TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Messi ya lashe Ballon d'O


 Ɗan wasan ya yi zarra ne tsakanin sauran fitattun 'yan wasa kamar Mbappe da Haaland da kuma Vinicius.


Kafin Messi ya fara taka leda, ba a taɓa samun wanda ya lashe Ballon d'Or fiye da uku ba.


Shin kuna ganin akwai wani ɗan ƙwallo nan kusa da zai iya goge wannan tarihi? 


Post a Comment

0 Comments