TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

KYAWUNA JARABTANA 53-56

 EPISODE 5️⃣3️⃣Dasauri Asad yajuyo

yakalleta tana tsaye abayanshi dafe da bango ta cisge ruwan dayake kara mata idanunta sunyi jajir sun kumbura tsabagen kuka tana kallonsu, wani kalan mugun kallo yamata, murya ciki ciki ta yanda su Dad bajinshi zasuyiba yace "maisa kika sauko" ahankali kanta na kasa tace "I am sorry" dasauri Ammi ta taho wajen tana kallonta, hannunta tarike tana kallon fuskanta tace "maisa kika tashi Du'a keda akema treatment" murya chan kasa tace "Ammi dan Allah kaini falo" yanda fuskanta kadai yayi yasa Ammi bata musa ba, rikota tayi tafito da ita falo ta zaunarda ita akan kujera, da kyar ta zauna tana cije lips sabida yanda kafan kemata zafi ahankali sanan tadaga kanta ta kalli Dad kafin ahankali takalli Grandma dakowa na falon dake kallonta cikin wani irin murya dake taba zuciya tace "dan Allah kuyakuri kudena fada sabida ni, kuyafemin, Aneesa kema kiyakuri" sanan ahankali takalli Grandma idanunta suncika da kwalla sosai tace
"Grandma inaso zan koma kano chan gidan mu!" kowa kallonta yake cikeda mamaki barinma Dad da idanunshi ke neman fadi kasa jin yanda tace zata koma gida, hawayen dasuke zubomata tashare da bayan hannu tace "nariga nabata zaman lafiyan gidanmu, I've caused alot of trouble banson nazo nan kuma nahaddasa fada a family ku, I don't wanna cause any trouble, gwara nakoma chan gidan ubana inda ansaba fadan dama sabida ni, maybe after all abinda mutane kecewa akaina is true ni bad luck ce sanan ni mayya ce, ni kaina nasoma yarda da hakan, gashinan daga zuwa na
Abuja anata fada sabida ni which nasan da baku tabayi ba, Grandma dina na sonku sosai bansan sabida ni mu'amalanku dakuka gina da dadewa tabaci, inaso Ya Asad yarabudani, yasakeni nakoma kano suyi aure da Aneesah kowa yahuta" shiru tayi awaje saita daura duka hannayenta biyu akan fuskanta tafashe dawani irin kuka mai sosoran duk wani mai imani, cikin kukan tace "Mami na ita kanta tace tunda tahaifeni bata kara samin kwanciyan hankaliba balle ku, ni kaina bansan mecece niba, I don't know myself, nafita daban dakowa danasani, nafita daban da iyayena da yan uwana, gabaki dayan danginmu banyi kama da kowaba, ko'ina naje ayita kallona ana cewa inada kyau, kyan dabanaso, kyan dana tsana, KYAWUNA shine JARABTA TA, KYAWUNA yazame mini JARABTA,
wlh kaman na mutu kowa yahuta nakeji, nobody loves me, nazama musiba aduk inda nasa kafa, Ya Nana da Ya Hawwa duk basa sona, sabida kyan danake dashi yasa suna boyemin komi na rayuwansu da samarinsu sabida suna tunanin suna ganina zasuce ni sukeso, wanan ba KYAWUNA JARABTA TA bane?? I just want to die nakoma wajen ubangijin daya halliceni and rest, I want peace, I need peace, and from look of things peace can never be mine a duniyan nan saidai idan nakoma ga Allah kowama yahuta" dasauri Ammi da idanunta sukai jajir tazo gaban Du'a kneeling tayi ahankali takama hannun Du'a dakekan fuskarta tana maganan tana kuka tasaukar dasu kasa, kuka harda majina, ahankali Ammi takakalo wani sad murmushi sanan tabude baki zatai magana saikawai taji takasa rike kukan dayazo mata fashewa sosai tayi da kuka agaban kowa na falon, maganganun Du'a sun sosamata rai, sun tabata, Du'a don't deserve this at all, yarinyar tabata tausayi matuka bana wasaba, ahankali Asad yajuya yay stairs yasauka yabar gidan abinshi, shi kanshi Dad waje yanema yazauna jikinshi yay la'asar sosai ya bala'in ji tausayin Du'a samada koda yaushe, Sharif ma idanunshi sunyi bala'in ja sabida tausayinta, itako Rahima share hawayen daya zubomata tadinga yi dan she couldn't hold it, Du'a tabata tausayi ainun she was just imagining kanta a situation din Du'a batai tunanin she can even handle kanta kaman yanda Du'a tayiba, Mariya ma idanunta sukai jajir tai bala'in nadaman all she said to Du'a a chat da yanda ta shareta yau dan yarinyar nan don't deserve any form na mistreatment, Du'a have been through he'll da all she deserves right now is love, jitayi she hates herself for what she did to her, Aneesa ma dake jikin Mamanta itama jikinta yay sanyi kaman kankara, Grandma kuma murmushi tayi tasami gu tazauna ahankali, a yau takara yarda iyayen Du'a sune suka fara kashe yarinyar nan suka mata illa before anyone, sabida ko kadan basu jata ajikiba sun sota sun nuna mata karta sake tadauki KYAWUNA amatsayin JARABTAN TA rather tadauki KYAWUNTA amatsayin BAIWANTA, baiwan da Allah yamata, amman duk basuyi hakan ba sunsa maganganu da kalaman da mutane suke fadi mata na mayya, aljana, bad luck sun gino sun zauna aranta, sun kulle yarinya agida batare da sunyi connecting da itaba sun nunamata soyayya ba, at least koda sukai grounding nata dasun jata ajiki sun sota bawai su ware ta ba none of this would have happened, wanan wasu kalan iyayene???? To think daga jikinta Mami tafito abin nabata mamaki dan inda ita tahaifi yarinya irin Du'a bazata taba mata abinda Mami tama Du'a ba.

