TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Cikakken bayani wani mutum da aka gwangwa je shi da kyautar kyakykyawan jaki

 Dazunnan neh ya ranah muka samu qiran gaggawa dan samun damar zantawar sa dattijon da aka gwangwajewa fallen jaki.

Munsamu damar isa ga dattijon neh bayan sa'a daya da Kiran da akai mn sannan ana neh dai ya bayyana mana irin jin dadin sa bisa ga kyautar da ya amsa daga mai bashi kyautar.

Sannan ya bayyana ma duniyar cewa anshaida shi bamai zaman banza bane da Sana'a aka San shi bada zaman kashe Wanda bah shiyasa aka bashi kyautar jakin.

Ya nuna jin dadin sa sosai bisa ga ganin da yayi jakin lafiyayye neh Kuma mai jini a jikan wato matashin jaki neh shiyasa yake qara murna akan hakan.

Sannnan muma muna qara yabawa wanda yabada kyautar wannan jakin bisa ga la'akari da baya son mutanen yankin sa sukasanceh masu matacciyar zuciyar ma'ana kowa ya tashi ya nema na kansa ya fiye masa.

Muna matuqar gdy bisa gayyatar da aka mana kuma munji dadin hkn ssi sabida sanie da mukai cewa mu ne na farkon bayyana ma nakusa damu hhh.



Post a Comment

0 Comments