TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi da zafi 72

 EPISODE 72


Tashi Riyad yayi yana kallon yanda ta galabaita

gabaki daya, ta wajigu iya wajiguwa, ta galabaitu, yawuce bayi da sauri yayo wanka yafito yasa kaya yayi salla yana idarwa yataso yana cire jallabiyan jikinshi yazo gadon ahankali yasa hannunshi yadauketa hatta yatsanta ba karfi, jikinta yayi zafi zazzabi ya rufeta bana wasaba, bayi yakaita yasata aruwan zafin azaban dataji sai kawai tafara kakarin amai bamata da karfin babu komi acikinta, da sauri

Riyad yakai hannunshi yatare dan abinda yafito daga cikin bakin nata which is mostly water and saliva sabida karya shiga ruwan datake ciki yana kallonta, tabashi tausayi, ta wahalu a hannunshi, tashi yayi yawuce basin yazubar yana wanke hannunshi yadawo wajen daidai tana karayo kakarin aman hannunshi yatara awajen still just mucous ne, tashi yasakeyi yaje ya zubar yafara wanke hannun kafin yagama tafara kakarin amai dayasa yajuyo da sauri da gudu yatafi wajen sai kawai ya rungumeta aman na zubowa abayanshi yashiga patting bayanta yace "what is wrong with you Jewel? Baki da lafiya" kakarin amai take da dan muryanta da baya fita tana mikewa da kyar kaman zata mutu, jikinta ciwo yake mata, jikinta kaman wuta, wanka yamata yamata na tsarkin da kanshi yafito da ita amai kawai take ba kakkautawa gashi ba baki bamata iya magana balle tace ga abinda ke damunta, wih tsoro yaji yanda kaman ma bata gane kome yake gayamata wayanshi yadauka da sauri yafito falo sai kallon wayan yake da kyar ya iya yayi dialing number Ammi ringing daya, biyu ana uku ta daga kafin ya gaidata tace "yaya jikin kaji sauki"? Shiru yadanyi yama rasa mezaice chan yace "Am.....mi" dan faduwa gaban Ammi yayi jin yanda yakirata ararrabe dasauri tace "na'am Riyad, wat happen?" Dan shiru yayi saikuma yadan sosa kai kaman tana gabanshi. "Nace wat happen kamin shiru" ahankali yace "ahmmm she's sick Ammi, ahmmmm bansan mezanyi ba" strictly Ammi tace "meke damunta?"Dib ya katse wayan Ammi tabi wayan da kallo chan tashiga kwalama Munir kira. "Munir, Munir" saukowa yayi daga sama yace "Ammi yanzun nan fa nabarki are you missing me already" dan hararanshi tayi tace "dauko key zoka kaini gidansu Riyad Rashida is sick".

Kitchen Riyad ya shiga yahada mata tea yadauko yahayo sama, tana kwance abakin gado daya ijiyeta tana amai har lokacin tana rawan sanyi, da sauri ya jiye tea yakoma yafita zuwa dakinta yasami mata wani gown mai shegen kyau na cotton that's soft yellow and red ne yadawo dakin yaga tana aman yataho yadagata yasamata rigan yasata ajikinshi like a little girl ya kankameta sosai yace "I've called a doctor you will be fine kinji, he's coming sorry my baby" ya kankameta kawai ajikinshi, jin an taba door bell na falo yasa yayi tunanin Dr ne room nashi is so messy hakan yasa yadauketa zuwa dakinta yabude a gadon ya kwantar da ita yarufamata bargo cus she's shaking sannan yawuce yafito yakoma dakinshi yadauko wani white jallabiya yasaka yazura slippers yafito yasauka kasa yana zuwa kofan yabude ganin Ammi tsaye da Munir saida gabanshi ya bala in fadi baitaba tunanin Ammi zatazo ba, fuskanshi kadai Ammi tagani tasha jinin jikinta, ganin yakasa matsawa gefe yasa tace "ina Rashidan?" Dan sauke kanshi kasa yayi yace "her room" ta gefenshi Ammi tabi tawuce sama shikuma Munir ganin yanayin dan uwanshi yasa sidif sidif yajya yakoma mota yana murmushi kasa kasa aranshi yace "Welldone Bro Yayana namiji ne wih, brotherhood is proud of you, yacinye lioness koba komi yanzu zamu huta, zanga bakin Rashin kunya".Dakinta Ammi tashiga ahankali daidai tanayo wani aman dasauri Ammi tayi wajen tana yaye bargo tadagota tace "subhanallahi Rashida" zafin jikinta harya baci, idanunta kadan tabude ganin Ammi yasa takama hannun Ammi tarike gam gam bakinta yashiga motsi dasauri Ammi takai kunnenta saitin bakinta. "Ammi karki tafi ki banni, wih Yaya Riyad zai kasheni, Ammi zan mutu, kicemai nace wih, wlh bazan karama kowa rashin kunya ba, Ammi dan Allah karki tafi ki bar.......

.." daidai ana bude kofan

dakin yanda Rashida ta firgita tarirrike Ammi tana wani irin kuka saida Ammi tadago kanta takalli kofan dakin ganin Riyad ne saikuma takalli Rashida da yanda takeyi takalli fuskan yarinyar yanda sukai ja saikuma tashafa fuskanta tace "Rashida kinga kinga babu inda zani, nothing will happen to you I'm here now, bari nazo, yanzu zan tafi dake zaki bini gidana"? Kallon Riyad Rashida tayi da idanunta da basa buduwa atsorace tace "sai abinda Yaya Riyad yace Ammi" mamaki kashe Ammi yayi saikuma tace "shikenan to kwanta ina zuwa" ta kwantar da ita dasauri Rashida tajuya ta kalli bangon gado, Ammi taja bargo tarufa mata, sannan tawuce wajen kofa kawai takama hannun Riyad tace

"come with me".