https://www.highcpmrevenuegate.com/u0bpd0vt?key=e2579b86131fbffe18465e54023c87db


Ammi tadade tana kuka tareda Du'a takasa lallashinta kuma babu wanda yay attempting lallashin su sanan ta lallashi kanta da kyar tadago takalli Du'a kafin ahankali takai hannunta kan fuskarta tai cupping face nata tace "listen Du'a idan kowa na duniyan nan bayasonki sun tsaneki I want u to remember this ni ina sonki sama da danda nahaifa Du'a, and koyau kika wayi gari kikaga bakida kowa Du'a kinada ni, I've loved you kafin nama ganki ask Hajiya tagayamiki, dana ganki I even loved u more because all I see in was a special, beautiful, intelligent, talented and innocent young lady, and u are not a bad luck Du'a, duk wanda sukace miki ke bad luck ce karya suke, infact u are a gift a family ku saisa Allah ya yiki daban sabida yanuna musu ke gift ce, and u are special saisa kyawunki, karismanki natsuwanki daban, saisa kikeda shiga ran mutane nan da nan aji ana sonki cus everything about you Du'a is unique, they see that as bad luck while ni da duk wasu masu ilimi da hankali da tunani see it as gift! which makes u a very special child Du'a" Ammi tai shiru tana kallonta ganin Du'a tadena kuka tana kallon Ammi ahankali da idanunta dasukai jajir, murya chan kasa tace "u were never and will never be a bad luck Du'a! Fadan dakikaga babanku yayi da kanwanshi is just something that was bound to happen bakece kikasa akai fadan ba, Du'a I want you to love yourself! Kitso kanki sama da komi arayuwan nan, value yourself, sabida baki valuing kanki saisa kowa ke takaki yanda yaso, Value yourself, carry yourself with dignity and self worth, stop blaming yours for anything dake faruwa a inda kike, danba laifinki bane, stand up for yourself, duk wanda yakiraki bad luck ki gayamai u are not a bad luck you are a gem, and start living ur life, dat life dabaki same shi kinyi ba leave your life now and enjoy all the luxuries life has offered u, kinriga kinbar gidanku keda zuwa saida izinin mijinki, you are married yanzu, forget ur past and enjoy this present and be happy Du'a, I want to announce this to you and everyone here amatsayina na mahaifiyar Asad nasaka ranan bikinku wata daya, za'a biki akaiki da kinki, maganan Asad yarabu dake karki kara yinshi, inaso ki manta da komi kiso kanki kinji" gyadamai Ammi kai tai ahankali fuskanta nakan hannun Ammi, Ammi takai hannunta tana share fuskanta sanan tajuyo da kanta takalli Aneesah, ahankali Aneesa tazo wajen hawayenta tashare takalli Du'a cikin wani sabon kukan dayazo mata tace "I am so sorry Du'a dan Allah kiyakuri, and wlh nahakura da Ya Asad din kiyafemin please Du'a" murmushi Du'a tayi hawaye na zubomata tace "Aneesah na yafemiki" zuwa kawai Rahima tayi tama kasa magana rungume Du'a tayi tsam ajikinta, tadade ahaka sanan tasaketa tace "from today I will be ur sister, bakaman su Hawwa da Nanan kuba, I will be a real sister to u Du'a and ur mentor, no one will bully u again, I promise you that, kinason hakan"? gyadamata kai Du'a tayi tana murmushin kuka ahankali, zuwa Mariya tayi itama ta tsugunna gefen Rahima tana kama kunnenta duka biyun tace "Du'a I am sorry, dan Allah kiyafemin" murmushi Du'a tayi tana kuka dan she can't believe itace mutane ke tsugunnawa agabanta haka suna rokon yafiyanta, saikawai ta rungume Mariya dan tama kasa magana sabida kuka, zuwa Sharif yayi wajen shima, ga mamakinta shima tsugunnawa yayi kusada Mariya yana kallon Du'a hakan yasa tasaki Mariya ahankali, murmushi yamata idanunshi sunyi ja shima yace "tunda kinsami sisters har uku, is there any space for big brother"? Wanan karan wani irin fashewa tayida kuka, hararanta yayi yace "okay Du'a na lura village people dinki naso susakani kuka agaban yara ko"? Yay maganan yana goge hawayen daya zubomai dasauri da bayan hannu dan baiso yay kuka, rungumeshi ahankali Rahima tayi dan tasan what's going on azuciyanshi, Mariya itama rungumeshi tayi, hakan yasa Aneesah itama ta rungumeshi, ahankali Du'a ta rungume su, duk sukahau kuka, wanan karan duk dauriyan Grandma saida tajuyarda kanta gefe ta share hawaye dasauri, all she sees right now is family Allah yama Du'a kyautan family da inda ayanzu zata fadi tamutu burinta yacika dan yanzu Du'a will know what peace and love is, Alhamdulillah nothing last forever, ance bayan wuya sai dadi, Ayar Allah ta tabbata wanda yace WAMAI YATAWAKKAL ALALLAHI FAHUWA HASBUK, wato duk wanda yadogara ga Allah to Allah ya isar masa, Du'a tai hakuri tai imani, she has been quiet, ta wahala but hakan baida takaucema Allah ba, gashinan Allah yasaka mata da wayanda sunmafi family nata.


