TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi da zafi page 57

EPISODE 57 

Gida yawuce zuwa bangarenshi soya ke ya kwanta he’s feeling very sick, jiya baiyi bacci ba sabida zazzabi, yana zaune trying to rest kanshi aka sanarda shi Baffan shi wants to see him bada izini yayi yasauko kasa daidai Muji na shigowa daya rame sosai yau kwananshi biyu baida lafiya kallo daya Riyad yamai yace “good morning Baffa” gyadamai kai Muji yayi saikuma yasake shiru, duk sukai shiru chan yace “Riyad ina tsananin and matukar fushi dakaina how could I blindly do abinda nayi” shiru Riyad yayi hakan yasa Muji yace “say something please Riyad” shiru Riyad yayi sai chan yace “Baffa in as much as banaso nai blaming naka inaso nace laifin Jummai ne wlh I can’t you’re also 💯 at fault” Riyad yadanyi shiru yace “all your life agidan nan kake tun zamanin su grandfather namu Baffa you know wat gidan sarauta is don’t you for once ever think cewa this HIV might be a set up tunda matarka tanata rantsuwa bata taba fasikanci ba”?Lumshe idanu Muji yayi Riyad adan zafaffe yace “wat is the point na aure idan we can not protect our love ones? Uncle kaje har kauye ka auro innocent girl dake middle of secondary school nata ka kawota masarautanku as a very healthy girl, tazo tayi ciki lafiya lau bayan some months ace tanada HIV Uncle even me I will investigate the matter! I will want to know how? Tayaya? Waye tayi fasikancin dashi yasamata, tana fita ne ina take zuwa? This are all questions daya kamata ka tambaya but baka tsaya ka saurareta ba tunda kukai test kaida Jummai kaga negative kawai kayi concluding….”Riyad yadanyi shiru cus he’s hurting and kanshi is pounding, chan yace “Baffa tell me menene meaning of tara mata, bayi, jama’an fada ka tona mata asiri a watsar mata da kaya a koreta and Babana shima ya tsaya yana kallon komi wat was that? Uncle sabida tanada HIV? Ko fasikancin tayi did she deserve that tozarci? Eh?” Hannu Muji yadaura akan fuskanshi yafashe da kuka sosai kaman yaro yace “Riyad bana iya bacci, bana iyacin abinci, nayi nadaman abinda namata, bansan abinda ya shigeni a lokacin ba all I know is naso Zainab kaman raina danaji tanada HiV na yanke shawaran maza takebi dan tanada kyau, lokacin damukaje Umara wani yataba tareta agabana wai yana sonta bazai karyaba saiya gayamata, danaji batun HIV babu abinda ban ayyana ba I was madly jealous and angry Riyad, na shiga uku Innalillahi wa innailaihi raji’un, look at shirmen dana tafka ni karan kaina nakasa forgiving kaina, I don’t even know tayaya zan tunkari y’ata da batun yafiya bansan yaya zanyi ba”.

Shiru Riyad yayi yana kallonshi he’s angry with Uncle but then wats the point of anger, fushin shi zai chanza abinda yafaru a baya ne? Idan yarike Uncle nashi a zuciya what’s the difference between shi da Rashidan? Tashi yayi ahankali zuwa inda Muji yake gently Riyad yadafashi dago idanunshi yayi ahankali yace “it’s okay Uncle stop crying please” ahankali Muji yace “Riyad yaya zanbi Rashida tayafemin” ahankali Riyad yace “I don’t know! Kabari tafara saukowa tukunna just put yourself back together Uncle we will all get through this phase Insha Allah, be strong kaji” gyadamai kai Muji yayi Riyad yace “how is Gwaggo zanje na dubata anjima?” Gyadamai kai Muji yayi yace “tell me about my daughter Riyad…….”

EPISODE 58 

 Tadawo normal shift by 4 aka sallamesu, masallaci tawuce harta shiga ciki tana shirin yin alwala aka kwala mata kira dasauri tajuyo Maimoon tagani tana zuwa batai wata wata ba tawani rungumeta cikeda kauna tace “I heard you lost your Mom, Allah ya gafarta mata, I asked number ki kowa yace baidashi, gidanku ma babu wanda yasani sorry kinji Rashida, I’m so sorry about your Mom, sorry Rashida Allah jikan Mama” wlh tunda tashigo asibitin nan yau adai cikin colleagues nata Maimoon is the first person data mata genuine gaisuwa, ciwon Mama made her realize how important people are in life and yanzu she wants to let people in, ahankali taji hawaye sunhau zubomata kawai saita fashe da kuka dasauri ajikin Maimoon hakan yasa sauran mataye dake wajen suka tsaitsaya suna tambaya lafiya, dan juyowa Maimoon tayi ta kallesu tace “mahaifiyarta ne tarasu” kawai sai aka taru awajen kowa sai gaisuwa akema Rashida ana lallashinta and abin yamata dadi sata akai tai alwala sannan duk suka shiga mosque tare sukai salla sai suka kara zagaye Rashida tareda Amiran MSS aka mata proper gaisuwa wlh she felt good and happy Mama tasami addu’a. 

