TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

KYAWUNA JARABTANA 75-85

 Saida yay sallan asuba sanan yafito daga masallaci yana kallon gidansu Grandma kaman yashiga yadubota danshi kanshi yasan yabata wahala jiya amman dai yadaure yawuce yashiga gidansu, direct flat dinshi yawuce wanka yakara yowa sanan ya shirya cikin wani milk 3quater da maroon t-shirt yafito, yay flat dinsu, su Rahima yagani suna gyara dinning da Aneesah da duk ta tame hannunta yadan warke, gaisheshi duk sukayi amman kallo basu isheshi ba yawuce sama, baima karasa kaiwa ba saiga Dr Dad yashigo hakan yasa Asad yajuyo yana kallonshi yana sanye cikin riga da wando yarike labcoat dawani jaka hannunshi wuyanshi rataye da stethoscope, murmushi yayi yace "Asad ina gajiya" ahankali yace "good morning" sanan yawuce Dr na biyedashi sukai dakin Dad atare suka shiga Sharif da Ammi ne adakin suna kusada Dad daya farka idanunshi biyu Ammi nabashi Kamun dayasa ta dafamai, Dr na ganin Ammi yace "Madam banace kihuta ba, ga maza anan kibasu su bashi u need rest" dan murmushi tayi tana daukan handky tana gogema Dad baki, ahankali Dad yakama hannunta yadaura kan kirjinshi sanan yakalli Dr yace "my wife is my entire life ko" gyadamai kai Ammi tayi Sharif yayi murmushi, Asad shi ai yana tsaye, Dr yace "kagama dan inaso nadubaka and make decision as soon as possible" ahankali Dad yakalli Ammi Yace " bari Dr yadubani" tashi Ammi tayi ahankali ta matsa hakan yasa Dr yazo wajen yana duba kafan Dad dayay paralyze din karya, ya minsili kafan ya jijjiga amman Dad yaki motsi da ita sanan ya auna BP shi, kafin yajuyo yakalli Asad da idanunshi kur akan Dr yace "BP shi yasauka sosai but har yanzu kafan baya responding, kuma zazzabi yasauka sosai inaga...." da sauri Dad yace "Dr please nida yarana will leave the country, I have office to run, kafata is my everything, nida next year nakeson nai contesting for senate president my leg have to be well" ajiyan zuciya Dr yace "okay in that case zan turaka hospital din danai aiki a NYC, asibitin are specialize in stroke da mutuwa jiki haka" ahankali Dad yace "okay contact them zan daukeka zaka bini, sai yarana Asad da Sharif, Asad is newly married dan haka kadauki matarka, saikuma my wife ko sweetheart" gyadamai kai Ammi tayi ahankali, Dad yadubi Sharif yace "kaje office dina zanma senator Tahir magana, zai baka details private jet xamubi, Asad kaika zauna dani anan, Dr go and get ready dole narikeka kana kaina I won't risk my health for anything" Kallon Asad Sharif yayi yaga wayanshi yake dannawa, Dad dayaga Sharif din yace "lafiya kake kallon Asad, ahankali Sharif yace "Dad Du'a doesn't have any papers" ahankali kaman mara lafiya Dad yace "ambassador su abokina ne Kaj....." wani kalan tarin karya yafara dasauri Asad ya kalleshi Dr yay kanshi yace "kadena magana dayawa calm down" gyadamai kai Dad yayi yana kama hannun Ammi dahar tazo kusada shi, Sharif kuma yawuce, sallaman Grandma dasukaji yasa duk suka dagokai shigowa dakin tayi tana kallon Dad tace "Allah sarki, sannu babban Asad, ya karfin jikin" ahankali Asad ke kallon kofan hardan lekawa yake kallo daya Ammi tamai sanan tai murmushi tace "ina kwana Hajiya" zama kan kujera Grandma tayi tace "lafiya lau wlh yamai jiki" ahankali tace "yaji sauki, where is my daughter"? baki Grandma ta tabe tace "hmmm wlh nabarota agida tana bacci ta tashi jikinta zafi gashi nan tayi very weak, shine nace ta kwanta anjima saita shigo" ahankali Dad yace "tayi wani abun da daddare ne datai weak"? dasauri Grandma tace "a'a wlh, to meme zatayi itada ba yar gidana ba, barinmin gida ni zamatayi yau inba hakaba mutum zaifara biyan kudin haya wlh" tai maganan tana hararan Asad, dan murmushi yayi yace "Grandma good morning " dan dariya Ammi tayi tace "dayake ma kunfi kusa" tashi tayi takalli Asad tace "stay with ur Dad Dr bari muje chan" to Dr yace sanan suka fice itada Grandma, Grandma na mamakin Asad jibeshi kaman bashine yashigo mata gida tsakar dare ba, batada nauyin bacci daga buga gate din dayayi na gidan ta farka, ta tashi tadaga labule taga meke faruwa agabanta security ya tambaya waye Asad ya shigo yashiga dakin Du'a, daganan murmushi abinta tayi tai bacci dan bata bukatan tasan me sauran hasalima farin ciki tayi yanda yakeaon jikanta saisa itakuma tai alkawari saita zuba last kobo dinta a gyara Du'a dan gyarane mace, wanan halin nashi na miskilan ci saiyahau kanta yay kuka tsabagen dadin da zaiji, yanzu haka yau dinan wasu magunguna data biya kusan miliyan uku zasu sauka daga Sudan, wanan na amarci kadai yaje yake biyota da daddare bari tasha na Sudan halan agaban mutane saiya dinga lalubarta, murmushi takarayi tace dole ki zage dantse Du'a kinriga kin shigo gidan nan ajininsu yake wlh dukansu kakap.



Tadade awajen Ammi tana bata shawara tarage damuwa dan tasan yanda Ammi keson Dad, Ammi tabata labarin zasuje New York city cikin kwanan nan anfitar da Dad harda Du'a sosai Grandma taji dadi sai wajajen 1 tabar gidan takoma gidansu, sama tawuce ahankali tabude kofar dakin.