https://www.highcpmrevenuegate.com/u0bpd0vt?key=e2579b86131fbffe18465e54023c87db

Sun dade ahaka sanan suka saki juna, murmushi duk sukayi kowa looking so emotional and very happy at the same time.


TUNATARWA GA IYAYE

PLEASE IYAYE MATA DA MAZA, DAN KUNHAIFI YARO MAI NAKASU KO YARON DAYAFITA DABAN AYARANKI, KIJASHI KI SASHI AJIKI, DON'T TREAT UR KIDS YANDA IYAYEN DU'A SUKAYI, I HOPE U ALL SEE THE LESSON DA SAKON DANA ISAR ACIKIN WANAN LITTAFIN ❤️




5️⃣4️⃣



LITTAFIN NAN IS NOT A FREE BOOK, MAISON KARANTAWA DARI BIYAR NE 500, ZAKI TURO TA 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK SAIKI TUROMIN EVIDENCE OF PAYMENT TA WATSAPP NUMBER NA 07012181461.


ZAKI IYA MAGANA DANI DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK 

wa.me/+2347012181461 



WLH DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFIN NAN BATARE DATA BIYABA, MASU KARATU SATA DUK BAN YAFEMUKU BA DUNIYA WA LAHIRA, AND INA BAKU SHAWARAN KIYAYAN HAKKIN MUTUM. THANK YOU 



Tashi Dad yayi da jikinshi ya bala'in yin sanyi wani son Du'a nakara shiganshi yace "bari naje kuga inada meeting" sosai yake tafiya yake tunani baitaba shiga tsaka mai wuya arayuwanshi irin na wanan lokacin ba, how is he gonna settle this situation, yabar Asad ayi bikin ne koko yasan yanda zaiyi ya kashe auren, but yakashe auren yanada chance on Du'a kuwa? Family shi dahar Hajiya zasu tsaneshi kuma duk yanda zasuyi saisunyi sun kaita nesada shi ta yanda bazai kara ganinta ba, karyay acting like a fool, instead yayi abinda yasan will benefit him, dan haka he should calm down and get Du'a in their game batare da kowa ya lura ba, hardan sa idon dannashi. motanshi yashige yatafi.



