TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi da zafi page 75

 EPISODE 75

Anatse Riyad yace "why is she acting like a baby?"

Dan murmushi Dr yayi yace "kowa da yanda memory loss ke zuwanmai, tamanta ita kanta wacece, yanda ake magana da sauransu, just manage her and make sure tasha maganungunan ta, zaku dawo next week, and make sure she's eating healthy she needs blood harda blood tonic a magungunan dana rubuta mata, she will be fine in sha Allah, zaku iya tafiya" gyadamai kai Riyad yayi yatashi daga kujera dawani irin gudu itama ta tashi takai hannunta takama nashi wannan karan ya kalleta ahankali itama haka, wucewa sukayi suka fice zuwa inda kowa yake ganin sun tattashi yasa dasauri tashiga bayan Riyad ta labe tana bubbuga kafa akasa tafara bori, magana yakeso yayi but yanda tahau buga kafa akasa yasa dasauri yajuyo ya kalleta wata patient dakecin indomie a takeaway rubber ta nunamai tana kuka tana rike cikinta bala'in rudewa Riyad yace "zakici indomie? Stop crying, stop stamping feet naki akasa haka is not good you are not alone, you want indomie wanchan?" Yanuna abincin, Gyadamai kai tayi, dasauri yace "let's go home namiki toh stop" yakama hannunta tabishi still tana waigawa tana kallon maicin indomie, mota suka wuce suka shiga Munir ya karbi takardan pharmacy yawuce saida a karbo sannan yadawo sukaja motan suka tafi gida suka dawo duka a side na Ammi suka sassauka

Ammi tashiga kwalama jakadiyanta data kira ta dafa indomie tun suna hospital da sauri tafito da plate mai kyau da indomie ke ciki hannu Riyad yasa ya amsa he hardly eats indomie amman yau yadeba yafara kaiwa bakinshi sannan yabata dasauri tasa hannu ta amsa tana daukan spoon ta deba indomie dasauri zatakai baki dasauri Riyad yarike hannunta yace "ita hot wait" raurau tayi da fuska zatai kuka dasauri Muji yace "akwai fanka agidan nan Munir?

AC nan kafin yasa abincin ya huce an dauki lokaci, she seems hungry"

Dasauri Jakadiyan Ammi tace "akwai wata yar fanka a dakinmu amman bama amfani da ita bari nakawo"

Dasauri tawuce takawo aka kunna aka saita a abincin sannan Riyad yasaki hannunta yace "ci to" dasauri ta debi indomie takai bakinta da sauri sauri takecin abinci sai yanzu takecin abinda cikinta keso kowa sai kallonta yake, kwai tadauka takai hanci dasauri tadauka tabama Riyad ahankali yasa hannu ya amsa tacigaba da ci, tasake daukan second boiled egg din daga zaunen tamikama Muji, dasauri yataho yasa hannunshi biyu ya amsa ahankali yana kallon fuskanta yace "Allah baki lafiya Rashida" murmushi tamai tacigaba da cin indomie ta tana kallonsu ganin duk sunacin egg din tasake musu murmushi, da Riyad da shi kawai takeso acikin duka mutanen, Ammi tabude magungunan dazata sha taciro mata tazo ta tsaya gefen Riyad dasauri ta kalli Ammi ganin Ammi na mikama Riyad abu yasa da sauri ta ijiye plate na abincin takama duka hannayen Riyad tarike tana makema Ammi kafada wai bazai amsaba, sosai abin yasa Ammi tai murmushi tace "to gashi ke amsa kisha" Ammi ta mika mata maganin kallon maganin tayi saikuma tajuyo ta kalli Riyad ya gyadamata kai alamun ta karba dasauri ta amsa takai bakinta tasa Riyad yasaamata bottle water tahadiye tana bata fuska duk sukai dariya Ammi tace "cinye indomie to" daukan indomie tayi tacigaba da ci atsaye kusada Riyad taki xama sabida kar Ammi tasake dawowa kusadashi, tass ta cinye which is not like Rashida that hardly eat, Ammi tace "zo muje kiyi wanka kiyi salla" sake makemata wuya tayi tana shigewa jikin Riyad da ahankali yakama hannunta yace "let's go" binshi tayi sukai stairs suna hawa sama Ammi na binsu abaya.