 Du'a tagani zaune akan gadonta dataga an chanza bedsheet gabaki daya tai lagwa lagwa tai wani irin kyau da idan ka kalleta saika kara kallonta tana sanye cikin wata atampa doguwan riga data kamata sosai kana ganin sama saman white perky boobs dinta tanashan wani yogurt din magani da Grandma tasa Razika tabata kanta babu dankwali uban gashinta duk sun tattare sabida ruwan dasuke sha kullum, ganin Grandma yasa tai murmushi ahankali, Grandma tace "ashe kin tashi ya jikin"? Ahankali tace "da sauki Grandma" murmushi Grandma tamata sanan tazo kusada ita tazauna ganin yanda duk fuskan yarinyar yayi kaman jira Du'a take fadawa jikin Grandma tayi tafashe da kuka sosai tace "Grandma wlh ni banason Ya Asad shine yasa na aureshi, Grandma wlh tsoronshi nakeji, kinga ko kasheni zaiyi Grandma ko jiy......" bugemata baki Grandma tai da hannu hakan yasa tai shiru tasake fashewa da kuka tama kasa magana, ahankali Grandma ta kankameta ajikinta murya chan kasa tace "Du'a saurara kiji, har yanzu kallon kanki kike kaman wata yar yarinya but the truth is u are not anymore so dole yanzu u need to wake up to reality and face life, nariga na aurar dake ban isa nacema Asad ga lokacin dazai nemi matarshi koga lokacin dabazai nemi matarshi ba, tashi kigani" ahankali Du'a ta tashi daga jikinta tazauna tana kallon Grandma, Grandma tace "now stop crying" hannu tasa tagoge hawayenta tass, sanan Grandma tace "dazu kince wani abu Asad yasa kika aureshi "? Gyadama Grandma tayi, Grandma tace "how"? Ahankali tabama Grandma labarin komi from A to Z, Grandma felt proud of Asad over, murmushi tayi tace "Du'a tunda nasan Asad banma taba ganin ya kula mace ba balle yama mace kalan son dayake miki, but yanzu is time da u will deal with him codedly, but inaso kidena maganan zaki rabu dashi baki sonshi, shi aure da soyayya ginashi ake, look at ur husband Asad, look at him bada fuskan tsoro ba, look him as a human that he is and love anything u found about him lovable, today and now should be the last day dazaki ji tsoron Asad kinji" gyadamata kai Du'a keyi dasauri tanajin wani karfi da da kewan zuciya aranta.




8️⃣0️⃣




Murmushi Grandma tasakeyi tace "amman Asad idan banci kaniyan kaba bazanji dadi ba, jikata kama wayau ka aure cikin sauki haka" sanan takalli Du'a dake kallonta kaman TV tace "ke mace ce Du'a lokaci yayi dazaki fara daukan kanki da some daraja and mahimmanci, show Asad he treated u wrongly, show him ke mace ce, and make him bow before you, beg u, and tell u how much u mean to him kinajina" gyadama Grandma kai tayi, Grandma tace "karki sake kiji tsoro Asad na sonki kaman ranshi bazai taba iya miki komi ba, babu abinda zai iya miki koda yataso ki tsaye ki kalleshi a idanu kibashi words dazaiji a kwanyan shi zai San yes hannun agogo fa yajuya dayan kwanan" gyadama Grandma kai tayi ahankali cikin tone na kuka tace "Grandma to banson abin nan da zafi yadenamin" dan dariya Grandma tayi tace "okay I will makesure yau kin kwana anan na kulle kofan falo sabida karyazo sabida kihuta yau jikinki ya warke kafin yakara zuwan miki, but after today Du'a dole u just have to learn how to carry and withstand burden na mijinki, like I said this is ur life now, reality dinki, Asad shine mijinki, ki daure kibiyamai bukatunshi kibashi hakkin shi Du'a karki jefashi wani hali, Asad is very young kibarshi yana karban hakkinshi sabida ke Amarya ce amman zakizo kisaba kawai ki daure kizama mai juriya kinji, yanzu anjima dazaran ankira laasar yana masallaci saiki wuf kije gidan ki gaida baban mijinki da miji da Ammi ki taho kidawo nan kafin ya turkeki kinji, karki damu akwai wasu magunguna yanzu haka ma direba na yaje karbowa wlh wlh Asad saiya miki kuka, wayeshi? Zamu tattakashi zaisa yanzu ya auri mace, yanda kikeda kyan nan sanan kika kaimai budurcin ki yabare ai wlh saikin takashi kinyi tafiya akanshi, ihu ko saikin taushemai baki, share hawayen ki kingama kuka, kuka kuma yanzu table have turn, Asad zaki barwa kuka kinji, idan magungunan suka iso karki sake kiyi wasa dasu kinji" gyadama Grandma kai tayi dasauri tana murmushi, Grandma tace "sanan koda wasa sirrin gidanki karna ji awaje, nine komi naki Du'a, ur mother uur sister ur Anty ur friend, ur Grandma ur baba and Mama, komeke damunki tell me kinji" gyadamata kai tayi Grandma tace "don't worry Asad yagama shigo hannu".