Kallon Grandma Ammi tayi tace "bari naje Hajiya" gyadamata kai tayi, Anty Turai ma ta tashi takalli su Rahima tace "kutashi mutafi" tashi duk sukayi suna murmushi, waving hannu suka mata sanan suka wuce, Sharif yakalleta yace "kina bukatan anything"? Girgizamai kai tayi hakan yasa yace "bari naje gida" wucewa yayi hakan yasa ahankali Grandma tazo wajen tana kallonta ijiyan zuciya tasauke sanan taduka ahankali tadagata, da taimakonta takaita dakinta bayi suka wuce, bata mata wanka ma amman saida tagoge mata jikinta tass sanan suka fito bayan tamata alwala tadauko wani gajeren rigan bacci cotton ne iya cinya tasamata sanan tasamata hijabi tazauna da ita bakin gado tace "yi salla bari naje nakawo miki abinci" sauka Grandma tayi kasa, su Razika tagani a dinning sunyi wani iri tasan sunji komi, murmushi tamusu tace "kuje ku ganta" kaman jira suke dasauri sukai sama Grandma tai murmushi dan yau burinta yacika she's so happy hada mata simple abinci tayi spaghetti sai farfesun tantabaran da aka mata na kayan mata sanan tadawo sama su Razika tagani tareda ita suna ganinta duk suka tashi zasu fita taresu tayi tace "ina zaku kudawo" tai maganan tana kallon Du'a datai dan murmushi kana ganinta kasan zazzabi ke cinta, zama Grandma tayi gefen gadon tace "zokici abinci saiki bacci" gyadamata kai tayi, Grandma takai taliyan bakinta just two spoons tayi ta juyarda fuska tanaji kaman zatai amai tace "Grandma amai zanyi banso" cikeda damuwa Grandma tace "to dan Allah kidan kara babu abinci acikin ki, konayo miki tea?" dasauri ta gyadama Grandma kai ahankali, tashi Razika tayi dasauri tace "bari nahado mata tea Hajiya" murmushi Grandma tayi tace "tom Razika" dan kishingida Du'a tayi da jikin gadon kafin kaceme bacci yay awon gaba da ita, ko 3min Razika batayiba tadawo rikeda mug din tea, karba Grandma tayi Razika na kallon fuskarta tace "ai tamayi bacci" ijiye tea Grandma tayi kan side drawer tace "ai yanzu zan tadata tasha" dasauri Razika tace "please Grandma karki tadata anjima ta farka zatasha" shiru Grandma tayi tana kallonta zatai magana sukaji anyi knocking kofar dakin, dasauri duk suka dagakai dan Razika taba kofan kadan abude dan bata gama rufewa ba ganin Asad ne tsaye yajuya musu baya yana daddanna wayanshi ya chanza kaya zuwa 3quater wando daya tsayamai a guiwa brown sai wani clean white t-shirt yana zuba uban kamshi yasa Grandma ta tashi takalli su Razika dahar sun tashi tace "kumuje Shema'u, ga mijinta nan" fitowa sukayi daga dakin, su Razika suka gaidashi suka wuce kasa, fitowa Grandma tayi takalleshi tace "Asad kazo, wlh inata fama da ita takicin abinci, kuma koda safe batai breakfast na kwarai ba tafita, Du'a batason abinci yanzu ma bacci tayi bataci abincin ba, anmata tea tai bacci, kuma ruwan data tsige ni bansan yanda ake maidawa ba akwai zazzabi ajikinta" gyadamai Grandma kai yayi yana wani dauke kai, Grandma tace "bari naje nai salla banyi salla ba wlh sabida yarinyar nan" Tai maganan tana wucewa, saida yaga tabude kofa tashiga dakinta sanan yabude kofan dakin ahankali yashiga yamaida kofan yarufe sanan yajuyo yana kallonta yanda take bacci atakure ta jingina bayanta da bangon gado, ga tea dinta da aka rufe ga spaghetti da farfesu duk anrufe, ahankali yatako yakaraso zuwa cikin dakin, gaban gadon ya tsaya yana duba drip din, sanan yaduka yakama hannunta ahankali ya mayarmata dashi ganin baya tafiya, yasa yajuya yabude ledan yadauko syringe yabude yazuko ruwan drip din sanan ya tsugunna yakama hannunta yasa syringe din yana flushing, yatsine fuska tayi tareda juyarda kanta jin zafi hakan yasa ya tsaya ahankali yana kallon face dinta, ganin tadena motsi yasa yacigaba sake yatsine fuska tayi tana juyarda kanta saikuma tabude idanunta ahankali daidai yana karasawa sanan yamaida yatashi, ahankali takalleshi ganin shine yasa tadan dauke kanta tanajin wani irin mugun bacci, zama yayi ahankali kusada ita sanan yadauki mug na tea yana juyawa da spoon kafin yadebo tea yakai bakinshi jin babu zafi yasa ya ijiye yajuyo yakalleta yanda take kallon gefe, ahankali yakai hannunshi kan shoulder dinta dasauri tajuyo da kanta ta kallai, hada idanu sukayi yace "come and have dinner" kasa magana tayi sata ajikinshi yayi ta side gabaki dayan hannunshi daya nata bayanta yadaura akan kafadanshi yayi kaman cuddling nata ta side sanan ya juyar da kanshi yadauki mug na tea yakawo wajen fuskanta yakai bakinta yana kallon fuskanta ahankali yace "drink" kurban tayi kadan sanan ta ture kanta tana yatsine fuska sosai dan bakinta baya mata dadi ahankali yana kallonta still yace "what"? murya chan kasa kaman wacce ke shirin yin kuka tace "banaso, nakoshi" yana kallonta har lokacin yace " have u had ur breakfast"? girgizamai kai tayi yace "lunch?" Girgizamai kai tayi, hakan yasa murya chan kasa yace "you have to finish this tea" yakai mug din bakinta ahankali tai sipping sanan tacire baki tana yamutse fuska, cikin wani kalan kakkausar murya yace "Ke" dasauri takalleshi gabanta nafaduwa, batasan lokacin datakai bakinta mug dinba tashiga shan tea dasauri sauri saida takusan shanyewa taji amai yazo mata yunkurin aman datayi yasa yacire cup din daga bakinta dasauri yana bubbuga bayanta, ijiye cup din yayi dasauri sanan yakamo kanta zuwa kirjinshi ya kwantar yana shafa bayanta sosai takejin aman yana tasomata amman kamshin turarenshi dataji yasa taji tana wani irin calming down, dakuma yanda yake shafamata baya, wani irin lumshe idanu tayi tana sauke ijiyan zuciya takara yin lamp dakanta akirjin dataji yamafi pillow dinta taushi dakuma cika gashi so huge, ganin she's calm takara shigewa jikinshi ta chusa hancinta a kirjinshi yasa ya gyara kafafunshi yay spreading nasu akan gadon yadagata yasata a in between legs din nashi kanta na kirjinshi which is very good dan baibari ta kwanta immediately bayan taci abinci ba tana zaune ne, kafafunta zuwa cinyoyinta dake waje yabi da kallo ga sanyin AC adakin ahankali yasa Yatsun kafanshi yaja bargo yamika hannunshi yay spreading ya rufa musu sanan yakoma ya jingina da gadon yana kallon fuskarta ganin idanunta a lumshe suke, hannunta da drip kebi yakalla ganin position dinshi is perfect yasa ahankali yakara kankameta a kirjinshi yakai hannunshi daya yasa acikin kanta yana yamutsa kitson yana mata wani irin scratjng scalp da massaging kanta dayasa tasaki wani irin ijiyan zuciya wani bacci mai bala'in dadi na dibanta kafin yaji tasaki dan nauyinta daba na kirki ba ajikinshi tai bacci.