Bin Ammi yashigayi dake jan hannunshi gabanshi na faduwa har kasa, kitchen Ammi suka shiga ta maida kofan kitchen din tarufe takalli Riyad da kanshi ke kasa tace "me kama yarinyar nan?" Shiru yayi batare dayayi magana ba, adan zafafe Ammi tace

"did you slap that girl Riyad cus fuskanta shows alamun slap harda injury a gefen bakinta, Riyad did you beat her?" Da sauri ya girgiza kai muryanshi chan kasa irin na mara gaskiya yace "I slapped hertwice Ammi" Ammi jitayi ranta yayi masifan baci tace "Riyad you slapped that poor marainiyan yarinya har sau biyu sabida kaga babu kowa, sannan kabita kai amfani da ita!" Cus tana ganin Rashida from yanayinta da yanda gashin kanta yake ajike yasa tasan wani abu ya wakana tsakaninsu, rawa bakinshi yafara ahankali yace "Ammi is not wat you think I was ang...." "karufemin baki!" Ammi tayi maganan ranta a bala'in bace, tace "you don't have to tell me anything nasan waye kai! Kome Rashida tamaka there's no excuse na dukan mace, Riyad that girl is just a child! Just a child! For Godsake she's only 23! Rayuwa made her to act matured not that she's actually matured har brain nata, Riyad kome Rashida tayi you need to understand yarinyar is grieving! She lost the only person data sani in her life Mahaifiyarta! She lost her Mom! Yara in grieving state tends to act irrational, I know Rashida da rashin tsoro, rashin kunya da sauransu but you went tooo far! She's traumatized, ka tsoratata down to bone marrow, ka mareta and ka karbe hakkin ka ta karfi wayake haka? Riyad you've hurt me this morning" Ammi tafadi ahankali sounding so bitter tace "haba yarinyar da mahaifiyarta dakai kadai ta yarda tabaka ita amana shine kama diyarta haka I'm not proud of your action" Ahankali Riyad yadago kanshi ya kalli Ammi dayaga ranta yabaci sosai da gaske tace "kuma wih wih bari ta warke yarinyar nan tace bazata zauna da kai ba saika saketa! I'm taking her with me ko flat dina kashigo sainaci kwal ubanka wh" Ammi tayi maganan cikin fushi tawuce

kofa tabude cikin fushi tace "Munir" Dasauri Munir yafito daga mota yace "na'am Ammi" rai abace tace

"zoka tayani daukar kanwarku mutafi gida" tahowa yayi yabi bayan Ammi yadan saci kallon Riyad daya gani tsaye agaban dakin ya tsaya hijabi Ammi ta nema tasaka mata sannan tace "shigo" shigowa Munir yayi dashi da Ammi suka dauketa atare suka fitoda ita har waje suka sata abayan mota Ammi tadaura kanta kan cinyanta sannan suka wuce gida.

Sama Riyad yakoma ahankali dakin nasu ya gyara tsaf yasake chanza duvee na jiya yacirosu yasakasu a dryer ya maida na jiya washin machine din yafito ya gyara gadon yashimfida wani bedsheet, riganta dasu lab coat nata da atampata harda bra daya yayyaga ya kwasa sai shima yayi shiru cus he actually went far, tayaya yayi fushin nan ya manta she's just a helpless girl that lost Mom nata and Mama trusted him, ahankali yace "Mama forgive me I hurt Rashida for the first time" saikuma yayi shiru yawuce yakai wardrobe nashi ya ijiye safe sannan yafito zai fada bayi ya dakata sabida kiran dayaji daga wayanshi yawuce Sarkin Gida yagani hakan yasa yawuce yadaga wayan yakara a kunne yayi shiru chan yace "akaisu secret fada gani nan zuwa" ijiye wayan yayi yawuce ciki yayi wanka yana tuna moments nasu, well as far as he knows Haleema was also virgin but she was never as tight as Rashida da kyar yake fitowa daga jikin Rashida fa, vijay nata grips him irin shakeshi dinnan yakeyi and banda haka she's very sweet and hot to ko masifaffen mutum yanada zafin vijay ne cus yarinyar nada zafin jini? Baitaba Jin abinda yaji ajikinshi Rashida in jikin Haleema ba.

Ganin he's getting erection yasa yadaina tunanin yafito ya shirya tsaf sak sarkinshi yafito aka tukashi zuwa fada.

Sarkin Gida na jiranshi already hakan yasa direct suka wuce secret fada tundaga nesa Bilal ke hango Riyad na tahowa cikin alkyakbba da rawani fadawa na binshi sunamai kirari yana taka kasa kaman bazai tabaka, faduwa gabanshi kawai yake yasauke kanshi kasa sabida yanda yamai kwarjini, same with Babanshi cus basusan mesukayi ba kawai an taho dasu, shigowa yayi yasami waje ya zauna fadawa namai fifita dudda akwai AC a falon Riyad yaki kallon Bilal wani mahaukacin kishi dayakeji he feels idan ya kalleshi zai iya tashi ya shakeshi.

Sarkin Gida yace "Mai Girma Ranka shi dade mutanen dakace akawo maka gasunan da yaron da mahaifinsa" dasauri Baban yace "Ranka shi dade laifi nayi ne? Nayi submitting all report kuma na dauki permission na leave saisa ma har nazo nigeria" anatse for the first time Riyad yajuyo da kanshi ya kali wanda yayi magana ma'aikacin sa ne he's the manager na hotel dinshi na Uk sai yanzu ma kanshi yayi ringing ganin name dake jikin check din saikuma anatse ya sauke idanunshi kan Bilal da duk yayi zuru zuru dudda baisan me sukayiba but jikinshi na bashi laifi sukayi kallonshi Riyad yake daga head to toe shine yaron da ranan yakawoma Rashida 100k, baijin Bilal yakai 28yrs ba highest yabashi 26-27yrs, yarone danye irin yaran dake tashen samartakan nan jaye idanunshi yayi yamaida kan Baban yace "kaine kabawa danka check na 22M yakawo ma matata!?" Yanda gaban Baban yafadi hakan na Bilal yafadi dasauri Baban yakalli Bilal saikuma ya kalli Sarki Riyad saikuma yasake juyowa yakalli Bilal yace "me kayi da check na business dana baka jiya?"

