TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi da zafi page 60

 EPISODE 60 

Rashida so take ta hankadeshi but takasa sabida igiyan ruwan dake hannunshi, she just couldn’t bataso tai hurting nashi dan he’s already very very sick, he’s kissing her kaman akwai wani abinci mai bala’in dadi acikin bakinta, tanajin yanda yake fitar da nishi akan fuskanta dake kamshi sosai dakeda zafi hakan yasa jikinta gabaki daya yadauki kara, yanda jikinta yake wani irin kakkarwa tsigan jikinta ko’ina na tashi tanajin some wired feelings da in her entire life bata taba jin irin abin ba is making her mugun uncomfortable barinma the sounding dayake making yana kissing nata. “Muahhhh…… uaaaahhhh……yiiiiishhhhh”.

 Bala’in firgita Rashida tayi jin yanda Riyad yahada bakinshi da nata ba zato ba tsammani, kokarin magana tayi arude. “Me h……” sake shigar da bakinshi yayi cikin nata da kyau dan kokarin maganan datayi ya mugun bashi opportunity na tura harshenshi cikin bakinta, today is his second kiss bayan ranan nan daya mata, baitabajin yanason bakin wata ba kaman na Rashida, he just wants to get close to her ya lallasheta internally tunda she don’t understand external lallashi bama ta sauraron mutum at least yanzu she will feel him lets see idan bazata lallasu tahakaba.

 sound na kissing dana zuko yawunta kaman irin tsohon mayen nan taji jikinta yana amsawa her organs na motsi dakawai taji takasa daurewa tashiga turemai kirji back but kaman maye me lasisi yawani biyota yana turata back shima cus baiga abinda zaisa yasaki bakinta ba the way he’s enjoying kissing her, turata yayi da karfi kawai tafada kan gadon flat cus kaman yama karfinta wani abu, kwance flat yabiyota yana hawa kanta yadan danneta ganin har tafara kokawa tashi, matseta yayi ajikinshi yakai fuskanshi saitin nata yana kissing ko’ina a fuskanta tana wurwurga kafa ta damke bakinta cus tasan tana kara budewa zai kamasu, yanda yake zuba mata kisses a every corner na fuskanta yasa taji kaman jinin jikin ta baya functioning da kyau, kankameta da kyau yayi kaman za’a kwaceta tanajin how fast kirjinshi ke bugawa ga mugun zazzabi dayakeyi gashi takama bakin ta damke, cikin muryan zazzabi sosai yace “I cant control myself Jewel!” Juyarda fuskanta tayi gefe da sauri cus muryanshi is making her entire body weak manna bakinshi yayi akan kunnenta cikeda zazzabi yasaki sound. “Ahhhhh I feel kaman zan mutu!” Dawani irin sauri Rashida tajuyo da kanta ta kalleshi gabanta yawani buga rass jin maganan dayayi kawai tsoro yashigeta har kasan ranta taji bataso ya mutu she don’t want to loose him shima, dudda duhu yaga yanda kwayan idanunta ke kallonshi ganin yanda tayi yasa ahankali yakai hannunshi da akwai drip ajiki yadaura kan fuskanta softly yace “Please kiyafemin kinji kidena fushi dani, stop hating me kinji” dasauri ta juyarda kanta gabanta na faduwa dim dim dim gabaki daya yanda he’s this close to her jikinshi manne da nata is making her feel abinda bata tabaji arayuwanta ba, kokarin tureshi tafarayi hakan yasa yakama hannunta dasauri tace “saken” makemata kafada yayi like a baby yace “banda lpy take care of me, and kidena min ihu kaina zai fadi kasa” wani iri taji maranta yana mata kaman wacce zata fara period sabida yanda yake mata magana dawani shedanin murya da batasan maza nada kalansa ba, sai kawai kirjinta yashiga bugawa non stop baki tabude zatai magana takasa sai numfashi datakeyi dasauri dasauri kawai ya birkitamata lissafi she doesn’t even know wats happening with her, her body doesn’t feel like hers, she’s feeling kaman tai hugging nashi maybe zata denajin yanda yake, she’s feeling kaman yacigaba da mata kiss din, she feels kaman they should stay like this forever irin kar moment din yayi ending and kuma she’s feeling irin mesa take feeling all this abubuwan towards mutumin data tsana sosai dashi da yan gidansu sunefa suka kashe Mama.