Da kyar ta yarda Ammi ta tayata yin wanka ana gamawa tafito daure da towel da gudu daidai tana fitowa tana zamiyewa dasauri Riyad yatareta ba wasa a muryanshi yace "stop running" dagota yayi yace "Ammi tafito tace kisa kaya" turo baki tayi tana nuna Ammi, Ammi tai dariya tace "nazama kawar fadarki ko, yakuri to zogashi kisa" ahankali Riyad yace "je Ammi is calling you" wucewa tayi Riyad yawuce yafita sauka kasa yayi duksu Buba sun Riga sun fita yafice shima dan zuwa flat bashi yayi wanka.

Salla yayi bayan yayi wanka yana kan dadduma wayanshi yashiga ringing hannunshi yasa yadauki wayan Haleema ce hakan yasa yakai wayan kunnenshi murya ciki ciki tace "ya jikin?" Ahankali yace "dasauki thanks" mahaukacin kishi ke damunta dantaji labari an ganta that means bata mutuba, duk zuciyanta ya lalace ya baci da dan fushi kan voice nata tace "ni ina bukatanka yau kwanan ka saman da bakwai baka kusance ni ba period yazo nagama but shiru kaki nemana" ahankali yace "I'm not in the mood for anything Haleema, good night" ya katse wayan, daidai wayanshi na daukan another ringing yadauka Haleema ne saiyaga Ammi dasauri yadauka kafin yayi magana ma yaji kukan Rashida bana wasaba dasauri yatashi dagakan dadduman Ammi tace

"kaga waikai take nema tana jikin kofan falo ta makale kaman soja munyi lallashin duniya ta maidamu shegu yanzu haka wai saita fita abude mata kofa" anatse yace "I'm coming" fitowa yayi har zuwa flat din Ammi yana bude kofan Rashida dake kuka sosai takalli kofan ganinshi da gudu ta rungumeshi, ahankali ya rungumeta back yace

"stop crying I'm here" yashiga patting back nata, dauke kai Ammi tayi daga kallonsu dago kanta yayi ya share mata fuska sannan yakama hannunta yace

"muje ciki" tsayawa tayi kikam ta makemai wuya alamun ita bazata shiga ciki ba ya kalleta kofa ta nunamai baki Ammi ta tabe tace "wuce kutafi tunda taki nan wajen, kaita wajenka, saida safe" adan kunyace ya sunnar dakai sannan yakama hannunta, kanshi akasa yace "Ammi adan bani hijabinta" cus ba hijabi ajikinta is just rigan bacci iya cinya ga ba hula.

