TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Aci kullum: masoya barcelona sun zazzame daya bayan daya a karon da aki jiya

 Karon real Madrid da barcelona baiyima basalona dadi bah yayin da wasa ta qare barcelona tana da kwallo daya a ragar real Madrid yayin da real Madrid ke da kwallo biyu a ragar barcelona.

Wani sabon zakaran da real Madrid ta siya shine ya yi ma barcelona cin kaca shi daya yabama barcelona kwallo biyu a zaren tah da kyakykyawan jan kunne kan cewar sa kar su sake a sake karo dan karon bazaiyi masu kyau bah kamar dai yau wannan sabon zakaran kuwa shine Bellingham.

Yayi ma barcelona cin Allah tsine uwar mai qarya yayi masu lugude dukan sakwara da wankan jego yayi masu fintin fintin kau ya masu mummunan jan kunne kar su qara daga masa murya ko kuwa in an hadu na gaba yafi na baya zafi Bellingham sannun kah da aiki.

'yan wasan barcelona sun rasa mene ke masu dadi ba shagalie ace kullum ku ake ci hkn ma cin kacha kai haba wannan wani irin cin mutumci neh hk ammah suna iya qoqarin su wajen ganin sun bama real Madrid kashi ammah abin kumah yaqin sai dai su basuyi wani cika baki bah.



Post a Comment

0 Comments