TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi da zafi page 59

 EPISODE 59

 Mugun tashi tsigan jikin Riyad yayi hango boobs nata dayayi da kyau dasauri ya runtse idanu itakuma ta tashi tajuya samin kanshi yayi da bude idanu da sauri yabi bayanta da kallo baitaba sanin tanada diri hakaba sai yau wat! Rashida nada crazy shape kaman ita tai kanta dudda batada wani kiba, baitabajin suran jikin wata mace ya burgeshi ba sai nata, ganin tajuyo yasa yadauke kanshi daga kallonta da sauri yaduka yana daukan kulan yafice itakuma tawuce sama da sauri ta shige dakinta bayi tawuce tai wanka tafito daure da towel tawuce wardrobe wani red rigan bacci tadauka that looks like singlet tasaka ya tsaya mata a cinya yanada hannun taliya tsaki tayi gajere ganin kalan kayan, is showing almost half na boobs nata, hijabi tasaka tai sallan magrib tana kan dadduman har akai isha’i tayi. Yau banda patient an musu lectures hakan yasa tabi lecture tai revising da duka abubuwan datayi yau da patients data duba takaranta komi

Ijiye komi tayi jin cikinta na kuka bataci abinci ba yau gabaki daya ahankali ta tashi tazo wajen kofa tabude kofanta kadan taga falon saman ma duhu babu kowa that means koya tafi ko yana dakinshi, afalo take hango haske, fitowa tayi ahankali tajawo kofan tarufe tashiga sauka staircase zuwa dinning din, kulan tabude taga anci abincin sosai hararan kulan tayi tace “saikace shina dafamawa” ahankali tadauki plate ta zuba daidai cikinta tasa nama guda daya tasaka spoon sannan tazauna tafara ci abincin yayi dadi sosai juice ta deba tanasha dayake daidai cikinta ne tadeba tass ta shanye ta tadauki plate din da cup takai kitchen ta ijiye tadawo tadauki kulan da juice din takai kitchen ta kwashe abincin daya rage tasa a packs tasa a fridge sannan ta wanke komi tadauki bottle water guda daya a hannu tafito daga cikin din ta taho zatahau staircase din taga Riyad na saukowa dagashi sai wandon pajamas dayadan zame kasa kadan kana hango boxers din dake cikin jikinshi na Calvin Klein white, ga kirjinshi awani bude ga strong 6 packs dinshi that made Jim looks hot, hannunshi data rike da waya yana tafiya ahankali kaman baida lpy, mugun faduwa kirjinta yayi jikinta yayi wani yirrrrr kasa motsi tayi, ita takasa tafiya takuma kasa matsawa kaman an dasata awajen kawai tasauke kanta akasa, sosai Riyad ke binta da kallo tundaga kan santala santalan cinyoyinta zuwa boobs nata dake neman sakashi loosing control, he feels like grabbing them and just suck some imaginary breast milk. 

