TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Jawabin dake akan tsohon tarihi dangane da tsaro

 Kowacce qasa da irin hidin dimun da qasar take ma 'ya 'yan ta don tabbatar da ta tsare lafiyar su da Kuma tabbatar da tasama masu ingan taccen abin ci da Kuma tsare masu mutumci.

Hallau dai ayau mah wata qasa taqara bijiro wa da duniya cikakken bayani kan irin hidinmar da take ma jami'an tah don su tabbatar sun samar mata da tsaro da Kuma wanzuwar zaman lpy cikin 'ya 'yan tah.

Sannan suna jami'an tsaron suna iya bakin qoqarin su wajen cimmah abinda aka nada su akai domin yimmawa qasar su hidimah da kuma tsare 'yan uwan su da iyayen su da kumah qurwa bugu da qarie 'ya 'yan su da matayen su hakan yasa qasar taware wasu maqudan kudade dan qara masu qarfin kwuiwa da Kuma tabbatar da cewa sun iya kulawa da iya lansu da kyau iya ka iyawar suh.

Bama iya iyalan su bah harda iyalan 'yan uwan su da Kuma abokan zaman su hakadai abin yayi ta tafiya qarni bayan qarni zamani bayan zamani hakan yaci gaba da bayyana a idon duniya gabaki daya.

Bayan bayanar da hakan a idon duniya neh ya sa kowacce qasa take ta qoqarin yin hakan don suna sukasan ceh masu iya kare kan su daga kowacce sharrin dan Adamu.




Post a Comment

0 Comments