Fita Grandma tayi daga dakin, itakuma takoma ta kwanta akan gado abinta ahankali tana murmushi, duk duniyan nan ayanzu babu wanda takeso yakuma yarda dashi irin Grandma, tadade tana tunani so yanzu Ya Asad na sonta daman da gaske? ita lokacin da Rahima tace haka bata yarda ba saida Grandma tafadi mata yau dinan sanan ta yarda, dan murmushi tayi ahankali tana tuna yanda yake kula da ita at the same time tana tuna yanda yake mata mugunta, wani kalan murmushi tayi ahankali tace "wlh saina rama" sanan takarayin murmushi tawani kwankwale madaran sanan ta kwanta abinta ahankali, tana kwance awajen saida taji ana gyaran mike din masallaci za'a kira sallan la'asar dasauri tamike tsaye, bakin hijab dinta dake kan dadduma tadauka tasaka sanan tasaka slippers tafito ahankali ta sauko kasa Grandma dake cin abinci tace "zakije" gyadama Grandma kai tayi, ahankali Grandma tace "to gyara tafiyan daurewa zakiyi duk zafin ohkay" gyadamata kai tayi tana gyara tafiyan zuwa normal tafiyanta amman ahankali bata iya sauri, murmushi kawai Grandma tayi tadauke kanta tace "ja'irin yaro zakaci gidanku ne Asad" tana fitowa daga Gate dinta takarasa gaban gate dinsu hannu tasa zata bude gate din aka rigata budewa Sharif ne tareda Asad zasu masallaci, ganin Sharif yasa ahankali tasaukar da kanta tace "Ya Sharif ina yini" murmushi yamata yace "Mrs Asad welcome" sanan yabi ta gefenta yawuce yay mosque batare daya kara waigowa ba, dago idanunta tayi ahankali tazubasu cikin na Asad dake tsaye batare daya fitowa yana kallonta, Sharif tadan juya takalla sanan takalleshi cikin wani irin classic voice takalleshi tace "kai bazaka masallacin bane why are u still standing" tamai maganan tana nunashi da hannu, wani irin binta da kallo yake this is the first ta tabamai magana ko tambaya haka without fear ko shakkan shi akan fuskanta, dan ijiyan zuciya yasauke jin antada salla sanan yataho ahankali yafito daga gidan daidai saitin ta ya tsaya faduwa gabanta yayi amman bata nunaba ta dake tana kallonshi, murya chan kasa yace "wait for me a flat dina" kallonshi tayi batare datace to ba, juyawa yayi yawuce saida ta bari yay kaman taku biyu sanan ahankali tace "Asad" juyowa yayi dasauri, ahankali da hannunta da bakin lallen yasoma goge wa tamai alamu dayazo, like kasa boye mamakin shi yayi hakan ma yasa baisan lokacin dayakai gabanta ba, dan yatsine fuska tayi tace "kabani wayanka please nagaji da rashin waya I am bored, I don't even know why kawai fasamin wayana, mutum sai fitinannen kishi" wanan karan saida Asad yadan zaro idanunshi like is she Du'a daya sanni ko junnu sun shigeta ba, sometimes idan abu yay hitting naka unexpectedly bama kasanin what exactly zakayi, situation din da Asad yasami kanshi kenan, kawai yay mutuwan tsaye yana kallonta, hannunta tamika mai murya chan kasa tace "bani wayan, idan kasaimin nawa saina maidama back Husband"! wlh ji kawai yayi yasa hannu a aljihun wandonshi zai ciro wayan tsabagen rudewa yama manta wayan na aljihun gaban riganshi da hannunta ta nunamai aljihun gaban riganshi tace "ga wayanka nan ina gani" zaro hannun yayi daga aljihu yasa agaban rigan yaciro yamika mata karba tayi batare datamace thank u ba tajuya kaman ta amshi nata tashiga gidan tamaida gate din tarufe da karfi, karan dayayi yasa yay firgigit daga dena kallon gate din yawuce mosque dasauri.



Tana shiga gidan wani irin tsalle tayi tana tana bubbuga kirjinta dake neman fitowa sanan tahau rawa so Grandma was right Asad na sonta, sabida ya ganta batada wayau shine yake mata abinda yaga dama gashinan yanzu bai mata komi ba, wani irin murmushi tayi tana kallon wayanshi dake hannunta sanan tajuya tana tafiya ahankali ta tafi gidan, sallama tayi tashiga falon, Aneesah da Mariya ne kadai afalon suna jera kula a dinning, Mariya na ganinta ta taho da gudu ta rungume ta tace "oyoyo Du'a" murmushi tayi, itakuma Aneesah tana inda take ahankali tace "ina yini Anty Du'a" daga Mariya har Du'a kallonta suke saikuma sukai murmushi, Du'a tace "sannu da aiki Aneesah" sanan takalli Mariya tace "bari naje na gaida Dad da Ammi" tawuce sama ahankali takebin stairs din tana runtse idanu sanan tawuce sama, dakin Ammi tafara shiga bata ciki hakan yasa tai dakin Dad, sallama tafara yi dasauri Ammi ta taso bude kofa tayi tana murmushi kafin Du'a tai magana ma Ammi ta rungumeta anatse tace "maraba da my daughter" sanan tasaketa ahankali tai cupping face dinta ta manna mata kiss agoshi sanan tasaketa tana kallonta, duka duka yaune rana na hudu da aurensu amman tai wani unbelievable kyau, ahankali Du'a tace "Mum ina yini ya jiki" murmushi Ammi tayi tace "ni naji sauki ga mara lafiya nan baban ku muje ki gaidashi" shigowa sukayi ciki har gaban gadon Dad sanan ahankali tadago kai takalki Dad dake kallonta kaman zai hadiye ko kadan baiso tasako hijab ba tace "Dad ina yini ya jiki" ahankali yace "dasauki Du'a, ya naki jikin" ahankali tace "dasauki" Ammi tace "ga fuskan kinaan bai gama sabewa ba, koma gida ki kwanta please, ke ciwo babanku ciwo ina zansa kaina, at least ke kihuta naji da wanan" dan murmushi Dad yayi yace "kinga Asad ne yanzun nan suka tafi masallaci" Girgizamai kai tayi, murmushi yayi dadi har ranshi yace "to to shikenan wuce kitafi abinki ki huta agida kafin mu rikeki muhanaki komawa wajen Grandma dinki" murmushi tayi tajuya ahankali ahankali tace "Mum bye bye" Ammi kaman ta cinye ta kallon yar karaman baby takema Du'a ahankali tace "bye bye baby na" fita Du'a tayi daga dakin ta sauka dasauri, bye tama Mariya dakeson riketa sanan tafice daga gidan, dasauri sauri harda dan gudu ta shiga gidansu dan batason anything dazaisa yafito ya ganta.