https://www.highcpmrevenuegate.com/u0bpd0vt?key=e2579b86131fbffe18465e54023c87db

Ajiyan zuciya yasauke shima ahankali yana kara kankameta a jikinshi wanda baijin yataba helding nata this close and tight ba sai yau, gawani cool kamshi da jikinta keyi dat he so much love, she feels tender a hannunshi, little and innocent like a little girl that needs his help, yana rikeda ita ahaka wayanshi yaji yana kara, dasauri yadauki wayan gudun karta tashi ganin Ammi ne.


"Asad nazo side dinka bakanan kana ina"? ahankali yace "ahhhhmm" daga tadayan bangaren Ammi tace"kaje duba matarka ne, okay kazo ina dakinka ina jiranka" bata jira amsanshi ba takatse wayan.



Ahankali ya ijiye wayan yana kallon fuskar Du'a dake jikinshi, dan yatsine fuska yayi kaman wanda baiso yaje, ahankali yana rikeda ita yajuya ya kwantar da ita gently, sanan yasaketa ahankali yatashi yana kallonta, idanunshi ne suka sauka akan boobs dinta dayake nan kaman sunmafi girma idan batasaka bra ba compare to idan tasaka, dan juyarda kanshi yayi da sauri saikuma yasake juyoda kanshi yakallesu ta cikin rigan, kaman wani abuna janshi ahankali yaduka kaman wanda zaiyi ruku'un salla yana kallonsu sanan gently yakai hannunshi dahar rawa rawa yakeyi yadaura akan left boob din tasaman riga, wani kalan shock jikinshi yadauka baisan lokacin daya za,,,me hannunshi ba yakoma ba dasauri yajuya yafita ko tunawa yadauki wayanshi baiyiba.





I5️⃣5️⃣


Baazan gaji da fadi ba duk wacce tacimin hakkina ban yafeba, a word is enough for the wise🤷‍♀️


THIS NOVEL IS 500 PAY INTO 3107021073 AISHA Muhammad first bank.



