TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Dadda Dan lavari akan alummar yankin mu

 Asafiyar yauneh muka samu damar mallakar labarai daga gurin mlm isah mai qwai da qwai a unguwar wajen zata war neh muka samu damar mallakar labarin cewa a jiya yana cikin yanayin mai dadi sakamakon ya ga alert na 300k a account nasa batare da ya tsamman ta da qari ya qara da cewa ya na so ya qaro kayain sai da qwai da qwai dan samun damar cigaba da kasuwan cin sa cikin sauqi da kyautatawa abokan kasuwan ci wato masu sayan kayaki a gurin da cewa ya daura niyar hakanneh yayin da yagane ya fara rasa abokan cinikayyah a unguwar bayyana cewar zai fara bada kyautar lemona masu sanyi da 'yan kayan maqolashe na yau da kullum.


Post a Comment

0 Comments