Sharif na kallonshi ana idarwa yafice, dan murmushi kawai yayi danshi tuni ya karanci yanda Asad ke son Du'a amman wani irin cool love yakema yarinyar nan mai basira kadai zai iya gane cewa Asad na mutuwan son Du'a, yana shiga gidan flat dinsu yayi yay sama da dan sauri ganin bata taredasu Mariya a falo, ahankali yay sallama yashiga dakin Dad, yanadan kalle kalle, ganinshi yasa Ammi tace "yauwa Asad kadawo daga masallaci ga babanku zaiyi fitsari zaiyi alwala kuma yay salla, ni zanje dakina nai salla" gyadamata kai yayi yana zuwa wajen gadon itakuma Ammi tai hanyar fita hartakai kofa tajuyo tace "namanta ban fadi maka ba yanzun nan Du'a tabar nan, kumafa baku dade da fitaba tashigo na tambayeta kota ga ka tace a'a, wlh tazo ta gaidamu" gyadama Ammi kai kawai yayi batare dayace komiba yana dago Dad, komi yama Dad duk Dad na luradashi ko kadan baiji dadi dabai ganta ba, saida yamai alwala sanan yatashi zai fita dasauri Dad yarikemai hannu yace "stay with me son, idan ina ganinka ina rage tunani" dan gyadamai kai kawai yayi badan yasoba yakoma yazauna sai kallon kofa yake kaman yabude tashigo, yana zaune da Dad ko motsi yayi sai Dad yace karyaje ko'ina har aka kira magrib, kiri kiri tsohon nan yahau kuka yana rike Asad wai dare yayi yanzu zai fara tunani, adaki Asad yay magrib yay isha'i , sanan yabashi abinci abaki yaci yay knack, Ammi ma ganin yanda he's all over Asad yasa taje ta kwanta, sai wuraren 1 Asad yasamu yay bacci sanan ahankali yatashi yacire hannunshi dagakan nashi yafito.




8️⃣1️⃣




Dakin Ammi yashiga tana zaune kan dadduma yasa nafila take wayanta dake kan gado kawai yadauka sanan yawuce yafita, dakinshi yaje, baima tsaya yin wankaba yay dialing number shi, Du'a na kwance kan gadonta tana game da wayan nashi hankali kwance taga kira da wayan Ammi na shigowa amman bata dauka ba, katsewa wayan yayi yasake kira nan ma kin dagawa tayi gashi yadage sai kira yake gashi bayan bata silent irin dole saiya tadata dinan, a 5th call din tadauka, murya chan kasa tace "Hello" murya chan kasa yace "I told you kijirani a flat dina baisa baki hakaba" murya chan kasa tace "hakanan" shiru yayi shuuuu yakasa magana, murmushi tadanyi sanan murya chan kasa tace "lafiya katadani, I was having a very sweet dream wlh, what's d matter" daurewa yayi cikin wanan muryan isan nashi yace "I want to see you" ahankali tace "right now, why? what happen Asad" kai hannunta tayi tadaura kan bakinta ita kanta takirashi Asad ba Ya akai wani banbaran takeji, wanan karan yayi shiru yafi na 10min, dazu he thought kunnenshi ne yajimai takirashi Asad gatsai, gashinan yanzu yakara ji, jin shiru yayi yawa yasa tace cikin muryan nan nakaman dole aka sata tai magana "Hello, are you there? nace maisa kakeson ganinta this night" ahankali murya chan ciki yace "I want you" kaman bata gane maiyake nufiba tace "me kuma" murya chan ciki yace "ina bukatan hakki nane, I badly needs sex right now" ahankali tace "oops sex is unavailable, Du'a is temporary unavailable, try next time" kawai ta katse wayan dip, dasauri Asad yakalli wayan kasa rike maganan yayi yace "what's wrong with her" sake dialing number yayi amman harya katse bata daukaba, 10 calls yabata bata fadawa gadon yayi ranshi ya bala'in baci, filow yajawo ahankali tareda lumshe idanu yana kokarin sa kanshi bacci but ina yakasa, jiyake baisami abinda zai sashi bacci ba, ganin sha'awa na neman kasheshi tashi yayi yafice, fita daga gidansu yayi bako kunya sake knocking yayi security gidan Grandma yabude mai kofa yashiga ciki yay kofan falonsu murdawa yayi yaji akulle, jiyayi ranshi yay masifan baci wani abu ya tsayamai awuya juyawa yayi dasauri yafice daga gidan yakoma gidansu yakirata yafi sau goma bata dagaba, mutuwa ne kawai baiyiba, baitaba sanin this is how a man feels bayan yayi aure ba saiyau jiyayi kwana shi kadai is just impossible, wani irin yunwanta yakeji kaman maye, jiyayi gadon ma kamshinta yake, haukane kawai baiyiba idanunshi sukai jajir da kyar bacci yadauke shi wajajen 5.





Da kyar ya iya bude idanunshi wajajen 9 na safe, kanshi nawani irin ciwo, wayan Ammi dake gefenshi yadauka yakalla ganin 9 yasa dasauri yatashi kanshi naciwo bayi yashiga ya dauro alwala yafito yay salla, yana sallamewa ana bude kofanshi Sharif ne yashigo ahankali yace "finally katashi, kazo Dad na neman ka" gyadamai kai Asad yayi ahankali Sharif yajuya zai fita saikuma yadawo ahankali yazauna bakin gadon Asad hakan yasa Asad yatashi yataho inda yake dan yana ganinshi yasan da magana abakinshi zama yayi gefen gadon yace "what is it meke damunka" iska yafuzar ahankali sanan ya kalleshi yace "Dad naji yana ma Ammi kuka sosai dazu wai his only son daya haifa aduniya bai damu dashi ba that baka iya kwana dashi, Ammi tana mace ita zata dinga daukanshi tana kaishi bayi da sauransu" ahankali Asad ke kallon Sharif din dake magana sanan murya chan kasa yace "saida yay bacci fa nabar dakin Sharif around 1" kama hannunshi Sharif yayi yace "Asad forget Dad nada kyan jiki we all still look him kaman wani yayan mu Dad ya tsufa so he thinks different and see things differently, banda haka u and Dad fought for a long time kafin finally kwanan nan kushirya, so maybe he still feels baka sonshi ka tsaneshi har yanzu da sauransu, banda haka u know how sick people are sunason mutane around them most especially kai Asad u know u are Dad whole life, I know anshiga hakkinka u just got married, yakamata kana tareda iyalinka yanzu, but ciwo baya tambayan izinin kafin yazo banda haka paralyze ne, ga Ammi ma manejin kanta take, let's just be here for them kafin komi ya daidaita saika dauki matanka ku koma gidan ku, munriga mungama booking komima gobene tafiyan, so tell ur wife" gyadamai kai kawai Asad yayi tareda dan fuzar da iska ahankali sanan yamike yawuce yatafi side dinsu, kawai da dauriya yake komi dan ko kadan baida natsuwa ko rufe ido yayi Du'a yake gani he just want to see her cuddle her kiss her and smell her wasa wasa har dare baisata a idanu ba ga Dad yanda ya makalemai baima barinshi fita, ko zancen tafiyan saidai yatura mata text ta shirya kawai.





