TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Cikiya-Cikiya

   CIKIYA! CIKIYA!! CIKIYA!!!


Ubangiji Allah ya bayyana Hassana Ahmad Ardo.

Daga zuwa makaranta an nemata an rasa..... 



Ta kasance Daliba a Bauchi State University tana Yuli Campus.

Jiya an tashi da ita daga Makaranta har ma sun shiga cikin gari ita da kawayen ta a napep, sun rabu a GRA, har yanzu babu wanda ya sake jin labarin ta.

Ta kasance Mazauniyar Yankari road federal low cost Bauchi.

Duk Wanda Allah ya nufa da ganin ta Dan girman Allah ya tuntubi yan uwan ta ta wannan Number.


09075547627, 070638082760

08061308000

Post a Comment

0 Comments