TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Cikakken labarin zuwan aishatul humaira bauchi

 A'ishatul humaira ta bayyana a Jihar bauchi don guda nar da ziyarar ta al'ummar Jihar bauchi.

Jaruma aishatul khairiyyah ta samun damar ziyarar tar maulana sheck Dahir Usman Bauchi Radiyallahu Ta'ala Anhu a gidan sa dake a qofar gombe wacce take kusa da central market na Bauchi.

Ta samu isa zuwaga sabon masallacin da ake ginawa maulana sheck Dahir Usman Bauchi Radiyallahu Ta'ala Anhu na nan bakin Bauchi central market wanda haryanxu ba'a mutanen gari basu san wake gudanar da wannan aikin bah wato Gina wannan masallacin.

Ta samu sauka neh a hotel na cikin yankari dake a Jihar bauchi.

Ta samu isa ga falon maulana sheck Dahir Usman Bauchi Radiyallahu Ta'ala Anhu har tasama damar tsugunnawa gaban maulana Radiyallahu Ta'ala Anhu.



 

Post a Comment

0 Comments