TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Kullum sonka ke yawo a kowacce jijiyar jiki nah

 Wata shahararriyar masoyiya tayi iya bakin qoqarin ta wajen ganin ta bayyana ma masoyin tah zallar qaunar da take masa cikin sassauqar murya da Kuma zazzagan furuci.

Duk da kasan cewar ta maqurar kyau qarshen iyakar mah kace masaniyar rayuwa da kuma qurewar haduwa ta kowacce fuska hakan neh yasa shima matashin baiyi wata wata bah wajen amincewa soyayyar tata da fara sabuwar rayuwa da masoyiyar tasa sabida samun nishadin akaran kansa.

Bayan amincewar masoyin nata tayi matuqar farin ciki kasan cewar tasha gwagwarmaya da 'yan mata da zaurawa sabida masoyin nata daya neh tamkar goma kyau salo ado Kai kace namijin dawisu yake hakan yasa tasha fama da 'yan mata ta hanyar shan farmaki kala kala kowacce tanso ace tamallake shi a matsayin masoyin tah koma ace mijin ta don cimmah burin su a rayuwar duniya.

Ita kuwa tayi wata fitar barden guza neh ga dukkanin su da dukiyar da kwakwalwar ta gangan jikin tah da komai da komai da Allah ya mallakar mata a duniya dashi tayi nasu yaqin sunkuru har tasamu ta mallakar shi a matsayin masoyin tah kumah mijin tah.

Iya kah abinda ya bayyana gare nie knn wanda nagano ayau dinann.

Dafatab Kuna kasancewa damu ta kowacce hali Ina matuqar gdy wajen kasan cewar ku damu.



Post a Comment

0 Comments