TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Yan Majalisa Sun Hana a Yafewa Talaka Biyan NECO, UTME, WAEC Saboda Tsadar Rayuwa.

   Majalisar wakilan tarayya ta ki karbar kudirin da aka gabatar da zai tilastawa gwamnati kin karbar kudin jarrabawar SSCE na 2023 da 2024. 

 Anamero Dekeri ya so ayi wa marasa hali afuwar biyan NECO, JAMB da UTME saboda tsadar rayuwa a dalilin tashin man fetur ‘Yan majalisa da-dama sun yi kaca-kaca da kudirin Hon. Anamero Dekeri, a karshe bai je ko ina ba da aka yi muhawara. 



Hon. Anamero Dekeri (APC Edo) ya kawo wannan kudiri a majalisar tarayya domin a saukakawa jama’a. 

Bayan muhawarar da aka tafka a zauren, ‘yan majalisar wakilai ba su yi na’am da hakan ba. 

Post a Comment

0 Comments