give a standing ovation for DR MRS RASHIDA ALMUSTAPHA RIYAD" aka tashi ana tafi yaran na tafi saiga Rashida tafito sanye da graduating gown nata tayi bala'in ta sanya wani hadadden atampa da SAPPHIREBYAISHASAMBO ta mata dinkin tundaga

Nigeria ta aiko mata sun mata kyau kaman bata haihuba ta taho tana tafiya ahankali kowa na gaisawa da ita ana tafi kaman ba gobe barinma

Riyad dake tafi dasu Ammi da mahaifinta ta karbi award nata da certificate nata aka bata podium tayi award nata da certificate nata aka bata podium tayi magana tsayawa tayi kowa ya koma ya zauna ta kallo inda Riyad yake zaune daya mata alamu da kai tai magana, ljiyan zuciya ta sauke da kowa yaji anatse tafara turenci mai bala'in dadi tace "this award and this certificate is for my late mother!" Aka fara tafi again, tasake yin shiru hawaye na kokarin zubomata a ido a hausance tace "Mama nazama likita yau! I did it Mama" hawaye yasake fadomata daya idanu, Aka bata tissue ta goge tace

"Mahaifiyar data haifeni has HIV, ta haifeni da shi, tayi protecting dina ban samu ba, I wanted to become a Doctor because of my mother itace inspiration motivation and everything nawa I wanted to become a Doctor to cure my mother but she died!" Tayi shiru kowa na hall din kallonta yake, ahankali tace "thanks to super supportive husband dina! His love support and care yasa na zama Dr da support din the best second mother da Allah yabani yanzu My Ammi" Ammi tashare fuskanta, tace "da support din Babana, my cousin" takalli Munir tace

"and my mentor" tayi shiru sannan tace "this is for all of you and for my twins ZAINAB AND ZAYYAD!"

Ahankali tace "thank you" tafi aka shiga mata tajuya zata tafi Dubai president yatashi da sauri akasa ta tsaya, anatse yace "call your family to the podium" Ihu aka fara a hall din, tasowa Ammi Riyad Munir da matarsa Muji da Mrs Bugaje duk sukayi sukazo hall din sai tafi ake yaranta suka rungumeta ta dauki Zayyad Riyad ya dauki Zainab, president yace

"inaso ku shaida cewa sabon hospital dana gina na bawa this best student Mrs Rashida Almustapa Riyad shi" ihu aka fara ana tafi Rashida tafashe da kuka President yace "with a brand new car, a plot of land and a house plus scholarship from government dina to further your study anywhere kikeso around the entire world plus all expense paid trip to 10counties of your choice you and yourtrip to 10counties of your choice you and your family" ihu ake Riyad saida yaji hawaye yazomai Ammi tafashe da kuka she wish Mama was here to see Rashida, president yace "a good daughter like you and a brilliant student like you deserves the best, go my dear excel in life Barakallahu fiki Allahumma Barik" akahau ihu Rashida ta rungume Riyad tana kuka sosai duk suka wuce.

Rashida tai kuka ranan tai kuka har saida Riyad yafara mata fada sabida yanda yaransu suka fara kuka, yau tayi kewan Mama, she wanted Mama to see all of this things, she wanted Mama tasaka English super wax da Gwaggwaro dazai taba silin Allah sarki Mama Allah ya jikanta Allah yasa mucika da imani.

Gida suka koma inda aka shirya mata graduation party tadan saki ranta but not mugu ganin haka yasa Riyad yajata ciki and makes her super happy ya goge damuwan kafin suyi wanka su fito and continue d party.

END!!!!!!

TO ALHAMDULILLAH

JAMA'A NA GAMA SANYI DA ZAFI

KUSKUREN DANAYI CIKI ALLAH YA YAFE MINIC

SAIKUN JINI IN MY NEXT BOOK IN SHA ALLAH




Post a Comment

0 Comments