chat me up directly by clicking on this link wa.me/+2347012181461 





Ahankali yaturo kofan flat dinsu ya shiga, Ammin shi yagani zaune akan kujeran falonsu tareda Sharif dake zaune agabanta akasa yadaura kanshi akan cinyanta tanamai head massage suna hira, ganinshi yasa tai murmushi tanunamai kujeran dake facing nata tace "zoka zauna anan Son" maida kofan yayi yakaraso ciki yazauna ahankali, cire hannunta tayi dagakan Sharif din tadan bugi bayanshi alamun yatashi hakan yasa yatashi yazauna agefenta, dan gyaran murya Ammi tayi tana kallonshi, anatse tace "Asad bazan tsaya boye boye dakai ba znine mahaifiyar ka kai d'ana ne, the truth is banso kuma bazan taba bari aurenka da Du'a ya rabu ba" kallonta yake Asad ahankali hakan yasa gently tace "yes Asad nasan nashigi rayuwanka da yawa dankai aure baya gabanka, but son u are 33 yanzu going to 34, sai when zakai aure? Eh Asad, abu daya yakawoni nan side dinku, nazone musamman nagayamaka idan akwai yan gyare gyaren daza'ayi agidanka kafadamin nasa afarayi nan da 1 month that's sati hudu masu zuwa kenan za'a taron bikinku akai Du'a gidanka kaima katattara kabarmin gidana kaji" tunda take maganan yake kallonta harta gama yanayin jikinshi ko fuskanshi bai chanza ba, Asad is just somehow da saiyazo kagane mood nashi ne zaka gane, ganin yanda yayi yasa jikin Ammi yasoma sanyi but bataso takaraya, ahankali tamike tsaye taje gabanshi ta tsaya, saikuma yaja stool din gefen kujeran tazauna a gabanshi hannunshi guda biyun ta kalla sanan takalli fuskanshi ahankali tace "Asad nasan koda bakason Du'a kanajin tausayin yarinyar nan dan I see it in your eyes, bazaka iya taimako ba? Du'a yarinya ce mai bala'in hankali da natsuwa, barta dai da rashin wayo, tsoro da saurin kuka shima duk sabida yanda ta tasone nan gaba duk zata watsa dasu ta kile, Du'a yarinya ce da I assure you zakaji dadin zama da ita, d only problem da nasan Du'a nadashi is rashin iya girki which yanzu tafara koya, shima rashin iyawan sabida agidansu ko kasa ba'a bari ta sauko ne anyi banning nata daga shiga kitchen, Asad do this for me, for ur Ammi dakake so kaji" ganin yaki magana yasa ahankali Sharif yace "Asad" dagokai yayi yakalli Sharif saikuma ahankali yacire idanun daga kanshi yakalli Ammi ajiyan zuciya yasauke yace "Shikenan Ammi I will start with prep" tsabagen murna Ammi batasan lokacin datai kissing kumatunshi ba, Sharif yace "I will handle IV, dinner da....." yatsine fuska Asad yayi ahankali yakalli Ammi yace "Ammi tell him banason hayaniya please just low key taro zakuyi awatse I am not gonna be present in anything koda kun gayyaceni" Sharif zaiyi Magana Ammi tadaga mishi hannu alamun yayi shiru subishi ahaka, dasauri tace "shikenan Asad kome kakeso haka za'ayi, yanzu zan fara hada akwati, zan shiga Dubai nama gayama Baban ku inaso naje nai 3days nayi siye siyen kayan akwatin ta" tabe baki yayi yana taba aljihu trying yaciro wayanshi dan in ana surutu dabaya burgeshi waya kadai yake tabawa yaji dadi, jin bawayan yasa yadanja gajeren tsaki ahankali tuna yabarshi agidan, ba yanda ya iya haka yahakura yana jinsu suna shirye shirye har suka gama baikara kulasu ba.



