TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Daga wasan soyayyah abu wasa wasa

 Daga wasan soyayyah abu wasa wasa gashi anzama masoyan na asali soyayyar da bata kaman tuwa da wata soyayyar a duniya.

Ranar juma'a da yamma ne aka katse layukan sadarwa a Gaza, yayin da Isra'ila ta ci gaba da luguden wuta a yankin.

Har yanzu ba a san adadin mutanen da hare-haren suka kashe ko jikkata ba saboda babu sadarwa da asibitoci.

Mutane na ƙoƙarin tuntuɓar 'yan uwansu a sauran yankuna don jin lafiyarsu, amma ba su iya samun su.

Ƙungiyar masu kiwon kaji a Kano ta danganta wannan hukuncin ne kan tashin gwauron zabin da farashin abincin kaji ya yi.

A yanzu za a rinƙa sayar wa masu shago kiret daya na ƙwan kan Naira 2,600, yayin da su kuma za su ɗora ribarsu kafin su sayar wa jama'a.

Nawa ake sayar da ƙwai a inda kuke?

MUNA SA RAN AN SAMU NASARAR YIWA BABA ƊAN AUDU AIKIN ƘAFAFUNSA A LABARINA, TOH AMMA YA MAGANAR KUƊINSA NA JIKINSA AN SACE KO AN AJIYE MASA? 

MATASHI KADA KA ƘARAR DA ƘARFINKA A GAƁAR ƘURUCIYA KA ƊAN SASSAUTA DOMIN HAKAN ZAI AMFANEKA NAN GABA, AMMA FA SHAWARA CE.




Post a Comment

0 Comments