Saikuma yajuya yakalli Riyad da sauri yace "WIh wlh

Mai Martaba duka yarana not just Bilal dazaran na haifesu ina bude musu savings account wanda idan

sunyi girma zan basu su kama sana'a dashi, ranan juma'a da daddare yatasani gaba yanason nabashi nashi zaiyi business banso bashiba amman harda kukan sa shine na bashi da daddaren ranan bansan meyayi dashi ba" dasauri yakalli Bilal yace "mekai da kudin Bilal? Talk!" Baban yamai ihu dayasa sai jikinshi yafara rawa yadan kalli Riyad daya kasa ganeshi yama kasa tsayawa yamai cikakken kallo sabida kwarjini dayamai dan yasa rawani saikuma yace "Dad wata yar ajinmu nabamawa shima aro ne zata biyani, hauka nake zanma wata kyautan 22M azamanin nan" ahaukace Baban yace "bakaji maganan da Mai Martaba yayi ba iyalan Mai Martaba kabawa kudi!" Faduwa sosai gaban Bilal yayi yanzu mai Martaba ne dama shine Ogan Dady fa, shine mijin Rashida, dasauri ya kali me Martaba saikuma ya sauke kanshi akasa yace "wlh bata gayamin tanada miji ba kuma ni bama wani sonta nake ba Dad tausayinta kawai naji naga yanda take son....

." "Sarkin Gida!" Riyad yakirashi azafafe da saida dakin ya amsa,

dasauri Sarkin gida ya zube agabanshi hakan yasa Riyad yace "menene hukuncin wanda yaje yake neman iyalin Sarki?" Dasauri Sarkin gida yace

"bulala dari bakwai! Kullum anamai dari dari har tsawon kwana bakwai a baya tare aiki amatsayin bawa, banda haka ai duk garin kano babu wanda ya isa ya nemi iyalin sarki koda sarki yarabu da iyalansa ne, bata isa tasake aure acikin kano ba saidai tafita taje chan wata kasar tai aure! Wannan shine sharadin auren sarakuna".

Babu mutunci ko kawaici Riyad yace "a hukuntasa" dasauri Bilal yarike Babansa ganin fadawa sunyo kansa yace "Dad please save me wih, wih bansan wa take aure ba, Dad I just wanted to help the poor innocent girl tunda bata sonshi nasan nima da wuya nasan zaka banni na aureta, please kayakuri wh banasonta, waye ni dazan nemi iyalan Sarki ban isaba" kawai kallonshi Riyad yake he's not even Man enough yayi admitting yana sonta in trouble, how could Rashida be this gullible, this is a boy not a Man! Dagashi akayi yana mikama Babanshi hannu yafashe da kuka akai waje dashi.

Daga Riyad sai Baban Bilal yarage da mutanen dake fifita shi, da hannu yama masumai fifita alamu sufita daga dakin, dasauri Baban Bilal yace "Mai Martaba temper justice with mercy dan Allah, wih Bilal yaro ne baida wayau he's 26yrs and last month ma yayi 26din, dan Allah amai afuwa ni wih zan cire shi daga school dinma wh, dama daga Sudan yadawo nan sabida yakin dasukeyi but namaka alkawari zan karbi transfer zan maidashi Egypt yaje yakarasa awajen dan Allah kayakuri he's just a child, dan Allah me Martaba dan Allah, namaka alkawari shi da Iyalinka ko hanya bazasu kara hadawa ba, Bilal yayi kuskure ina rokonmishi afuwa" kallonshi Riyad yayi saikawai yatashi yafice daga fadan yafito yanajin yanda ake ma Bilal bulala a bombom yana ihu ya kalli Sarkin gida yace "after 100 bulalan kabawa babanshi shi su tafi no need for the remaining 6days cane" yana maganan yawuce yafito daga bangaren Waziri yagani tsaye tareda amininsa suka kalleshi tareda dukawa atare sukace an gaida mai Martaba munzo wajenka ne" wucewa yayi yazauna wajen yar shakatawa sa yasa aka musu iso suka taho zama duk sukayi ya zuba musu idanu baice uffan ba, anatse Waziri yace "ahhhm Mai Martaba nasan an maka laifi" yadanyi shiru yace "dudda nai kokarin maka magana hakan be yu ba, still yauma bazan gajiba, burin kowani mahaifi yasa diyarsa agida mai kyau hakika nasan Haleema tai kuskure shirmene kuma da yarinta wanda har zata dauki wata ta maidata kaman ita take aure ga mijin nata bazata girmama shi ba" yasake shiru sannan chan yace "Haleema tagane kuskurenta Allah taimaki me Martaba, da ni da amini na nan Muntari munzo mu nema mata afuwa ne tadawo dakinta duk ku taru da amaryan taka ayi zaman Ipy" baiyi wani mamaki ba yasan by now maganan ya auro Rashida yazagaye fada dakuma wacece Rashidan.

Anatse Muntari aminin Waziri yace "abata second chance dan Allah" shifa to be honest bayason Haleema he can't lie about it ne, forget about abubuwan datamai basune agabansa but wannan soyayyan baya jinsa game da ita, but then baitaso yaga Babanshi yarabu da kowace matarsa ba duk dadi duk runtsi ana tare banda haka he knows Haleema loves him kawai she prioritized Mom over him ne, he saw calls nata, messeges nata telling him sorry so he will give her second chance, idan she fails yarabu da ita gabaki daya, kallonsu yayi yace "tadawo dakinta!" Wani dadi sukaji sukahau mai godiya gaisawa yayi dasu yawuce Allah Allah yake yagama da mutane yaje yaduba Rashida fada yawuce.