 Wuraren 7 tashiga bude idanunta ahankali, haske tagani kadan dake shigowa ta inbetween dark curtains nasu, fuskanshi ta kalli ahankali dayake manne da boobs nata dawani irin sauri gabanta na faduwa tasa hannu taja rigan bacci ta tarufe boobs din daidai lokacin idanunta suka sauka kan scratch din datamai a wuya dasauri ta dauke idanunta sabida yanda taji badadi hakanan sake juyowa tayi ta kalleshi faduwa gabanta yayi dasauri ta dauke kai cus he's so handsome hannunshi takalla gain drip din yakare harya soma jan jininshi yasa ta tashi daga gadon ahankali ta sauka sannan tasake kallon fuskanshi saikuma takai hannunta takama hannunshi gently dan bataso vatashi tafara kokarin zaremai Karin ruwan, ahankali taciremai tana kallon nails nashi that are squeaky clean gas farare sannan ta ijiye hannun da sauri tawuce koa saiya tashi yayi salla zata mai second batch a treatment nashi.

Tana fita ya bude ido dan tunda ta tashi yajita hannunshi data kama tarike ya kalla saikuma yasaki murmushi ahankali yace "I will teach you how to love me ta yanda bazaki iya rayuwa without me ba" ahankali yatashi zaune kanshi yayi sauki sosai but yanaji kadan kadan bay yafada.

Tana shiga dakinta tafada bathroom maida kofa tayi tana tuna wat happened jiya da sauri ta duka sabida yanda taji maranta yarike again tayi shiru, batasan mezata ce ba but the way he kissed her saikuma tai shiru cus bataso tagayama kanta taji dadin abinda yafaru, saikuma da sauri takalli kirjinta saikuma tadauke idanunta tadaura hannuwanta kan bakinta tana tuna vanda bakinshi ke tasting acikin nata da yanda numfashinsa ke sauka akan fuskanta da vanda vadaura hannunshi kan pants nata da sauri takifa kanta kan kafafunta takankame kafafunta maranta rewo again she just keeps remembering everything all over again and again and again barinma yanda any motsi tayi take kamshin jikinsa saikuma ta dago kanta da sauri tadaga hannuwanta dataga tsigan jikinta duka sun tashi she's having goosebumps sabida Riyad data tsana saikuma ta tashi azucive tadauki brush tashigayi kafin tawuce tai wanka.

Tana fitowa wata yar riga tasa tayi salla sannan ta tashi tashafa cream tabude wardrobe din tana kallo kafin tazaro wani atampa datagani mai yellow flower but sauran zanenshi black ne ta warware A-line gown ne shiryawa tayi tsaf tashiga sakawa yamata kyau bana wasaba bata daura dankwali ba saita zauna tai shiru saikuma ta runtse idanunta da sauri bala'in tunanin Riyad take he needs to eat this morning kafin yakarbi dose a maganinshi wani iri takeji tamai girki saikuma tace koba komi shike kawo musu abinci a hospital bari tai returning favor din sharp sharp kafin ta tafi school tunda 9 suke shiga anything from now zuwa 8:30 tafito saukowa bude kofa tayi ta leka babu kowa awajen dasauri tawuce ta sauka kasa kitchen ta shiga ta tsaya tayi shiru saikuma ta shiga kitchen tadebo su Irish da eggs da kayan Miya tafito tabude fridge taciro minced meat, was kayan hada shayi tagani suma duk taciro saikawai tafara aiki if there one abu aduniya data iya dasauri is work nan da nan tahau aiki, around 8:40 tagama shima sabida tavi davawa ne harda su security shayinshi tazuba Awani flask mai shegen kyau ta ijiye wani tea mug da tea spoon da honey mai kyau da sugar tafito ta ijie a dinning sannan takoma on another tray tasami play na fluffy pancakes datamai ta yanka strawberry da bananas da blackberry akai tayi drizzling honey plates din looks so appealing a idanu sannan tasa plate na loaded chips saikuma karamin bowl datamai heating pepper soup data rage jiya shima tafito ta ijiye a dinning tasake fitowa ta ijiye glass of fresh orange juice datayi yanzun nan cus orange is good for marasa lafiya takoma kitchen tahadama securities nata komi tafito zatai kofa ta tuna batasaka hijabi ba sai kawai ya ijiye abincin awajen tazo tafara daukan tray na tea kawai gabanta yashiga faduwa bataso tahadu dashi mugun kuna takeji amman tadaure tawuce har gaban dakinshi hannu tasa tai knocking daga ciki da muryan daya wani narke yace "come in Wife" dan jimmm tayi takasa shiga sai chan tadaure tabude koan kanta akasa yana zaune akan gado yay wanka ya chanza kaya ma but yar singlet ce ajikinshi da 3-quarter wh baitaba expecting zatamai breakfast ba but ganinta rikeda tray sai hakan yay wani irin warming zuciyanshi karasowa tsakiyan dakin tayi tasami gefe na wajen kujera sabida idan yazauna ya jingina da kujera ta ijiye sannan tadago dasauri muryanta na breaking tace "sa…....uran bar nakawo" tawuce kofa da sauri vabi bayanta da kallo the way ass Nata shakes and whine idan tana tafiya.




Post a Comment

0 Comments