TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Inkaqi Ji Bakaqi Gani Bah Abin Da Ya Qara bada Gudumawar kan Gur6acewa

 Abin mamkin da yafaru yayin da yake da buqatar rashin bishiyu ya yankin da yake rayuwa ya ja makan sa masifah neh wajen rashin kyakykyawan numfashi anisa ga rashin bishi.

A iliman ceh na ilimin boko maluman kiwon lapiya sun bayyana qarara man cewa dan adan yakan fita da wata iska mai zafine da hancin sa wato ita Kuma wannan isakar ita bishiya ke shaqa sannan ta fitar da sassan yar iska wacce ita ceh dab adam ke shaqa.

Rashin wannan bishiyun ya kawo masa rashin iska me kyau ya Kuma gur6ata yanayin gun.



Post a Comment

0 Comments