Jirginsu karfe 11 na safe zai tashi tuni Anty Turai tashigo Abuja dan ita za'a Varma gida dasu Aneesah, wuraren 8 Dr Abba yazo dawata hadaddiyar electronic wheelchair, saida aka shirya tsaf sanan Ammi takalli Asad tace "jeka kira Du'a", fita yayi.


Gidansu yashiga yana tafiya one one, ahankali yabude kofan falon da sallama yana kallon Du'a dayagani azaune rikeda wayanshi a hannu tana murmushi, tana sanye dawani black designer abaya mai jarababben kyau, tai wani kalan haske tai kyau, tai rolling gyalen sanan gawani karamin traveling akwati na LV dake gabanta da handbag dinta akai, sai Grandma dake gefe tana magana awaya ganin Asad yasa takashe wayan tace "son badai har kun shirya ba" dan murmushi yayi yace "good morning Grandma" yay maganan yana kara satan kallon Du'a daya kasa boyewa, ganin haka yasa Ammi takalleta tace "ke tashi ga mijinki yazo kutafi" murmushi tasakeyi sanan takalli Grandma ashagwabe tace "Grandma Matan Asokoro fa nake karantawa na M Shakur a Wattpad" tabe baki Ammi tayi tace "kya karasa a jirgi Allah kiyaye" Ameen tace tai gaba abinta tabude kofa tafita Asad na kallonta saida ta maida kofan tarufe sanan yajuyo ahankali yakalli jakanta da handbag sanan ahankali yasa hannu yadauka yakalli Grandma data dauke kai kaman batasan meke faruwa ba yace "Grandma saimun dawo" ahankali tace "Allah kiyaye hanya Asad, Allah yabama Abban ka lafiya, ga Du'a nan please kasamata ido bata taba tafiya ba infact zuwanta Abuja was her first trip, kana ganinta haka bamatasan nizan inda zaku ba, please hold medication incase of ciwo ko wani abu haka, da lot of vitamins" gyadamai Grandma kai yayi ahankali yace "I've packed everything already dazu nafita nasayo" murmushi Grandma tayi tace "nagode Asad Allah maka albarka wuce katafi" fita yayi ahankali yafice yana kalle kalle bamata gidan jiyayi ranshi yabaci so bazama ta jirashi ba wai what even happen to her ne? Gidansu ya shiga yaganta harta shiga mota kusada Ammi, motan maza kawai yabude bayan yasaka akwatinta yadauko jakanta yataho motansu bude motan yayi da fushi da sauri ta kallai batare daya kalleta ba yasa mata handbag din ajiki sanan yamaida kofan yarufe yawuce ya shiga tasu motan Su Rahima namusu bye bye suka fice, itadai tana tareda Ammi har sukakai airport sai kalle kalle take ahaka taga sunje wani waje sun dade saikuma gasu awani waje sai kawai ga jirgi datake gani a TV, wani kalan murmushi tayi Asad yana satan kallonta dan dudda tana kusada Ammi kome take idanunshi na kanta, dan murmushi yayi shima sanan suka wuce suka shiga jirgin dakenan da 1 siter kujera guda biyu side by side, sai dogayen kujera guda biyu side side, saikuma one sitter guda biyu side side abayan dogayen,daukan Dad sukayi dake kan keken guragu aka kwantar dashi akan sitter aka samai sit belt, sanan Ammi tazauna akan one sitter dake takanshi, Dr shi yazauna akan 1 sitter dake takafanshi, sai kuma dayan side din Sharif ya zauna akan 1 sitter Du'a tazauna akan dogon, Asad baiji kunya ba yazo kan dogon yazauna ahankali yana daddanna wayan Ammi dake hannunshi, da kyar Dad ya iya daurewa baiso yakada Ammi dan it will look somehow yasa Asad yadawo wajenshi kar Asad dinma yafara sensing wani abu hakan yasa yadaure, kulle jirgin akayi aka fara shirin tashi Du'a nakan wayanshi har lokacin soyake ya karbi wayan yaga mai takema dariya amman yakasa sabida su Ammi hakan yasa yadaure jirgin yafara tafiya, kafin taji sunfara wani kalan gudu faduwa gabanta yafara saichan taji sun daga dawani irin sauri takama hannun Asad tarike gamgam tana kalle kalle, ganin cikinta nawani iri yasa kawai ta rungume Asad ta gefe takankameshi sosai, yunkuro dakai Dad yayi yace "me haka lafiya Du'a" dasauri Ammi dake murmushi tace "barta tsoro takeji" wani irin ijiyan zuciya Dad yasauke sanan yadauke kai Sharif dama ko saudaya baima dago kanshi ba, shi ko Dr Dad bini bini yake satan kallon Du'a yanzu yaga abinda yasa Dad ke going up to this limit just to have this girl in his bed, menh!!!! This girl fine ya Ilahi!, jin takasa dainajin abinda takeji yasa ahankali tadago idanunta dasukai ja takalli Asad shima kallonta yayi da wanan mayun idanun nashi, murya chan kasa ta yanda babu uban wanda ya isa yajisu tace "Ya Asad I'm scared" yana kallon idanunta yace "just hold me tight, u will be okay" kankameshi tayi sosai ta chusa kanta ajikinshi Ammi ita kanta daina kallonsu tayi, sosai tafiyan tai tafiya tai shiru ajikinshi tana shakan kamshin shi, chan kuma ta kalleshi tace "Ya Asad amai" kwance sit belt dinshi yayi da sauri yana cire nata yadagata, dasauri Dad yabude idanunshi yace "ya akayi" hannunta yaja batare daya kallesu ba yace "amai zatayi" dasauri Ammi tace "assha" bayin cikin jirgi suka shiga tafara yunkurin aman amman baizoba dagowa tayi ahankali gatanan duktai wani iri tana kallonshi murya chan kasa tace "nika kaini gida nafasa tafiya this aeroplane is making me sick" wani irin fizgota jikinshi yayi yana matse ass dinta da hannunshi yace "better get use to it dan u are married to Mr Asad, ina yawan tafiye tafiye" murguda mai baki tayi dawani irin sauri yakama habarta yana kallon idanunta yace "what did u just do" turomai baki tayi tace "na murguda maka baki ne" wani irin jawo bakinta yayi da hannu sanan ya shiga kissing dinta yawani matseta jikin bangon bayin yakai hannunshi yana kama boobs dinta tasaman abayan dake jikinta yana wani irin nishi yana komi da sauri sauri kaman ana gab da kamashi.





