TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Barcalona Fans Kawae

 #BREAKING___NEWS 


Dally sport, sky sport... News 


 🔴🔵 Ahukumancee:: Ƙungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta sanar shafikanta na sada zumunta cewar ✊


 🔵🔴Frank Dejong, Lewandowski, Rafinha, dukansu zasu samu damar buga wasa tsakanin Barcelona Da Real Madrid ( el clasco) . ✅


    🔴🔵Bayan Rauninkan da suka samu a baya yanzu sundawo cikin koshin lapiya . 👌


  Sabuwar Barcelona wane kalar fata kuke yiwa yan wasan Barcelona ? 


       Group vice chairman ✅


     Sayyadi is


mail Âlîyû ✊

Post a Comment

0 Comments