Suna shigowa gidan sama Ammi suka wuce da ita sharp sharp takira Jakadiyanta wasu itatuwa da ganyayyaki aka samo aka girka a murhu aka kawoma Ammi sama, ijiye kunya Ammi tayi a gefe tunda ba Mama Rashida ke dashi da zata mata ba itace Maman yanzu, tagasa Rashida da kyau ita kanta saida ta tausaya mata ta wahalu fa, sannan ta matsa mata jiki gabaki daya da towel dake mata ciwo, suka fito daidai Dr Ammi na zuwa dubata tayi tacema Ammi basai anyi dinki ba but taji ciwo sosai tacema Ammi please kar abari yasake mata wanitacema Ammi please kar abari yasake mata wani abu harsai ta warke sannan tamata allurai tabata magani harda na tsayar da aman duk tasha Ammi da kanta Ammi tasauka kasa tamata kunu takawo mata sha tayi kadan sabida yanda ta matsu sai bacci Ammi sai shafamata kai take dayake ajike tayi shiru tana kallonta on her hand, she's happy Riyad yayi consummating aurensu wih har ranta she's, azamaninsu da suna yara idan yarinya ta taso da tsaurin ido bata tsoron kowa ga rashin kunya akance amata aure zata natsu, murmushi Ammi tayi tabude balm tana shafa mata a gefen baki wat she's certainly not happy about is marin daya mata!

Da kuma forcing nata dayayi no ba'a haka dudda tasan waye Riyad wih bakaramin abune aisa yadaga hannu ya mari Rashida ba ayanda yakesonta it must be big abu dudda taki bashi listening ear but tasan abu tamai dayakaishi ga marinta haka, ijiye balm din tayi har zuciyanta takeso Rashida taso Riyad itama suyi zaman su lafiya cus she knows and sees yanda Riyad ke sonta, ahankali tace "I pray Allah ya sanya miki son d'ana aranki Rashida, please love Riyad kinji he's a good boy" Ammi tayi maganan ahankali daga sama tanajin kamshin tsumin da Jakadiya ke hadawa, ahankali ta maida kanta filo ta kwantar sannan taja bargo taruta mata tafito tasauka kasa magunguna na gargajiya suka shiga dafamata harda gyaran jiki Ammi zata mata takuma gyarata da turare dan wih bazata bashi itaba saiyaga chanji zaici kaniyansa.

Shigowa Jakadiya tayi dawani leda a hannu na magunguna dataje tasayo takawoma Ammi a kitchen tace "Uwardakina Sarauniya Haleema tadawo" dan kallonta Ammi tayi saikuma tace

"Masha Allah, bani ledan kigani kin sami sassaken danace" karba tayi suka cigaba da aiki batare dadanace" karba tayi suka cigaba da aiki batare da

Ammi tace wani abuba.

After magrib Riyad yashigo gidan tareda Munir Ammi na zauna akan dadduma a falon tanajan charbi waje suka samu suka zauna har Ammi ta shafe ta kalleshi da sauri ya sauke kanshi kasa Ammi tace "banace karka sake ka shigomin flat dina ba" kanshi akasa yace "Ammi kiyakuri" shiru tayi sai chan tace "Haleema tadawo ko"? Aahankali kanshi na kasa still yace "yes" shiru tasakeyi sai chan tace "an ina kakeso Rashida ta zauna anan masarauta ko chan GRA"? Shiru yayi baiso ya ijiye Rashida a masarautan nan cus baiso wani ya cutarda ita, yarinyar has been through alot already he don't want any more drama a life nata, peace kawai yakeso yabata ahankali yace "GRA is her house Ammi" anatse Ammi tace "good! Sai magana ta biyu dazan maka karaba musu kwanaki?" Girgixama Ammi kai yayi, anatse Ammi tace "don't think sabida Mahaifiyar Rashida tarasu batada me tsayamata Riyad wih she has me! Mata biyu gareka even though she's here with me pending decision nata idan ta warke whether tana sonka ko bata sonka you have to raba musu kwanaki cus matarka ce, ranakun Haleema kaje kayi da ita ranakunta kayita walagigi a fada that's your punishment" danne dariya Munir yayi yanda yaji Ammi tace

"walagigi" juyoda kai Ammi tayi karaf suka hada idanu da Munir tace "zan cimaka mutunci fa ina magana da yayanka kake dariya tashi kabarnan" Sadaf sadaf yatashi yayi sama kaman munafuki Ammi takalli Riyad da kanshi ke kasa tace "ka manta yarinyar nan na school ne kamata abinda kayi ko? Ai kaji dadi dan yanzu she will stay at home harta warke ana maganan nan da 2weeks ko 3 kenan, idan wani abu yasami karatunta just know cewa its on you!" Har lokacin kanshi akasa saikuma ta sassauta murya cikeda motherly love tace

"yarinyar danakeso tasoka why will you hurt her like this eh Riyad? Metayi maka haka?" Ahankali yace

"Ammi kiyakuri" shiru Ammi tayi tasan bazai taba gayamata abinda yahada su ba haryakai ga marinta hakan yasa tace "anyway kazama mai adalaci problems naka da Haleema sort them out, be a man manage family naka da kyau, ko kaje dakin matanka ko call them to turakanka banso na karaji kaman yanda kayi da kabar Haleema for months baka ganta ba bata ganka ba, idan namiji yayi tsaye kan mace shine zatasan eh inada miji and do the right thing, dan haka from now henceforth do your part kayi adalci kaji ko" gyadamata kai yayi Ammi tace "and make her cook for you daga yanzu bazaka dinga zuwa side dina cin abinci ba, the only day dazan daga maka kafa is ranakun girkin Rashida tunda tana wajena batada lafiya you can come here kaci abinci amman other days baka isaba kaji ko"? Gyadamata kai yayi Ammi tace "tashi katafi to" kasa tashi yayi kanshi na kasa tsaf Ammi tagane meyake nufi Rashida yake son gani tace "ni zaka firgitama yarinya takasa bacci taga dodo da daddaren nan ai ina Riyad! Tashi kabarmin daki koni yanzu kazaman mini ojuju calabar a idanu balle muku baiwar Allah Rashida, tashi kaje wajen matarka Haleema saida safe" ahankali yadan kalli Ammi ganin da gaske take yasa yawuce yafita zuciyanshi ba dadi.