8️⃣2️⃣




"wayyo Allah na jama'a kafata yafara!" ihun Dad da Asad yaji da karfi yasa yasake ta dasauri" sanan kawai yakamo hannunta suka fito, tuni Dr ya tsaya akan dadi yana dube duben karya ganin Asad yasa yace "it's a good sign wanan da kafan yasomamai zugi" dasauri Ammi tace "Alhamdulillah" ahankali Dad yanisa sanan yadena ihun yana kallon Asad da Du'a datai zuru tana kallonshi yace "yadena ku koma ku zauna" komawa duk sukayi suka zazzauna Asad yabude wata yar karaman jaka yadauko wasu magani guda biyu yadau goran ruwa ya tsaya gaban Du'a yamika mata yace "take this" hannu tasa takarba ahankali Dad na kallonsu tahadiye tasha ruwan tabashi ahankali karba yayi ya ijiye sanan yazauna kusada ita ahankali yana kallon nails dinta, ahankali taji tafarajin bacci, hamma tayi hakan yasa yakalleta, lumshe idanu yayi, ahankali ta kwanto kan kujeran gently tadaura kanta akan cinyanshi tareda lumshe idanu, dan murmushi yayi sanan ya fuske yana son yanda Du'a batada wayau dinnan jibi yanda tai cinya da kafanshi agaban iyayenshi OMG he's super crazy about this girl. Ko 1min bata dauka ba wani lafiyayyen bacci yay awon gaba da ita.




Cikin bacci taji ana shafa mata fuska, kafin gently taji anja lips dinta, ahankali take bude idanunta, fuskan Asad tagani dab danata yana kallonta tanajin saukan numfashin shi akan fuskanta, juyamai idanunta tayi tareda murguda baki ta yunkuro taredasa hannunta tana tureshi tai magana ciki ciki tace "ni kadena sani agaba kana kallo tom, ina Mum dina"? tai maganan tana kalle kalle ganin babu kowa acikin jirgin, saikuma tajuyo takalleshi dasauri yanda yake binta da kallo tace "munkawo" gyadamata kai yayi yana mikewa tsaye yace "let's go" yay hanyar fita tabishi abaya dasauri, wani dogon jeep tagani dayayi kusan jirgin atsayi, bude mata kofa Asad yayi ahankali yana kallonta, ahankali tafara saukowa tana kalle kalle garin sanyi na bala'in dataji yana shiganta har cikin kashi dudda abayan dake jikinta, dawani sauri tasauko tazo ta shige mota jikinta narawa ta zauna kusada Ammi, wani bargo Ammi tadauka ta rufa mata tace "sannu kinji sanyi ko" gyadamata kai tayi tace "Mum kaman kankara" dan dariya Ammi tayi tana satan kallon Asad dake daddanna waya yana zaune kusada Sharif tace "su tun October ake fara musu sanyi mukakai gida saiki wanka da ruwan zafi" shiru tayi ahaka sukakai wani hadadden anguwan taga sun shiga wani gida haka dan madaidaici dan baikai gidansu na Abuja girma ba saidai gidan yahadu exactly ginin kasan waje, fiffitowa akai daga motan Ammi na rikeda hannun Du'a tace "muje kiga gidanmu na nan, anan gidan Asad ya zauna dayana karatu anan kasa, gidanshi ne ma, wanan ne gidan da Baban ku yabashi kyauta dazai fara university" dan murmushi Du'a tayi suka shiga gidan tana kalle kalle, gidan ko'ina plants da flowers kaman gidan da ake saida fulawowi, murmushi Ammi tayi tace "mijinki nada this wired hubby yanason flowers bakiga ko gidan ki akwaisu burjik ba, he always grows flowers aduk inda yake, kuma jibi yanda suka karama gidan kyau" tai maganan tana danna door bell na falon, saiga wani namiji da uniform yabude kofan cikin turencin su yace "welcome Ma'am".




8️⃣3️⃣


💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫


           M Shakur 




NOW LET'S TALK.

Haba Anty wanan handbag dinan naki, da takalmin nan naki, da zanin gadon nan naki duk sun tsufa suna bukatan chanji, kinkosan M Shakur nasaida jakunkuna, takalma dakuma zannuwan gado hadaddun gaske???

yi maza kiyi saving number M Shakur sanan kimin magana nima na seva naki domin dinga ganin tallan zannuwan gado, takalma da jakunkuna a status dina.....ku garzaya agurguje kuyi saving number na sanan kumin magana sabida nima nai saving akwai wani hugeeee giveaway dazanyi na jaka, takalmi dakuma zanin gado.


Ga number na nan 07012181461.


you can also chat me up directly by clicking on this link 

wa.me/+2347012181461 





Oya asaurara aji!

Wanan February zan fara group din Matan aure wanda nasaba yi last month ne kawai banyiba sabida this novel wanda zan gamashi before this month end.



Group din Matan auren na group ne danake koyarda ilimi na zamanta kewan aure, ilimin dazai amfaneki wajen haukata Oga akan gado, ki iya different styles, da abubuwa da dama na gyara jikinki, dakuma yanda zaki gyara jikin mijinki ta yanda zakiji dadin shi.


