TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Ballon d'or winner

     A jiya neh hukumar kungiyar kwallon kafa wato FIFA ta sanar da wanda ya lashe kyautar mafi kokari na shekarar 2023 wato ballon d'or. 

Hukumar ta tabbatar da wanda ya lashe kyautar. 


Hukumar ta tabbatar da cewa lionel Andres Messi shine wanda ya lashe kyautar wanda Halland yazo na biyu sai Mbappe ya biyo a na uku. 

Kaji dadin bada kyautar da akayi a Messi. 

Kufadi ra'ayinku. 

Post a Comment

0 Comments