Wuraren 3 ta farka daga bacci, bin dakin tayida kallo dan ba'a kashemata wutaba, batajin any ciwo banda kafanta da kusa ya shiga dake mata zafi danshine ma yatadata daga baccin, tashi tayi ahankali tazauna abakin gado tana kalle kalle, saikuma takalli kafan dake mata zugi ganin yadan kumbura kaman kuma bai kumbura ba yasa tadago kanta ahankali, ganin waya kusada ita dakenan kaman nata amman banata bane yasa ahankali tasa hannu ta dauki wayan tajuya wayan tana kallo, exactly irin iPhone dinta daya siyamata ne kawai nashi white ne, danna screen din tayi kaman mai tsoro ganin baida password yasa tashiga wayan dasauri tarike bamata san inda zata shigaba, turo baki tayi aranta tace koda yaushe danne danne yake awaya nan bari muga meyake dannawa, calls dinshi taje yawancin wayanshi daga Sharif sai Ammi sai ma'aikatan shi data lura yana kara EPIC akarshen sunansu kafin idanunta su sauka akan contact din dataga yay saving da rings guda biyu, just like yanda yake awayanta dasauri tashiga contact din taga kiran datamai jiya but just to be sure number tane saitai dialing aiko saiga wayanta na kara dake kan side drawer, katse wayan tayi ahankali tace "kome zobe guda biyu ke nufi oho, nine zobe" hararan wayan tayi tafita watsapp dinshi ta shiga duka office chat ne maganan kudi shikenan, saikuma chat din wasu numbers dabaimayi saving ba, bama yabude chats din ahankali tasa hannu tabude chat din watace tamai message sunanta Fareeda tana sonshi yacemata married da 2 rings agaban married din, tsayawa tayi tacigaba da kallo yarinyar taga tacigaba damai message taji ya aureta tazama nabiyu but tun bayan reply din dayamata bai kara bude message din ba inba ita data bude yanzu ba sauran number ma haka duk yace musu married sosai abin yadan bata mamaki, amman agida ai nuna yake baimasan yay auren ba, fitowa tayo ta shiga normal text message dinshi yawanci alert na nakudi, kudin account dinshi tama kasa fadin kudin dan yafi karfin kanta fita tayi sanan tashiga gallery dinshi, wani irin freezing tayi dan tana shiga hotunan ta ne sukai popping out, hotunan ta na dayan wayan daya karba dabama tasan inda yayi da wayan ba koyabama Grandma abinta ne oho, sosai tai mamakin hotunan, tanata kallonsu one by one saikuma tadanyi murmushi kusan wannen ne the first abu dayatabayi yasa tai murmushi, kofanta dataji antaba yasa dawani irin sauri tadaga filo ta tura wayan akasa, Grandma ne tashigo tana kallon ruwan tace "ohh idanunki biyu tun yaushe kika tashi, ruwan ma yakare bari nakira Asad din yazo yacire miki zakiyi fitsari ko?" gyadamata kai tayi ashagwabe tana turo baki, Grandma datasaki baki tana kallonta tace"yau kuma da shagwaba kika tashi bari mijinki yazo kimishi danni ko kallonki bazanyiba yarinya" turo baki tayi duk idan ankirashi da mijinta wani iri takeji, dialing number shi Grandma tayi takara wayan a kunne, kara da wayanshi yafara adakin yasada sauri ta saukar da wayanta daga kunne takalli Du'a da kanta ke kasa tana wasada yatsunta tace "yanzu sabida bakin hali wayan Asad na nan dakin kikai shiru kina kallona ina kiranshi" sake turoma Grandma baki tayi takauda kanta gefe tace "aini bansan wayanshi bane, akarkashin filo nagani" wani kalan murmushi Grandma tayi ta girgixa kai tace "ai shikenan bari nakira Sharif ya turomin shi" takai wayan kunnenta saida tagama waya da Sharif sanan ta ijiye wayan bayin ta tashiga tafito dawani baho da brush da makilin tace "yi brush kafin yazo to" ahankali takarba tafara tana yatsine fuska dan bakinta ba dadi ko kadan, saida tagama sanan Grandma tawuce bayinta tana ciki aka turo kofan dakinta ahankali dayasa tadaga kanta dasauri, hada ido sukayi da Asad dake sanyeda wani white jallabiya daya haska shi sosai, dauke kanta tayi dasauri batare data kara kallonshi ba daidai Grandma tafito daga bayi ganinshi tsaye wajen kofa yasa tace " shigo Asad, gatanan kafin tamin fitsari agado kasanta da shegen fitsari kaman kaza" dagokai Du'a tayi tai wani rai rau da fuska kaman zatai kuka tana kallon Grandma din, dasauri Grandma tadaura hannunta kan baki tana kallon Du'a cikeda neman tsokana tace "kaji Asad bata fitsari kaman kaza amman dududu yaushe Du'a tama dena fitsarin kwance" cikeda kulewa Du'a dake gab da fashewa da kuka tace "Grandmaaaaaaa" dasauri Grandma tace "tona barmiki dakin tunda korona kike" tabita gefen Asad dake jinsu ya tsuke fuska kaman badariya yakeji ba, saida yaga tashiga dakinta sanan ya janyo kofan yashigo yana kallonta yanda ta turo baki tana kallon wani gefe, ahankali yasa hannunshi yakama hannunta dasauri takalleshi dan duk in yatabata saitaji wani iri, shima kallonta yake, ruwan yazare yace "go and pee" daukekai tayida sauri cikeda kunya dakuma haushi da kumburewa tace "ni banaji" wanan karan saida yay dan murmushi sanan yace "okay!" ahankali ya tsugunna agabanta yakama kafarta yana kallo na kusan sanan yadaga kanshi ya kalleta ganin har lokacin wani wuri take kallo yasa yadan cije lips dinshi sanan ya danne wajen kusan ihu tayi tawani irin mike tsaye tana karban kafan takai hannun tadaura kan maranta tanadan kuka amugun shagwabe looking damn cute, ahankali yana kallonta da idanunshi dasukai kananu yace "u want to pee now"? gyadamai kai tayi ahankali, ahankali yace "okay go" juyawa tayi zata tafi harta daga kafanta mai lafiya zata daga mara lafiyan ta tsaya tasake raurau da idanu, ahankali yace "what"? Murya chan kasa tace "my leg" bin santala santalan cinyoyinta yayi da kallo kafin cikin wani irin murya kaman batashi ba yace "in kaiki"? Makemai kafada tayi kaman wata yar baby shi tace "Grandma" dan murmushi yayi yakalleta yanda taki kallonshi all this while kawai jitayi an dauketa, dasauri ta kalleshi adan tsorace gira daya yadaga mata yafara tafiya da ita har cikin bathroom din dabai taba shigaba sanan yadauketa sanan yabi bayinda kallo so clean ga Bra dinta da pant da Grandma ta wanke mata jiya ta shanya, sauke kanta tayi kasa tana wasada yatsunta, murya chan kasa while staring at her yace "bazaki yiba" dan turo baki tayi murya ciki ciki tace "ai baka fitaba" karasowa yayi gabanta ya tsaya, hannunshi yakai yadaura akan bakinta yadan murde dayasa tasaki wani shegen kara tana kallonshi kaman zatai kuka, fuskanshi yakai dab da nata yace "if u do this for me again saina baki mamaki" yay maganan yana sakin bakin sanan yajuya turomai bakin tayi kaman yasani yajuyo dasauri tasaukar da kanta kasa, wani dan murmushi yayi yabude kofa yafita, saita tadan bata lokaci sanan tai fitsarin tayo alwala tana tsaye a inda yabarta taki tafiya bawai kuma bazata iya tafiyan bane kawai tsoron taka kafan take, murya chan kasa ciki ciki tace "nagama" ga mamakinta dan bata zaci yana kusaba turo kofan bayin yayi yashigo yana kallonta daukanta yayi kaman baby sanan yafito da ita akan gadon ya daurata ta zauna sanan yadauki dogon hijabinta daya gani kan kujera yasamata sanan yakoma wajen ledan magungunan ta yana ciro abubuwa hakan yasa tai salla awajen azaune, saida ta idar sanan yazo rikeda allura a hannunshi yace "kwanta" ahankali ta kwanta jikinta narawa kankame filo tayi ta runtse idanunta gamgam, tsayawa yayi yana kallonta kafin yay dan murmushi yadaga riganta sama, red lace pant din datasa awanan farin bombom din yabida kallo, wani muguwan ijiyan zuciya yasauke sanan yamata alluran yaja riganta da sauri yasauke kafin ahankali yace "sit up" daidai lokacin anyi knocking kofarta, murya chan ciki yace "come in" bude kofa akayi Razika tashigo da tray na shayi da chips saikuma peppered chicken, tashi tayi ahankali ta zauna dan bamatasan yay alluran ba, gaishesu Razika tayi sanan tawuce tafice kanta akasa, kusada ita yazauna sanan yadauki tea yasa spoon yadeba yakai bakinshi jinda zafi yasa yafara juya tea dan yahuce, ahankali take kallon naman da kamshin shi keta shiga mata hanci da dagokai tayi takalleshi ganin juya tea yaketayi yasa ahankali tasa hannunta tadauki cinyan kaza tagutsura ahankali wani kalan murmushi tasaki jin da dadi sanan tacigaba daci dasauri ita tana manta da mutum kusada ita, ijiye kashin tayi tadau na biyun ta shiga ci, tasake ijiye kashin tadau na ukun kafin kaceme tacinye sanan tasa hannu tadau 4th naman wanda shine na karshe tafaraci hakanan jikinta yamata kaman ana kallonta juyoda kanta tayi ahankali takalleshi hada ido sukayi ya tsaya chak yana kallonta this time fuskanshi yanuna mamaki, ahankali takai naman ta ijiye akan plate din murya chan kasa tace "sorry" dan murmushi kawai yayi yamika mata tea a mug yace "drink kisha magana" sanan yadau tray yasa mata akan cinya yace "and eat d chip" gyadamai kai tayi ahankali kai tea baki tayi ta kurbi kadan ta hadiye tana yatmutse fuska sanan tadebo chips din guda biyu kadai takai baki ahankali take tunawa kama ganin yanda takeci kasan bataso sanan ahankali tadago kanta ta kallai ganin kallonta yake yasa murya chan kasa kaman mai tsoron fadimai tace "nakoshi Ya Asad" wani kalan mugun kallo dayamata yasa tamaida kanta kasa tadau tea tacigaba da sha tanacin chips din ahankali ganin tadanci yasa yasa hannunshi ya karbi cup din da tray fin ya ijiye kan side drawer sanan yadauki plate da namanta kekai yabata yace "eat your meat" dago kanta tayi takalleshi ganin fuskanshi looks simple yasa ahankali tasa hannunta tadauki naman sanan taiwani irin murmushi da saida abin yama bashi mamaki tashigaci tana murmushi tass tacinye dan juyarda kanshi yayi yay murmushi sanan yajuyo yakalleta kaman baiyiba,tissue yabata ta goge hannunta sanan yakawo maganin ta yabata karba tayi tasha still tana murmushi. "where is

