TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Daga bakin Mai ita: Aishatul humaira

Ta qaitaccen lavarin Aishatul humaira ta bayyana mana tarihin natane yayin da muke tattau nawa da iya a jiya da yammaci.
Ta bayyana ma duniya cewa ita din abokiyar aikin Daura kahutu rarara neh sannan Kuma ita jarumar kannywood ceh wacce ake mata laqabi da aishatul humaira rah wacce take da dubban masoya ta kota ina ta shiga.
Masoyan aishatul humaira sun yi cin cinrindo a bakin falon tah don bayyana ma duniya ita din cikakkiyar wace duk da dai yanar gizo tana cewa ita haifaffiyar wanie qauyen ceh ta shigo garie kamar dai hafiza gabon.
A'ishatul humaira ta qara da cewar tana so da qaunar masoyan tah gabaki duk Wanda ke sonta ita mah tana sonsa fiye da yanda yake sonta azahiri ko a boye.
Labarin a'ishatul humaira kenan da muka samu ayau ku biyo mu cikin nitsuwa dan samin qarin labarai akan aishatul khairiyyah.



Post a Comment

0 Comments