Tunda ya auri Haleema baitaba kwana a side nata ba dudda yanada dakinshi awajen kawai he just wants to be a better husband after maganganun da Ammi tamai, side nata yawuce Haleema na zaune taji ana sanarda zuwanshi gabanta sai faduwa yakeso many things ke damunta ciki harda mugun kishi jin yayi wani aure kuma wai yar Baffan da Muji ya aura duka labarin taji tsaf gadhi haryau takasa getting Mom dudda taji ance kotu za'a shigarda su, shigowa gikin dakin yayi yakalleta ta rame sosai sai kallonshi take maida kofan yayi yajuyo yasake kallonta cikeda so da kewa tace "barka da shigowa mijina mijin Haleema" dan gyadamata kai yayi anatse yace "how are you?" Ahankali tace "fine" gyadamata kai yayi yazo zai wuce dasauri ta taho takama hannunshi dasauri yajuyo yazubama

idanunta idanu cikin raunin murya tace "dan Allah kayakuri bazan kara maka abubuwan dana maka abaya ba, l promise to be a better wife, daga yanzu kaina jagaban rayuwana, bazan kara kuskuren danayi abaya ba" yana kallonta ahankali yace "are you sure"? Gyadamai kai tayi da sauri hakan yasa gently yabude mata hannu dasauri tazo ta shige kirjinshi ta kankameshi sai kawai tafashe da kuka hannunshi yadaura abayanta yana patting sai kawai yafara tuna Rashida cus this is how he pets her sauka hannunshi yayi da sauri yace "I'm hungry kinyi girki" dasauri tafito daga jikinshi tace "eh nayi girki muje Kaci" takama hannunshi zuwa dinning two kula yagani kujera tajamai ya zauna ta bude rice and beans tadafa white da miya dayaji naman kaza he loves plenty meal on table, yaga varieties daban daban this is just him but still she tried da happiness tashiga xubamai takawo gabanshi tasamai spoon sannan tawuce kitchen tafito da cres da bottle water takawomai zata bude cres din yace

"No just give me water nadena shan all this kind drinks make me fresh fruit juice next time" gyadamai kai tayi tace "to Sarki na" itama zuba nata tayi suka faraci abincin is good sundanyi nisa suna cin abincin ahankali yace "Haleema" dasauri ta kalleshi tace "naam" ijiye spoon yayi yace "| know kinji labarin but is my duty to tell you, nayi aure! I have a second wife sunanta Rashida, she happens to be yarinyar Baffa na Muji" abu taji ya tsaya mata awuya tadaure tace "eh nasani" ahankali yace "our marriage was not like the usual one but still kirubutamin anything kikeso I will give you" murmushi tayi tace "nagode mijina" ahankali yace

"presently tana wajen Ammi but a GRA zata zauna ita not here" wani kalan dadi Haleema taji cus tafison ita kadaine Sarauniya agidan nan gently yace "how many days kikeso nadinga muku?" Dasauri tace "kwana uku uku" Gyadamata kai yayi yace "okay!" Yayi shiru sai chan yace "banson tashin hankali, banson damuwa, banson gulma, banson makirci or anything, I want peace of mind! I will never intentionally hurt you to please anyone, same goes for my second wife" wani abu Haleema taji jin yanda yake addressing nata wani wife, ahankali yace "ke babba ce act like one okay, kome aka miki talk to me, report to me not to wasu" gyadamai kai tayi ahankali tace "In sha Allah bazan taba zama sanadin bacin ranka ba, and I pray Allah baku zaman Ipy, and I have good news" dasauri ya kalleta dan murmushi tayi tace "I've missed period dina for 7days yanzu, Maybe we are having a baby" murmushi yasakin mata mai laushi ahankali yace

"Allah ya tabbatar mana da Alkhairi" Dasauri tace

"zaka kaini hospital gobe" gyadamata kai yayi yace

"yes idan nagama da fada" wani irin dadi taji bana wasaba tahau murmushi shikuma ya tashi yace

"lemme go and shower" ganin yawuce sama bakaramin dadi hakan yamata ba, sama yawuce itakuma ta tashi agurguje tai clearing table din takai kwanukan kitchen tafito tawuce dakinta magungunan matan ta da Ita da Mamanta suna kashe kusan 5M aka mata tunda takoma gida ta dauka ta sha tafada wanka tafito ta shafa turaruka sannan tasa wata rigan bacci na net babu abinda ba'a gani aciki tabude kofa tafito tawuce dakinshi tabude kofa daidai yana fitowa daga bayi tsayawa yayi chak daure da towel a waist yabi jikinta da kallo yana tuna every single detail na jikin Rashida yanda ya tsareta da idanu wani dadi Haleema taji that means tafi matarsa komi wannan daya kafeta da idan dauke kai Riyad yayi da sauri yanama kansa fada not all fingers are equal wasu mata sunfi wasu mata wani abu so Haleema is beautiful just the way she is, she don't have to have body like Rashida wucewa yayi wajen kayan shafansa yashiga shafe shafe tabaya Haleema tazo ta rungumesa tana mannamai boobs cus tasan yanda yakeso tace "do you need any help yallabai? Assistance dinka is here" tai maganan tana tura hannunta akasa ta cikin towel dinshi tadaura akan dick dinshi, dan lumshe idanu Riyad yayi yace "are you sure? Is that's assistance job" matse jikinta tayi a nashi tace

