TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Kai tsaye kotu zata yanke hukunci akan karar da atiku ya shigar

   A yau Alhamis, 26 ga watan Oktoba ne kotun koli za ta zartar da hukunci kan shari’ar su Atiku Abubakar na PDP da Peter Obi na jam'iyyar LP da ke kalubalantar hukuncin kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa, wacce ta tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu. 


Wanda kotun a yau ne zatayi watsi da karar da suka shigar 

Me zakuce game da wannan hukuncin da kotu ta zantar. 

Post a Comment

0 Comments