TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Masoya ayi ta soyayyah 🙏🙏🙏

 NUNFI DAMUWA DA LAMARIN YAN MATAN MU NA FAIRA FIYE DA NA MAZAN MU

Duk Lokacin Da Na Kalli Yan Matan Mu Na Fairar Sahibul Faidha Alhaji Ibrahim Niasse RTA Wallahi Wani Tunani Ne Yake Fadomin Cikin Zuciya Ta

Misali Shi Dan Faira Wanda Ya Fito Asiffar Namji Nake Ganin Babu Wahala Kamar Irin Nisa'Un Na mu Na Faidha

Shi Da Na Miji Yanada Wata Dama Wacce Ya Sa Mu SBD Shi Ne Zai Gani Yace Yana so

Amma Su Nisa'Un Namu Ba Su Samu Wannan Damar Ba

Haka Zalika Idan Ma Mazan Mu Na Faira Sun Je Sun Jajumo Wata Da Ba Yar Fairar Shehu Rat Ba. Sunada Yanci Da Kuma Karfin Ikon Da Za Su Tankwasa Ta Tazama Yar Fairar SBD Za Ta Yi Rayuwa Ne Akarkashin Ikon Sa 

Ni Agani Na Ba Karamin Kalubale Ba Ne Wai Ace Yar Faira Ta Auri Munkiri Wanda Bai Kasan ce Dan Fairar Shehu RTA

A gaskiya Akwai Damuwa Ba Kadan Ba

       ✍️SHEHU YARDA

Hadadden kwadadden bayani kan wani shahararren girkin da muka kwashi shagalie da shagalewa da shi.

Muna nan muna qara neman alfarmar masoya da Kuma masu Jin dadin shirye shiryen mu koda basu tare damu muna qara godiya.

  Masha Allah: An Siyawa Matar Da Ke Garuwa A Kano Gida, Kayan Abinci, da bata jari Tare da Sanya 'Ya'yanta A Makaranta.

Baiwar Allannan mai sana'ar garuwa ta tare a gidanta, an sai siya mata keken dinki da injin markade da gawayi da kayan abinci, kai hatta kurar da take garuwan ta zama tata yanzu za ta dinga bayar da ita haya ana bata balance, sannan an saka yaranta a makaranta Islamiyya da boko an biya musu kudin shekaru uku, ga 'yan kayan sakawa, ga 'yan kudade a hannunta, kai abun dai ba zai lissafu ba.

 Barhama katangar duniya arikeka azauna lpy

Barhama gatan yan lahira akika dole asha wahala

Nazara nazara nazara nazara nazara ya barhama

Mainufin babban motsi zuciyar maza FASA dutse.

NUNFI DAMUWA DA LAMARIN YAN MATAN MU NA FAIRA FIYE DA NA MAZAN MU

Duk Lokacin Da Na Kalli Yan Matan Mu Na Fairar Sahibul Faidha Alhaji Ibrahim Niasse RTA Wallahi Wani Tunani Ne Yake Fadomin Cikin Zuciya Ta

Misali Shi Dan Faira Wanda Ya Fito Asiffar Namji Nake Ganin Babu Wahala Kamar Irin Nisa'Un Na mu Na Faidha

Shi Da Na Miji Yanada Wata Dama Wacce Ya Sa Mu SBD Shi Ne Zai Gani Yace Yana so

Amma Su Nisa'Un Namu Ba Su Samu Wannan Damar Ba

Haka Zalika Idan Ma Mazan Mu Na Faira Sun Je Sun Jajumo Wata Da Ba Yar Fairar Shehu Rat Ba. Sunada Yanci Da Kuma Karfin Ikon Da Za Su Tankwasa Ta Tazama Yar Fairar SBD Za Ta Yi Rayuwa Ne Akarkashin Ikon Sa 

Ni Agani Na Ba Karamin Kalubale Ba Ne Wai Ace Yar Faira Ta Auri Munkiri Wanda Bai Kasan ce Dan Fairar Shehu RTA

A gaskiya Akwai Damuwa Ba Kadan Ba

       ✍️SHEHU YARDA

Post a Comment

0 Comments