"I just happen to miss that particular something" murmushi kadan yayi yadau turare yafesa yanajin yanda take tabashi sannan yajuyo yataho gadon dasauri tasa hannunta ta kashe wuta taja towel nashi ta yar tashiga cire riganta ta yar wurga ta gadon kawai Riyad yayi atleast yabata hakkin ta, yashiga in between legs nata yana turawa kawai Rashida tafadomai arai girgiza kanshi yayi yanaso ya kore tunaninta but yakasa, ahankali yafara hitting nata yana tuna yanda na Rashida ke restricting movement nashi but this pussy kam he moves freeely acikinsa, he was just remembering moments nasu soyake yaji abinda yaji ajikin Rashida ajikin wata hakan yasa yafito ya linke Haleema kaman yanda yama Rashida itama, yafara hitting nata pat! pat! Dakin keyi ashedai ya wahalar da Rashida ihu Haleema tayi tana tureshi da karfi har saida yakoma bayi tace "me martaba zaka kasheni har magaifata nakeji, idan inada ciki ai saikasa nai bari, you are too long I'm feeling you inside my placenta wlh nagaji dan Allah ka barni haka" gyadamata kai yayi 

sai kawai ya kwanta anatse yace "play with me nakawo" hannunta daya tasaka tafara wasa da dick din almost 30min yaki kawowa tama gaji bata iyayi da kyau, ganin takasamai kaman yanda Rashida tamai takama kanshi rannan yasa kawai ya karbi dick din ahankali yace "it's okay sleep" dasauri ta shige jikinshi ta kankameshi ko 5min batayiba tai bacci, shikuma yatashi yabude bayi yashiga ya sakinma kanshi shower gindinshi amike wih kaman Rashida tayi bewitching nashi he terribly wants her Kamal dick nashi yayi gangan dakemai ciwo gashi be iya soapy ba da kyar ya lallashi kanshi yayi wanka yafito daga bayin kawai yazo ya kwantar yayi bacci.Yana zaune a fada kawai yaji gabanshi na faduwa hannunshi yadaga yakalli agogon hannunshi yaga

11:45AM there's still hour plus kafinsu tashi, kasa natsuwa yayi sai fadomai Rashida take arai which is so unusual sallaman mutane fada yayi yafito fadawa na binshi abaya wayanshi yaciro kawai sai yayi dialing number Ammi dake wajenta amman har yagama ringing ba'a dagaba, wucewa flat din Ammi yayi yashigo talon Ammi na magana da Munir suka ganshi zama yayi yanayinshi yasa Ammi ta taho wajen tace "lafiya naganka wani iri ko bakada lafiya ne"? Kallonta yayi kafin ahankali yace "Ammi I feel uneasy wih, I don't know why" anatse tace "kayi azkar na safe?" Gyadamata kai yayi yana kai hannu yana bubbuga heart nashi dasauri Ammi tace "bani ruwa Munir kaga" da dan gudu Munir yakawo ruwa daga dinning karban ruwan Ammi tayi tabude tana kallon Riyad din still da yanda yakeyi kaman zuciyansa zai fashe yafito, fatiha kawai ta iyayi cikin ruwan takai bakinshi tace "sha" ahankali yakai ruwan bakinshi yadan kurba saikuma ahankali yace

"Ammi Rashida!" Cikeda damuwa Ammi tazauna kusada shi saikuma ta rungumeshi da sauri ajikinta tana shafamai baya tace "Riyad calm down calm down, kace Innalillahi wa innailaihi raji'un" ahankali Riyad yace "Innalillahi wa inna'ilaihi raji'un" sai alokacin yaji natsuwa ya shige shi Ammi ta dauki dayar wayanta tai dialing number wayan dake hannun Rashida kafin tace "tashi kuje school din kaida Munir tunda you feel troubled, Munir kuje" tashi Riyad yayi yabi bayan Munir Ammi tabisu da kallo kafin ta zauna sai itama kawai taji tadamu tacigaba da kiran numberta but still Rashida bata dagawa.

Wuraren 12:20 sukakai hospital din gaban hall daya jiyeta dazun yayi parking daidai student na fitowa

Maimoon itama tafito looking so worried ga waya ahannunta tana karawa a kunne alamun kira take da sauri Riyad yabude kofa bai damu da daliban dake fitowa ba yayi wajen ganinshi yasa tacire wayan daga kunnenta da sauri tace "laaa ina yini" bai amsa maganan ba yace "where's Rashida?" Dasauri tace "wlh nima ita nake kira na nemeta har mosque bata wajen gashi test din nan damukayi batai attending ba" faduwa gabanshi Riyad yashigayi da sauri Munir yace "but when last did you see her" cike da damuwa tace "after 10 bayan mun fito daga last test munje common room ni da ita, we spoke she remembered Mama and went out" nima nabita na dauka mosque ta tafi but bata mosque duk inda nasan zan ganta ban ganta ba so I thought ta koma gida nema since ina kiranta bata dagawa" bubbugawa kan Riyad yafara sai kawai yajuya kaman wanda yasami tabin hankali yace "Munir I need to see the chief security na this hospital, 1 need to report my wife missing, she might be in trouble, she's a small girl she's...." dasauri Munir ya rikeshi yace "Riyad calm down" "don't tell me to calm down!" Riyad ya dakama Munir tsawa da saida attention yadawo kansu yace "I told you she's in danger you're asking me to calm down banga matata ba" taruwa aka farayi awajen wasu security suka fiffito da uniform ajikinsu harda mutane ana tambaya meya faru Munir ya sanar dasu Riyad yawuce sama direct CMD office.

Dudda baisa kayan sarki ba normal kaftan ne ajikinshi direct yashiga office din CMD yace "ranka shi dade barka da safiya" muryanshi na rawa sosai yace "i want to check CCTV naku ina neman matana" CCtv room aka wuce suka shiga harda Munir da CMD na hospital din da ko'ina daga hall da Rashida tafito aka fara tracing nata zuwa dajin dataje wajajen babu camera amman wani van dake binta abaya gray Riyad ya nuna security yace "1 think muje inda mukaga tayi" duka su fitowa sukayi 

awajen yasa Riyadh yayi wajen da gudunsa ya taugunna daidai zai dauki jakan natane yaga jini akasa ga pen nata guda biyu datake makalawa jikin aljihun lab coat nata rawa hannunshi yafara CMD yace "call the police"

Yanda Riyad kawai yaduka jikinshi na shaking yasa hannu ya dangwalo jinin ya kalla jikinshi na bashi jinin Rashida ne yasa jikinshi yafara rawa idanunshi har kukkulewa suke, dasauri Munir yayi kanshi yana dagoshi idanunshi juyawa suke kawai hakan yasa Munir yayi gefe dashi yana kokarin yama dagashi but kawai ya sumema Munir, arude Munir yace

"help me" dasauri aka dawo kansu tayashi rike

Riyad sukayi har zuwa wajen mota yasashi a mota yana watsamai ruwa yadau wayanshi yashiga kiran Ammi yana sanar da ita kai tsaye Ammi takira Muji ringing daya yadaga ahankali Ammi tace

"something happen Rashida is in trouble" zumbur ta mike tace "meya faru Munir"? Fadamata komi Munir yayi dasauri ya katse wayan Ammi tashiga kiran Buba shima kafin itama tafita tashiga mota sai hospital din.