Dogon hijabi Ammi takawomai tabashi karba yayi yana kallon yanda take kara shigewa jikinshi, ganin Ammi tazo wajen Ammi tai murmushi tace "zanga me baki indomie gobe" tai dan dariya she's happy tana yarda da Riyad that's the only relief data samu from the whole memory loss saga, hijabin yasamata sannan yakama hannunta da har yanzu agogon daya dauramata ke kai suka fice, gajiya da tafiya tayi dasauri ta tsaya tana taba guiwanta takalleshi zatamai kuka dasauri yace "lemme carry you" dagamai hannu tayi yadauketa ahankali yana kallon yanda fuskanta brighten up sabida yanda yadauketa ahaka har side nashi fadawanshi na gaidasu ciki ya shiga yamaida kofan yarufe yawuce flat nashi yashiga da ita sannan ya sauketa dasauri ta cire hijabin daya isheta ta yar awajen akasa tashigo cikin hadadden babban falon tana juye juye tana kallon chandelier sama tsayawa jikin kofan yayi ya rungumeta hannunshi a kirji yana kallonta yanda take wasa ta taba wannan ta taba wanchan just like a baby, ga bandage a kanta ga ciki ajikinta who kidnapped her? Who? Yacigaba da tambayan kanshi, that means they wants to hurt her just like yanda sukai hurting Mamanta, he will never allow it, he's feeling so bad, he's feeling responsible for condition nata, he feels kaman he's the reason she's like this, da ace datake gayamai yarabu da ita batason shi batason family shi ya barta non of this would've happened, baisan waye yayi this ba but he just knows cewa is from family nasu, he's 100% sure about that, he is ne kawai, hannunshi yaji an rike dasauri ya kalleta daidai hawaye na fitowa daga idanunshi kwaba kwaba tayi da fuska looking so sad ganin yanda fuskanshi yayi sai kawai ahankali ya rungumeta yasata ajikinshi murya chan kasa yace "I'm sorry Rashida, l've caused you pain! I'm sorry, I'm responsible for your condition Rashida I'm" ciro kanta daga kirjinshi tayi takalleshi ahankali wani irin pain da sadness takeji akirjinta sabida yanda taga fuskanshi yayi, he looks so sad and worried, ganin yanda take kallonshi tayi shiru looking very very sad yasa yamata murmushi yakama hannunta yace "'m not sad, smile Jewel" sannan yashiga tafiya da ita tana binshi ahankali suka wuce sama second master bedroom nashi ya shiga da ita yawuce a ita bakin gado yazauna tareda zaunar da ita kusa dashi har lokacin kallonshi take looking sad still saikuma da sauri ta tashi sai kawai ta zauna akan cinyanshi looking so sad takai hannayenta tadaura akan wuyanshi tana kallonshi har wani lelleka fuskanshi take kaman zata cinyeshi tanajin wani iri ajikinta, ahankali yakai fuskanshi yadaura kan nata duk suna kallon fuskokin juna murya chan kasan makoshi kasa yace

"Rashidahhh!" Faduwa gabanta yayi hakan yasatakara matsoshi tana manna boobs nata

a chest

nashi gashi babu bra ajikinta tace "sunana mota Rashida soda" murya chan kasa yace "no! Sunanki Rashida Rashida Almustapha Riyad" dasauri tace

"Rashida Almustapha Riyad" tana kallon bakinshi dake motsi da idanunshi dasukadan kankance, hannunshi yakai gently yakama hannunta daya daya wuyanshi yadaura akan sajenshi ya goga fuakanshi cikin tafin hannun nata jikinta yamata yirrer yana kallon fuskanta, murya chan kasa yace "Rashida!" Dasauri tace "uhnn" tana kara matsowa jikinshi sosai sabida yanda jikinta keyi, yanajin yanda nipples nata ke erecting yace "Rashidahhhh" sake shigewa jikinshi tayi ta kankameshi sosai tace

"uhnnnn" yana kallon kwayar idanunta kaman yanda take kallon nashi like a small boy yayi magana yace

"zan miki wani abu but don't tell anyone keep quiet" yadaura hannunshi akan baki yace "don't tell Ammi ko kowa" ya makemata kafadanshi just like she use to do yace "kinji"? Gyadamai kai tayi tana kallonshi kaman zata hadiyeshi wani irin kawai takeji ajikinta, hannunshi yakai kan lips dinta yana tabawa ahankali yace "open your mouth" yamata alamu da bakinshi daya bude dasauri ta hangame bakinta har uvula dinta yana hangowa, hannunshi yadaura kan idanunta yace "close your eyes" dasauri tarufe idanunshi gently yadaura bakinsh kan nata, kafin ahankali yashigar da tongue nashi cikin bakinta yana sweeping everywhere down to her uvula, karaf tarike bakinshi sabida dadi dataji yamata abaki tana numfashi sama sama, gently ya karbe nashi ahankali yayi magana abakinta. "I will do the kissing Jewel come here" yajawota jikinshi ta kwanto kanshi yana kwanciya kan gadon yakai hannunshi kan ass nata that's very soft yayi squeezing yanajan rigan sama yadaura hannunta kan cotton innocent and decent pant da Ammi tasamata yana tabawa yana kissing nata jikinta ko'ina namata dadi kamanjuice din da mutumin nan yabata dazu......




Post a Comment

0 Comments