Inayin classes din Saturday and Sunday of kowani sati ne.


Idan kinason ki shiga group din registration is 1k kacha.


Zaki turo ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment sainai adding naki a group din.






Murmushi Ammi tayi tashiga su Dr da Dad biyeda ita, Asad na gungura Dad awani hadadden keken guragu abaya ahankali, suka shiga falon, Babban gidane sosai gashinan oyinbo settings, ana shiga falon Dad yadago kanshi yakalli Asad yace "dakuna nawane a sama"? Asad na kallon fuskanshi yace "guda biyar ne Dad" wani kalan makale murya yayi kaman wanda ya riga yay giving up rayuwa sanan yadaga hannunshi yana kama na Asad yace "son kainake so ka zauna dani, sabida kaine zaka iyamin komi kaga mahaifitarka ita kanta tana bukatan hutu, sai Dr abashi daki daya, Sharif daki daya, sai daki daya Ammin ka da Du'a kaji" kowa kallon Abba yake, wani abu Asad yahadiye awuya harga Allah baiji dadi ba ko kadan ahankali yace "okay Abba" kaman daga sama sukaji Sharif yace "Dad nizan zauna dakai, inyaso Asad sai abashi daki daya da matarshi ko Dad" wani kalan kallo Dad yama Sharif kaman yatashi yadaba mai wuka aciki yakeji da kyar yadaure yahadiye fushin sanan ahankali muryanshi narawa sosai yace "ohhh.....I am sorry....I think I am being selfish here, namanta Asad yay aure yanada mata" dago kanshi yayi ahankali da idanunshi dasukai jajir sun cika da kwalla yakalli Asad yace "Asad bari Sharif yazauna dani kai kudauki daki daya da matarka" ayanda Dad yay maganan kokai waye sai ranka ya mota ahankali Asad yace "no Dad zan zauna dakai" hannu Dad yabude dasauri yace "hug me my son" zuwa Asad yayi ya rungume shi tsamtsan, at this point Dr yakara tabbatar wa Dad kankat ne kan matar danshi yake wanan haukan lallai, how will this family react idan suka gane mutumin nan lafiyan shi kalau all because of yanason yaci wanan kyakkyawan yarinyar dabama tasan kanta yake wanan haukanba yake all this abubuwan.



Sun dade ahaka sanan Dad yasakeshi yana goge hawaye yakalli Sharif yace "show Dr his room, sweetheart kema kuje dakinku kuhuta ni anan dakin kasa zamu zauna" yay maganan yana nunama Asad wani babban daki dake nan kasa ahankali Asad yaturashi zuwa dakin, Kuku su kuma nashigo da akwatinan su.


Saida suka shiga dakin sanan ahankali Ammi tazaunar da Du'a akan gadon dakin kafin taja kujeran gaban madubi zuwa bakin gadon tazauna sanan takama hannayen Du'a tace "Daughter na listen to me" taidan shiru tareda sakin ma Du'a murmushi sanan tace "nasan anshiga hakkin ku dayawa, aurenku duka duka kwana nawa kuna cikin cin amarci baban ku yahau ciwo and he's all over mijinki baki samin kulawanshi da time dinshi yanda yakamata" dasauri Du'a ta saukar dakanta tace "Mum please kidena maganan nan ni wlh baki shiga hakkina ba kinji na rantse" dan murmushi Ammi tayi ahankali tace "you see ko tun kafin muyi aure da Baban ku he's this man da Allah ya zubamai rakin ciwo, baida dauriya ko kadan jibe fa da girman shi ga yara ga kowa amman zai iya yayta muku kuka idan yana ciwo, he's such a small boy whenever he's sick" tai maganan tana murmushi kafin ahankali tasaki hannun Du'a takai hannayenta kan fuskanta tace "kinga Asad shi kadaine dan da Allah yabashi aduniya, is being long dayay ciwo barin ma cinyon shanye wan jiki, so idan ya makalkale Asad haka yaki barinshi nan da chan is because ganin shi makes him happy and it gives him peace, so dan Allah bear with my son kinji Du'a, don't be angry" ahankali Du'a ta gyadama Ammi kai, rungumeta Ammi ta tashi tayi sanan tasaketa tace "Hajiya tabani assignment na musamman tace in tabbatar kina shan magungunan ki suna jaka, bari a shigo da jakan kina na dare, yanzu tashi kije kiyi wanka kizo kiyi salla sai muci abinci ko" gyadamata kai tayi sanan ta tashi tawuce bathroom.


Wasa wasa haka Dad ya kanannade Asad adaki yaki barinshi fita ko nan da chan, abinci adaki sukaci, salla adaki yayi, bawai yagaji dakula da ubanshi bane a'a inyace haka ai yazama butulu kuma shima nashi yaran zasumai haka, but he just needs a little time da matarshi dan sosai he lacks focus, he lacks peace, baida natsuwa ko kadan, at least ko kadan ma yabarshi yafita yaje yadan tattabata and feel her ajikinshi hakan zaima bashi karfin kula dashi da kyau, but all this thing yasa bayama gane komi da kyau maneji kawai yake, kiri kiri yakasa bacci duk kuma Dad nasane dan yana ganinshi dudda wutan dakin akashe yake but yanajin saukan ijiyan zuciyan shi duk 1min, shi kanshi Dad mamamkin Asad din yake, dan yaga yamafi shi sha'awa dason mace sosai, yaushe duka duka yasan yarinyar amman baya iya bacci, shi wani zubin yana 2days baici mace ba, 3days nedai baya iyawa, kuma yana iya yay bacci shi kadai batare da mace ba amman jibi wanan JJC danshi dinan aiko yaro kashirya bawai zan rabaka da matarka bane but kaida kwanciya tareda yarinyar nan sainaji abinda kaji yasa kamutu ka haukace akanta dinan sainaji dadi da wanan zagin gaban nan nata tukunna, da kyar wajajen 5 bacci yay awon gaba dashi, dagashi har uban nashi sai wajajen 9 Ammi ta shigo ta tadasu da kanta tace "wai ba asibiti zaku ba" wanka sukayi suka shirya sukaci abinci Du'a ko saukowa batayiba Asad sai kallon sama yake, suna gamawa aka tafi dashi asibitin daga Ammi sai Du'a aka bari agida.