Ahankali yake bude idanunsa kanshi na daukan ringing yana kallon saman dakin da drip daya gani yana shiga hannunshi da sauri yatashi yana cizge ruwan hannunsa baidamu da jinin da hannun keyi ba yawuce kofa da sauri Ammi ta sallame salla ta tashi takama hannunshi tace "Riyad ina zaka?" Juyowa yayi yace "Rashida Ammi" dasauri Ammi tace "zoka zauna kaji" kasa motsi yayi jawoshi tayi yabiyota ahankali zaunar dashi kan gado tayi tace

"Riyad kasan karfe nawane yanzu is 3:00AM nadare tun Rana you were unconscious" Ammi tai dan shiru tace "ka tattara hankalinka kabani cus kowaye yayi aika aikan nan anaso aga kadawo haka ne kaman wanda baida cikakken lafiya" still kallon

Ammi yake anatse tace "da su Baffan ka, harda yan uwanka ma da Buba da yan sanda da hospital din at large are on the case, an dauki number license plate din don tracking but it's fake, duk wani investigation da za'ayi anyi babu wani lead" runtse idanunshi Riyad yayi sosai jikinshi yafara rawa Ammi ta rirrikeshi tace "police sunce suna suspecting kidnappers ne wai sabida anga matarka ce da kalan motocin dake kawota school, but ajira within 48hrs for calls na kidnappers din idan basu kiraba sai anemi next course of action".

Runtse idanunshi yayi da karfi yace "Ammi I can't sit still for 48hrs she's hurt Ammi, l've seen her blood, Ammi Rashida is in danger how can I stay still" tashi zai sakeyi dasauri Ammi tarikeshi tace

"tsaya to kaga nakira Buba" dasauri tadauki wayanta dan bataso yafita he doesn't look okay, ringing daya Buba yadauka cikeda damuwa tace

"Buba kaga ya farka yakijin magana na" dasauri Buba yace "bashi wayan" karban wayan Riyad yayi anatse uba yace "Riyad idan har ayar Al'Qur'ani gaskiya ce! Rashida zata kubuta daga hannun duk wani mugu dayake nufinta da bakin nufi ina mai tabbatar maka, wih wih ko sunso cutar da ita bazasu iyaba, ban runtsa ba addu'o'i nake, abinda nakeso dakai kaima jekayo alwala kahau kan dadduma ka gayawa Allah bukatunka Rashida zata fito" gyadama Buba kai yayi ya ijiye wayan yawuce bayi kayan jikinshi yacire ya kunnama kanshi shower kaman zai haukace yakeji kaman yayita ihu wanka yayi yadaura towel yayi alwala yafito ganin baiga 

 Ammi a dakinba vasa vashida closet nasho ya sakajallabiya yazo yahau kan dadduma.

Gently take bude idanunta dake juyawa sosai tanajin gaban goshinta lema lema na jini, inda take duhu sama sama takejin magana dudda bata ganin daga inda ake maganar ko inda maganan ke tashi.

"Mom, Mom dan Allah kar akasheta kawai dai aje a wurgar da ita chan wata uwar duniya" sai kuma chan taji maganan namiji yace "kashe wayan Haleema batada hankali" sai kuma taji wata muryan mace again tace "wat do we do with her"?

Daidainan idanunta suka kara lumshewa.

Ahankali ta zare P-cap din dake kanta Waziri yace

"wai ya akayi aka sako ki ne Hajara"? Murmushi Mom tayi tazauna akan plastic chair dake wajen tace "idan ba'a sakoni ba ai Babana baicika attorney general na Nigeria ba, banyi any crime ba, sannan banyi confessing anything kaman Jummai ba, sun duba footage din, basu da wani abu to hold me for, no evidence, law works with evidence, abinda Jummai tace game dani were baseless accusations, itako Jummai har cleaner data bama poison an ganota, cus police sun bincika every single mutum daya shiga dakin matan that day, akaga cleaner itane last person and tafito dawani bottle water a hannunta aka kawota tayi confessing poison ne, aka sake tracking abun back to car parked inda tafito daga motan Jummai ga plate number da komi, next week za'a kaisu court niko 2days nayi aka bada belina Papi paid everything nafito muka wuce Abuja since, I'm sure yaronchan (Riyad) bai saniba cus he was busy da amaryansa da uwarsa" Mom ta kwashe da dariya tace "but I promise he will lose everything that is important to his life starting from this girl" duk kallon Mom suke tace "I wanted na samata HIV kaman mamanta but mai HIV nan dana sani na nemeta wai tarasu" ta yatsine fuska sannan takallesu tace "the only reason yasa zanbar Riyad sabida ku da diyarku ne Wallahi!" Ahankali Waziri yace "godiya muke Hajara" ahankali tace "zan kashe yarinyar nan, na kashe Ammin sa! Na kashe Munir! Ta yanda dolensa yadawo dani mamarsa na zama mahaifiyar mai Martaba daya tak!" tai murmushi tace "ku shigo!" Wasu manyan gardawan maza ne guda biyu suka shigo wajen ta nuna musu wani lungu dasuka zubar da Rashida tace "jeku duba idan ta margaya ku dauketa kuje ku zubar idan bata margaya ba ku karasata" wucewa wajen sukayi