my phone" dago kanta tayi takalleshi kaman wacce bata gane meyake cewa ba, saikuma ahankali tasa hannunta akarkashin filo tadauko wayan tabashi karba yayi yakalli wayan batare daya budeba yadago kanshi yakalleta fuskanshi babu alamun wasa yace "why did u go through my phone"? Kallonshi tayi gabanta nafaduwa rawa lips dinta yafara rasa abinda zatace yasa ahankali tace "sorry I thought nawa ne" hararanta yayi sanan yasa wayan a aljihu yawuce yafita daga dakin, yasauka kasa a falo yaga Rahima da Grandma suna hira abinsu, ganinshi yasa Grandma tace "Ya jikin nata takoci abincin? Ni banmaso Razika tasa mata nama ba wlh dannasan naman zatabi ta tsince duka yarinyar nan bazata ci abinci ba" yatsine fuska yayi kaman baiso yay magana atakaice yace "yau zataci abinci" sanan yawuce yafita Rahima tabishi da kallo wani abu namata yawo arai, tashi tayi tawuce tai sama tace "ni wajen kanwata nazo ba wajenki ba Hajiya natafi" tabe baki Hajiya tayi tace "au haka kikace zoki barmin gidana to saiki bari idan aka kaita gidan wanki Asad saiki dinga zuwa chan"

Da

https://www.highcpmrevenuegate.com/u0bpd0vt?key=e2579b86131fbffe18465e54023c87db


riya t 3rd ayi tawuce abinta batare datace komiba.


Post a Comment

0 Comments