TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Baba bolah ahmad tinumbu ya samu sauka a Jihar Bauchi a yau

 Ayau neh shugaban qasar nigeria wato bola ahmed tinumbun ya samu damar sauka domin ziyarar sa ma Jihar bauchi.

Yasamu damar ganawa da Mai martaba sarkin bauchi da Kuma Kuma gurare daban daban a cikin Bauchi kamar irin gidan su maulana sheck Dahir Usman Bauchi Radiyallahu Ta'ala Anhu da dai sauran guraren daya samu ya halarta.

Sannan Kuma sama damar tattaunawa da mu mane ma labarai daga Kiran da mai girma yayi mana yawwah Kuma dai ana nan akan hakan su na maja hargaba da gaban qarshen siyasa Muna nan daram cikin APC.

Matasa suna ta cewa jagaba ya karbi qasa ana rawa ana morewa da raqashewa a stadium akai tah murnar da zuwan shugaban qasa baki daya murnar ta karade gari da manyan gari da ma kowa da kowa dake murnar zuwan dan ahmadu bola.



Post a Comment

0 Comments