Tareda Maimoon suka fito tamikama Rashida hannu tace “bani wayanki nasa number na ciki, and tell me inane gidanku zanzo” dan shiru Rashida tayi saikuma ta mika mata wayanta dake aljihun lab coat nata Maimoon ta karba wayan tace “wow nice phone” samata number ta tayi ciki tace “saura gidanku ina ne gidanku?” Dan shiru Rashida tayi batasan me zata ce ba batasan yaya ake friendship ba ahankali tace “an saida gidanmu da Mama tarasu” dasauri Maimoon da zuciya ta daya tace “oh okay but a ina kike zama ke yanzu incase zanzo?” Nauyi abin yake mata tace gidan mijinta da kyar tace “uhmm uhmmm” tsayawa Maimoon tayi tana kallonta da kyar Rashida tace “GRA” murmushi Maimoon tayi tace “muna kusa kusa ma ni area dinmu is kafin GRA, zomuje mu shiga adaidaita sahu mutafi” gyadamata kai tayi harsun fara tafiya dan wlh ta manta da zancen da Riyad yamata taji ance. “Ranki shi dade” Dasauri Rashida tajuyo har gabanta na faduwa driver dazu da safe ne ahankali yace “Mai Martaba ya aikoni na maidaki gida” kallon yanda driver kema ta magana da respect Maimoon tayi har yana duddukawa ranta abace Rashida tace “ni dakaina zan koma kaje” dasauri yace “ranki shi dade kimin rai! Yace idan bai maidaki gidaba abakin aikina” wani iri Rashida taji she knows aiki is important for lot of people bataso ta zama sanadin wani yarasa nashi saitai jim ganin haka yasa Maimoon tace “bishi nima natuna zan biya wani waje I will call you anjima bye” kafin Rashida ta amsa tawuce abin ta badan tasoba Rashida tabishi zuwa parking space yabude mata baya ta shiga sun fara tafiya yace “Yallabai yace na kaiki saloon Hajiya, yace na sanar dake wanke kan za’ayi kada a kitsa yamma tayi” batacemai komiba sai zuciyanta dake tafarfasa wayeshi dazai gayamata mezatayi hardly daman take kitso sai Mama tayi da gaske dan yawanci batada time dazata zauna ta bata tai kitso gani take lokacin ya isheta yin wani aikin dazata sami kudi wani babban saloon yakaita suka shiga ciki da driver taga yayi magana saikuma akazo nan nan ake da ita nan da nan aka wanke mata kan akai blow drying akai parking gashin tayi bala’in kyau sannan suka fito tasake shiga motan suka wuce gida lokacin 5 na yamma sai kallon gidan datake rayuwa ciki take kaman dream, sauka daga motan tayi tadauki jakanta tawuce ciki falon tabude bakowa sama tawuce zuwa dakinta komi na nan yanda tabari kaya tacire tafada wanka bayan ta wanke lab coat nata tafito tabude wardrobe din taciro wata english gown pink tasaka sannan tasa hijabi tafito tayi baya tana shanya labcoat taji daya daga cikin security yace “wlh yunwa nakeji kaje kasiyo mana abinci tunda nina siyo jiya”.

Wani iri taji jin maganansu bayan plenty abinci data gani agidan, kawai saitaji wat if tamusu girki tabasu sukaji dadi ladan yaje wajen Mama komawa ciki tayi taje sama ta ijiye bowl din saikuma ta sauko itama karan kanta so take tarage damuwa dazu datana aiki a hospital damuwan yatafi she was just caring for 5 patients da aka mata assigning she forgot everything bari tai girki cus yunwa takeji bataci komiba tun safe. 

Dirty rice tadafa dayaji mince meat, saikuma tayi pepper meat na naman rago, tayi fresh watermelon juice da oranges da pineapple dataga yasoma baci ana kiran magrib ta gama, zubawa tayi awani kula me kyau ta ijiye a dinning, tafito da juice data hada ta ijiye a dinning gwanin ban sha’awa da kulan naman da plates da spoon dan tanaso taje tayi salla saita fito taci sannan takoma kitchen tashiga kwacema security a wani babban kula ta zuba musu ta zuba musu nama dayawa saikuma juice nasu awani babban gora abubuwan sun mata yawa, dauko kulan abincin su tayi hankalinta gabaki daya yanakan marfin kulan data saka musu abincin takasa rufewa da kyau tana kiciniyan rufewa tama manta ba hijabi ajikinta balle dankwali tayi kofa kafin takai hannunta tabude kofan aka rigata bude kofan dasauri ta dago kanta hada ido tayi da Riyad da wannan karan yana sanye da 3quqter wando daya wucemai guiwa kadan black yasaka wani is white V neck shirt daya kamashi ya bala’in fito da muscles na hannunshi da broad chest nashi dakake iya ganin hair na chest nashi, bala’in faduwa gabanta yayi dayasa dasauri ta dauke kanta binta yayi da kallo daga sama zuwa kasa kawai saiyaji ranshi yayi masifan baci akufule yace “ina zaki”? Haderai tayi tana turo baki murya ciki ciki tace “abinci zan basu” “ahaka!” Yanunatada yatsa dayasa da sauri ta kalli kanta normal gown ne just that yabi jikinta da kyau rigan looks so sexy ajikinta, zatai magana kawai yasa hannu ya karbe flask din yajuya yafita yabugo kofan dayasa taballama kofan harara takoma kitchen tadauko dayan kulan da juice din tazo kofan daidai yana shigowa ganinta kuma yasa cikeda fada yace “go and join reality show sabida kowa ya ganki” tsayawa kallonshi tayi turus dan bata gane meyake nufi ba sai kawai ta duka ta ijiye kulan akasa tana kokarin ijiye juice din idanunshi suka sauka kan boobs dinta dake showing sabida yanda wuyan rigan ya zazzago in the process, damn! She has the sexiest balloon boobs kaman an saka mata silicon and so bouncy.



 

Post a Comment

0 Comments