TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi da zafi page 85

 EPISODE 85

Shigowa dakin Dr yayi da nose mask da handglove yanda yaga condition na mom yasa yace wazata kira, Who is next of king nata, rasa wanda zata kira dan batada Mama yasa takira Babanta ta gayamai gata hospital yace zaizo, wato idan Allah yatashi kama mugu within blink of an eye zai iya hakan wani irin worsening condition na Mom yake as minute goes by, anmata allurai na kashe kaikayin da kashe zafin amman kaman karawa ake gashi yanda take susa jini na fita yasa aka daure hannayenta azaban yamata yawa tafara ihu da kuka Babanta daya biyo available flight yazo dayashigo dakin datake ita kadai saiya yajuya da gudu yace

"Subhanallahi" tsigan jikinshi na mugun tashi dan yanada trypophobia cus kurajen sun hadu sunyi dot dot gasu agaban vijay nata daya gani abude ya kalli Nurse yace "menene haka? Me suka fito mata haka"? Anatse Nurse tace "Sir yarka nada ganital herpes, bamu aba samin wanda is serious haka kaman nata ba Sir" sosai Papa yace "wani irin ganital herpes mexai kawo mata" ihu Mom tayi.

"Wayyooo Papa, Papa kace su kwancemin hannu karna haukace su banni na sosa, Papa ka taimakeni" juyowa Papa yayi yana kauda fuskanshi dan baya fatan abinda zaisa ya kalli wajen nabiyu yataho wajajen kanta yana kallon na gefen lips nata zai tabata dasauri Nurse tace "kana tabata zaka dauka kasaka gloves" arude Papa yakoma baya yana kallonta Yace "Meya sameki haka Hajara"?

Kuka sosai Mom take bazata iya fadama Papa yanda ta samuba yanda takeyi yasa anatse Papa yace "Hajara kinada hannu asama kishiyar kanwar mijin ki HIV ko baki dashi"? Kallon mahaifinta Mom keyi tana kuka sosai takasa magana Papa yanunata yace "wih wih kiji soron hakkin mamaci da yarta, tell me the truth today do you have hand did you conspire da Jummai?" Gyadama Baba kai tayi tace

"ninai inntaiting plan din Baba"

"Innalillahi wa innailaihi raji'un" Baba yafadi yace "all my life ni lawyer ne nine harnazo mukamin danake ayau, l've seen so many evil people da sauransu harda wayanda intentionally sukema wasu wayau su kwanta dasu su basu Hiv but naki Hajara is different, kin kira me HIV kikasa sirinji kika jawo jininta kika bada akaje aka juyewa mai ciki a jiki HASBUNALLAHU WA N'IMAL WAKEEL KAICO!

Hajara! Hakika hadisin Annabi ya tabbata inda aka ruwaito yace "lallai Allah yanama azzalumi talala duk randa Allah ya damki axzalumin nan wih babu mai cetonshi, Hajara I can't save you today I can't!

Hakkin yarinyar cikin nan da hakkin wacce ta mutu ke binki" Mom na kallonshi tana kuka tace "Baba zan warke fa" Sosai Baba ke kallonta saikawai yatashi yace "inada meeting I will pay everything zanma barmusu kati har abinci ana baki Allah baki lafiya" yayi kofa Mom na ihu Papa, Papa amman ko wiagowa baiyiba.

**

Tun jiyan nan datai bacci take bacci har yau yanda ya tsorata har saida yakira Dictor Dr yacemai is normal dama day 2 maganin brain magani ne that put patient into sleep dan suyi aiki akanta karya damu.

After 1 yashigo bangaren yau dayay announcing a fada zai sauka saiyaji kaman kaya sun sauka akanshi side nashi ya shiga yawuce sama yabude kofa bacci take but saiyaga bakinta is moving dasauri yayi wajen yazauna abakin gado yatabata yace "Jewel" ganin bakinta yacigaba da motsi yasa yakai kunnenshi bakinta da sauri.

"Mom, Mom dan Allah kar akasheta kawai dai aje a wurgar da ita chan wata uwar duniya" dasauri ya kalli Rashida sai yakara maida kunnenshi saitin bakinta saiyaji ta chanza murya zuwa na namiji tace

"kashe wayan Haleema batada hankali!" Bala'in faduwa gaban Riyad yayi yadago da kanshi yana kallonta saiya sake maida kanshi yaji tai muryan mace tace "wat do we do with her"? Cigaba da maimaita maganan tayi in repeat dayasa yashiga dagota yana girgixata yace "Jewel Jewel Rashida" amman shiru bakinta kawai maimaita maganganun suke wayanshi yaciro yashiga kiran Dr yana gayamai Dr yace "Alhamdulillah she's regaining memory nata ne maidata ka kwantar idan tanajin sanyi cover her and let her be zata tashi lafiya lau and daidai In sha Allah".

Maidata yayi yarufe saikuma kawai yaji bazai iya daurewaba yafito yasauka kasa direct side na

Haleema yawuce ranshi abace masu announcing zuwanshi ko gamawa basuyiba yafada side din yawuce falo bayi na mata massage yanayin fuskanshi yasa kowa ya waste ta haderai tana dauke kai dan haushinsa takeji gabanta yayi bai bata lokaci ba yawani fizgota yana twisting hand mata ta baya da saida tai ihu tace "mehaka"?.

Jikinta na dan rawa ganin yanayinahi tace "karyani zaka....." ganin yanayin idanunshi yasa takasa magana yace "kinada hannu a batan Rashida?"Ayanda tambayan ya daki kanta batasan sanda baki ta ya shiga rawa ba takasa magana wani irin hankadata Riyad yayi saida tai mummunan fadi yayi

¡hu da gidan ya ansa yace "did you have hand in kidnapping Rashida?" Rawa jikin Haleema yake takasa magana kalle kalle Riyad yashiga yo ganin plate yasa ya dauka ya buga akasa ta duka yadauki wani sharp part yayi kan Haleema dashi kaman zai chakamata ta mutu ihu tayi tace "wih zan gayamaka gaskiya karka kasheni" tsayawa yayi yana kallonta hakan yasa tace "yes nina kira Mom dina but batai komiba sai kawai na gwada number Mom naka naji ya shiga I told her na tsani matanka tace karna damu she knows wat to do da ita da Abbana da Mommy na sukai komi wlh ni ina gida I was even crying ina cemusu karsu kasheta basu jiba nace ni kawai su samata HI....." tasssss Riyad ya kwashwta da mari kawai ya shiga dukanta yace "did you know my wife is pregnant da dana" da kyar yakira aka shigo yasa aka wuce da Haleema gidan yari, yashiga kiran yan sanda Waziri na zaune yan sanda sukazo suka daukeshi da matarsa da ita Haleema aka wuce dasu da solid evidence na confession na yarsu dan yayi recording fada gabaki daya yadauki labarin Gwaggo kuka take ganin gidanta gidan data taso ciki an maidashi gidan makirci.

BOOK YAFARA ENDING 




Post a Comment

0 Comments