TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Khairan masoya shehu

 Ahlil gausu suzzaman kenan maulana sheck Ibrahim inyass kadan daga cikin tarihin maulana Radiyallahu Ta'ala Anhu.

Maulana Al-sheck Ibrahim inyass ya kasan ceh mutumin senigal neh ma'ana haifaffen garin senigal neh Wanda a yanxu yayi shura sunan sa ya zagye ko ina a duniya kamar su kama daga qasar sa maulana wato senigal,Makkah,Madinah, Nigeria,Chadi,Camaro,misra,Niger,Tougoe,Ghana, da dai sauran qasashe.

Yayi shuran da yakai duk inda dan Adam baya tsammanie har ya Kai matakin da ana amnatar sunan sa zaka ga rihalu sunhau kerma sabi soyayyar sa ga sayyadil alamina.

Kadan daga cikin labarin maunala Al-sheck Ibrahim inyass Radiyallahu Ta'ala Anhu.



Post a Comment

0 Comments