TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

ZA A FARA BIYAN N-P0WER. KUDINSu

 LABARI MAI DADI.....


Matasan N-Power na matakin Batch C zaku amshi kudadenku na wata takwas wadanda suka makale, domin tuni Ministar jinkai da walwala Betta Edu ta sanya an kwato kudadenku da wasu sukayi kokarin handamewa...


Makudan kudaden naku da wai suke ajiye a asusun wasu consultant tun watanni masu yawa, an samu nasarar dawo dasu kamar yadda mai bincike Akindele ya sanar da minista....


A takaice dai matasan N-Power kusha kuruminku domin zaku kwashi garabasa....


Shi wannan sakon a hukumance aka sanar dashi a Dandalin WhatsApp na Minista Betta Edu, amma cikin harshen Turanci, dan kadan na tsakuro na fasasara, wato iya inda naga zai fi amfanar mutanen da zasu karanta....


Mai neman karin bayani zai iya duba Biyora Online Tv ko sauran shafukan dake fitar da bayanai cikin harshen T


uranci....

Post a Comment

0 Comments