Ajikinta taji ana kallonta danhar yanzu be karasa saukowa daga staircase dinba hakan yasa tadago kanta kaman matsoraciya ganin yanda ya kasa ya tsare yana kallon boobs dinta yasa tama tuna da kalan rigan dake jikinta dawani irin sauri takai hannunta tana kare kirjinta tawani irin juyamai baya tana kallon cikin falon, dan murmushi kadan yayi yacigaba da saukowa ahankali dan duk staircase dazai taka har kanshi yakeji, yana zuwa daidai inda take a tsaye ba zato ba tsammani Rashida taji yawani irin rungumeta tabaya yakai both hands nashi yadaura kan cikinta ya matse jikinshi abayanta, dudda yanda taji jikinshi ya dauki zafi saida muryanta yahau rawa sosai tace “m…..mm…..” tama kasa magana sabida yanda kirjinta ke bugawa da kyar tace “me haka?” Shiru yamata kawai ya kankameta gamgam, cikeda fada tace “wai me haka banace kadena tabani ba, ka saken!” Tamai ihu dayasa yazare hannunshi daya daga cikinta yadaura saman kanshi dake neman cirewa cikin wani murya da ko kadan bata sanshi dashi ba yar karama ashagwabe yace “stop screaming my head is banging!” Da kyar yace “ke baki gajiya da fada!” Dudda yanda gabanta ke faduwa bai hana kartaji how hot jikinshi is ba amman cike da karfin hali tace “eh anyi fadan, ai to ba jikina ne magani ba, kasaken nidai Malam” makemata kafa yayi saikuma ashagwabe yawani saketa tareda juyo da ita tai facing nashi yakai fuskanshi dab da nata yabude idanunshi da sunyi jaaaa yakalleta,trembling lips nata suka fara sosai ganin idanunshi da how close he is to her, gashi ba riga ajikinshi, saita ma kasa magana sai nishi datake kaman kirjinta zai tsage, cikin muryan da batada karfi yace “zoki bani magani” yasa hannunshi daya ya karbe bottle water na hannunta sannan yasa dayan hannunshi yakama hannunta kawai yaja hannunta yashiga tafiya tana bishi kawai tarude tama kasa anything dakin dake facing nata taga yayi da ita yabude kofan yashiga da ita ya maida kofan yarufe dakinshi ya bala’in hadu lafiyayyen gado ne adakin saikuma wani lallausan carpet daya cika ko’ina adakin taushinsa zaka dauka katifa ne magungunan tagani harda drips dakuma papers a gefen gado, hannunta yakama yajata zuwa wajen gadon ya zaunar da ita shima yana zama a gefenta yadau takardan just to make her comfortable yace “My Doctor wanted to admit me nace yabani komi zan kawoma matata” dasauri ta kalleshi tana hadarai hakan yasa softy yace “sorry I mean I’m married to Dr Rash” dauke kanta tayi takalli paper description na abubuwan da za’amai Dr yarubuta, he’s really sick yanada high fever dakuma typhoid, rashin bacci da stress ga damuwa suna complain da Dr yace yayi, cikin magungunan harda wanda zai sashi bacci, hakanan batasan mesa ba sai kawai taji she felt bad ganin baida lafiya dudda bala’in haushinsa takeji, dan dagokai tayi ta kalleshi hada idanu sukayi kallonta yake da sauri ta dauke kai sai kawai ta tashi ta tsaya wajen magungunan tana daukan drip din ta makala jikin gado tadauki kanulan tajuyo ganin sun sake hada ido kallonta yake yasa azuciye ta ijiye komi tazo zata wuce, kama hannunta yayi juyowa tayi tafizge hannunta tace “don’t touch me” dan kama kanshi yayi da hannu dan kaman kanshi zai cire yanda yayi saitajishi har zuciyanta tadanyi shiru danda masifa zatamai, ahankali ta sassauta muryanta tace “ni Hijabi zan dauko?” Murya chan kasa yace “why?” Cikeda masifa tace “kallona kake” saikuma tasake rage murya da sauri ganin yanda yasakeyi tace “banson kana kallona” ahankali yana kukkulle idanunshi yace “nadena to” ganin yanda yakeyi kaman zai sume dan da mace ke kalan ciwon kan dayake data suma sai kawai tadawo batare datai magana ba tadauki kanulan da auduga datagani da aka jika da spirit tsayawa tayi agabanshi gabanta na faduwa sabida yanda ba riga ajikinshi hannu ta mikamai tace “bani left hand naka i want to create a line” cikeda iskanci dudda yanajin jiki Riyad yawani narke mata yace “bazakimin da zafi ba?” Wlh yanda yayi maganan saida taji wani zirrr, daina kallonshi tayi tama kasa magana the way he’s acting like a baby is messing with her, is making her heart melt towards him itada ta tsaneshi, ganin takalli gefe taki kulashi saiya mika mata hannun, ahankali tasa hannunta ta kama nashi shock dukansu sukaji atare da kyar ta iya rike hannun da karfi karya gane, shafa audugan tayi saikuma tadan kalleshi yanda yayi yana kallonta kaman baby that is very scared yasa, danne zuciyanta tayi and try acting professional kaman yanda takema patients nata tace “hannuna ba zafi, relax it won’t hurt” har ranshi yaji dadin maganan ta, ita true Rashida is a sweet girl wlh one just need to look deep, gyadamata kai yayi looking super cute da sauri da dauke kai ta saita mishi IV line, shi wlh ko zafi daya baiji ba kodan yana kallonta ne oho, yaga plaster tayi ta manna sai kallonta yake sannan takoma ta debo allura da Dr yarubuta na IV tamai dan runtse idanu yayi dan alluran IV da zafi har kasan zuciyanta taji she felt his pain hakan yasa tace “sor..……” saikuma tai shiru tajuya tama drip din alluran dazatayi cikinsu Riyad sai kallonta yake sannan tazo ta makala mai kafin ahankali tadan kalleshi tace “nagama, sleep” tajuya zata tafi hannunta yakama dasauri tajuyo zatakai masifa taga yarike kanshi making sick baby face hakan yasa tai shiru sai kawai taga wutan dakin ya dauke kafin tai wani motsi taji Riyad ya mugun fizgota fadawa tayi jikinshi kirjinta na hadewa da nata, cikeda masifa gabanta na faduwa tace “me hak…….” Bakinta kawai taji yakama yawani irin kankameta ajikinshi dake yana kissing nata kaman maye…….




Post a Comment

0 Comments