TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Jawabin Aishatul humaira ya bada girgizar zaman lafiya a da'irar soyayyah

 Ayau neh aishatul humaira ta bayyana ma duniya sabon saurayin ta da tayi da niyyar aure wanda suka shaqu da kyau a 'yan kwana kin nan.

A'ishatul humaira ta qara da cewar indai har ya yadda itama ya shirya dan samun dai dai to da zaman lpy a tsakanin su.

Wannan jawabi na aishatul khairiyyah ya dan girgiza zaman lpy a da irar soyayyar dan har kan Romeo da Juliet aka koma ba'a samo irin wannan soyayyar da shaquwar bah kai harkan su majnunu laila ainihin tafiyayyen, zautaccen masoyi knn toh shima baiyi kaman cece niyar irin wannan soyayyar bah.

A daular soyayyar aishatul humaira matashin baiqi ace ya rasa Kansa bah watoh barin wannan duniyar ba tare da ya sama soyayyar aishatul humaira bah toh gwara mah ya tsaya injita dan bata son mutuwar cikakken masoyi kamar dai shi.

Jawabin da aishatul humaira tayi yayi ai nihin jijjiga masu Karan tawa dan zallar qaunar dake cikin soyayyar tah.



Post a Comment

0 Comments