Sukasa hannu suka jawo kafafun Rashida da labcoat dinta da yariga yakoma blood sukakai hannuwansu hancinta jin bata numfashi yasa suka dago suka kalli Mom dasu Waziri sukace "ta mutu Hajiya" wani kalan hatsabibin murmushi Mom tayi tace "ku kawo tabarma ku nannadeta aje a zubar" dauko tabarma daya yayi yakawo wajen ya warware suka daga Rashida da hannunta ke lilo suka sata aciki suka nannade daya ya dauketa yasa awuya sukai waje da ita Mom ta kalli Waziri tace "I hope I've solved problem naku" Waziri yace "kinyi Hajara" Mommy Haleema ta zube awajen tace "uwar dakina Allah dai yajamiki tsawan kwana, kin share mana hawayen mu kin tsayama Haleema, godiya muke" murmushi tayi tace "kuwuce kutafi" wucewa sukayi.

Suna fitowa wajen cikin tsakiyar dajine da babu kowa sai machina dasukai parking gaban yar gidan dasuke ciki tafiya suke da sauri da sauri daya yarike kasan tabarman daya yarike sama har sukakai wajen wani babban kogi dayan yace "mesa zamu aka kira da Baaba yace "dayake kanada shovel dole kahaka" yayi maganan yana fincikan tabarman daga hannunshi kawai ya wurga cikin ruwan duk suka tsaya suna kallon rafin ganin tabarma kadaine yadawo saman ruwan babu yarinyar yasa suka juya sukace suka wuce.

Dirkowa wani bafulatani yayi daga daya daga cikin bishiyoyin dake ta dayan side of the river, dan tsohone haka dayar sandarsa a hannu hakama wani dan yaro ya dirko daga wata bishiyan wanda bazai wuce shekara goma ba yace "Bap...." hannunshi tsohon yasa dasauri yadaura kan bakin yaron alamun karyayi magana, sannan suka shiga tafiya suka gangara kasa wajajen rafin kafin Baban yabashi sandar yaron ya karba yarike, Baban yayi tsalle yafada cikin ruwan kusan 2min yayi saigashi yafito rikeda Rashida da ruwa ke tsayaya daga ko'ina na jikinta tsohon yajawota bakin rafin yana duddubata saikuma yashiga bubbuga mata ciki amman ko gezau kafin yarike hannunta gam na kusan minti daya sannan yakalli yaronshi yace

"kwabe riganka kabani Iro" dasauri yaron yacire yakawo yabama Baban ya karba ya yaga sannan yadaga kan Rashida ya daure kan gam gam sabida jini yadaina zuba, sannan yadauketa da kyar yana nishi dan ya tsufa ba karfi yafito yayi wajen shanayensa yadaura Rashida akan daya sannan yashiga kadasu suna tafiya yaron yace "Baba bata mutu ba"? Dasauri Baban yana gudu gudu yana kada shanun yace "jijiyoyinta na motsi" da sauri sauri gudu gudu suke kada shanayen, kusan tafiyan awa daya sannan sukakai wata karaman karkara ta yan fulani, ga bukkokin su ahaade in circles dabazasu wuce 30 ba, duk inda zasu wuce yangarin biyosu suke ganin sun kawo wata akan shanu har zuwa kofar gidansu duk suka taho suka tayashi aka sauko da ita aka shimfide kasa, Dattijon yace

"ina Hawaro"? Da sauri aka hau kwalama Hawaro kira. "Hawaro, Hawaro" chan saiga wani dan matashi yataho yana sanye da kayan Fulani harda hula da sanda a hannunshi ya bullo daga daji, mutumin ya nuna Rashida dake sheme a kasa yace

"kaga yanzu mukaga wasu miyagu na jefata a rafin buluduwa, naga kaman likita ce kaga kayansu ajikinta, kaga tasamu lafiya kaida ita saiku zama likitocin garinmu" dukawa matashin yayi ya dago kan Rashida yana warware daurin da Dattijon yamata, yadaga gashinta ya kalli ta wajajen keyan dayaga ya tsage sosai da sauri ya maidata ya ijiye yatashi saiyahau gudu kaman tsuntsu ya shiga daji yana ihu a izamin garwashi akawomin, wasu ganye ya tsinko sannan yafito ya shiga daki yafito dawasu kananun wukake da allurai da zare yana zuwa ya jiyesu acikin gareashin da aka kawomai dan su

kone alluran sannan yaduka yadauki dutse yana daddaka ganyen yana gamawa yatashi yadauki alluran dake wutan ya goga a jikin dutse mai tsafta sannan yasake warware zaren yace "riketa Modibbo" dago Rashida Dattijon yayi yarike shikuma yazo ya dage gashinta yasa wata wukar da itama ya kona awuta ya aske gashin wajen kadan sannan yafara mata dinki kusan stitches guda 6 sannan yadauki ganyen daya daka ya mammanna awajen sannan yakoma daki yafito dawani kyalle yashiga daurawa a kanta yana zagayewa ya daure tamau sannan yakama tafin hannunta yasa yatsushi biyu aciki ya kama sannan yafito da yatsun yadaura a julyan gefen wuyanta saikuma chan yabude kwayan idanunta ya kalla kafin yakalli Modibbo da sauran mutanen garin dasuke tsaye sun zagayesu yace "juna biyu ke gareta ai Modibbo da bazai wuce kwanaki sha hudu ba!" Shiru duka mutanen karkaran sukayi kafin yace "sa mata su kaita daki achanza mata kaya kar sanyi yashiga kasusuwanta kar abin cikinta ya shiga hatsari ruwan rafi baida kyau ga mai karamin danyen gudan jinin ciki" dasauri kafin Modibbo yace wani abu da matansa da sauran matan garin sukazo suka dagata cikeda care sukai ciki da ita Mazan kuma suka jaye gefe dan shawara da maganan yanda za'ayi. 




Post a Comment

0 Comments