TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

A'ishatul humaira foundation ta ware 25m dan tallafawa marayu da marasa qarfi

A'ishatul humaira foundation ta ware 25m dan tallafawa marayu da marasa qarfi a arewaci nigeria.

Da zuwan kofur audu yayi cikin bus da uwar masoyiyar shi wato surkar shi.

Surkar kofur audu ta bayyana ma kofur audu cewa ita wannan diyar ta ta marainiya ceh gashi ita kuwa bata da wani qarfin da zatai bikin 'yar tata cikin ko wanni irin hali.

Ta Kuma qara masa dacewa ita dai a iya hangen tah da tayi iya kacin abinda zai faru shi ne duk Wanda zai auri 'yarta toh pha shi zaimawa diyar ta tah kayan daki wato gado da kijeran da kafintoci suke bugawa kantar kaya da dai sauran su.

Kofur audu yayi habzarin yaji wai nawane ake buqata yaba da daga hanun sa sai yaji surkar tafara ambato million daya (1000000) Kai abin yabawa ko fur audu mamaki iya kayan daki ai yayi tsammanin bazai fi irin dubu dari biyu da hamsin bah.

Bai daiyi qasa a kwuiwa bah ya qara tambaya bawani ragi dan gane da hakan surkar ta qara ambato 500,000.00 Kai abin yaba ma kofur audu mamaki.

Ata qaiceh dai kofur audu ya lamunceh zai bada 500k dan auren budurwar tashi.



Post a Comment

0 Comments