Koda sukakai asibitin daga Dr sai Dad suka shiga consulting room din, dan Dr Dady yasan baturen Dr din, akabar Asad da Sharif awaje agabansu aka gungura Dad aka wuce dashi wani daki, ana shiga Dad yace bari nai bacci da kyau abina dariya Dr shi yahauyi, saida yay baccin awa daya cur sanan aka tadashi suka fito, Dr yace "akwai improvement, gobe result zasu su koma gida" tsabagen yanda Asad was totally baya hayyacin shi bayama iya any tambaya regarding ciwon Dad din kawai binsu yake da ido, baima gane abinda neither of the Dr's kefadi haka suka gama suka juyo suka dawo gida Dad yasa shi kaishi daki.



Du'a na kitchen tareda Ammi suna girki tana taya Ammi yanka Irish Ammi takalleta jin muryansu tace "tashi wanke hannunki kije ki gaida mijinki da Baban ku, dau juice dinan dakika hada a tray kikai musu" gyadama Ammi kai tayi tawuce taje ta wanke hannunta, tana sanye dawata Super wax red da yellow atampa riga da skirt dasuka kamata sosai, barinma rigan yakamata dan kana ganin tudun boobs dinta ta saman rigan sosai tadaura dankwali very simple dauri, dankwalin ma yaja baya zame sabida yanda aiki yashiga kanta, kana ganinta kaga Amarya tai wani kalan kyau, dawowa tayi tadauki juice din na apples da orange dake cikin jug kan tray sanan tafito daga kitchen din tana tafiya ahankali, da Sharif suka hadu zai shigo kitchen din, kallo daya yamata yadauke kai ahankali tace "Ya Sharif sannu ku da zuwa" batare daya kalleta ba yace "sannu da aiki" wucewa tayi dakin su Dad da hannu daya tasatabude kofan da yar karaman sallama abakinta tashigo dakin juyowa kowa na dakin yayi yana kallonta tundaga kan Dad dake kwance kan gado, zuwa Dr Dad dake taking vitals dinshi yajuyo shima yana wani irin kallonta kaman zai cinyeta aranshi yana see shape, saikuma Asad dake tsaye yana kokarin bude wani jakan Dad zai daukomai wani sabon boxer jin muryan Du'a yasa shima yadago kai, ganin kalan kayan jikinta yasa dasauri yamike tsaye zuciyanshi kaman an watsa garwashi.




8️⃣4️⃣


💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫


           M Shakur 




NOW LET'S TALK.

Haba Anty wanan handbag dinan naki, da takalmin nan naki, da zanin gadon nan naki duk sun tsufa suna bukatan chanji, kinkosan M Shakur nasaida jakunkuna, takalma dakuma zannuwan gado hadaddun gaske???

yi maza kiyi saving number M Shakur sanan kimin magana nima na seva naki domin dinga ganin tallan zannuwan gado, takalma da jakunkuna a status dina.....ku garzaya agurguje kuyi saving number na sanan kumin magana sabida nima nai saving akwai wani hugeeee giveaway dazanyi na jaka, takalmi dakuma zanin gado.


Ga number na nan 07012181461.


you can also chat me up directly by clicking on this link 

wa.me/+2347012181461 





Oya asaurara aji!

Wanan February zan fara group din Matan aure wanda nasaba yi last month ne kawai banyiba sabida this novel wanda zan gamashi before this month end.



Group din Matan auren na group ne danake koyarda ilimi na zamanta kewan aure, ilimin dazai amfaneki wajen haukata Oga akan gado, ki iya different styles, da abubuwa da dama na gyara jikinki, dakuma yanda zaki gyara jikin mijinki ta yanda zakiji dadin shi.


Inayin classes din Saturday and Sunday of kowani sati ne.


Idan kinason ki shiga group din registration is 1k kacha.


Zaki turo ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment sainai adding naki a group din.


dawani irin sauri Dad jikinshi narawa sosai yana binta da kallo kaman maye yace "Du'a oya shigo shigo me kika kawomin"? murmushi tayi tashigo dakin zata kara so kawai taga Asad yasha gabanta idanunshi sunyi jazur yana wani irin kallonta tray hannun nata ya amsa ya ijiye agefenshi sanan yakalleta strictly yace "leave this room" dasauri Dad yace "ha'a kai lafiyan ka Son, yarinya tamin juice bazaka bari ta kawomin ba" dawani sauri shima Dr dake kallon Du'a y'ace "wlh Alhaji matar danka akwai kyau kaman balar........""I said get out!!" Asad yawani daka mata tsawa dayasa takoma baya harda dan gudun ta dan dakin yakusan rabewa shi kanshi Dr kasa karasa maganan yayi, dawani irin sauri Du'a tawuce harda dan gudunta tafice tana kokarin hana kanta kuka but abin ya bala'in mata ciwo yakuma bata kunya agaban Dad da likitanshi yake mata ihu haka.



Cikeda masifa Dad ya hayayyako ma Asad daga kwance dayake yace "kaiwai wani irin yaro ne Asad kome kayi bana blaming naka but I think nabataka dayawa, yarinya mundawo daga asibiti tayomin juice takawomin baka bari takawomin ba kama yarinya ihu ka kadata waje agabana sabida bakada respect and regard towards me waya gayamaka anama mata ihu eh? Kataba ganin nama taka uwar ihu"? Wani irin kallonshi Asad yayi ranshi abace, zuciyanshi namai zafi sabida yanda Dr Dad yakalleta haryana wani yaba kyanta akule yace "Dad I don't want tana yawo agida ba hijabi ai bamu kadai bane" wani kalan yunkuro wa Dad yayi kaman zai daki Asad din dan ranshi yamugun baci yace "to uban waye bare agidan eh?" gar da gar yakalli Dad sanan yakalli Dr shi yace "koshi bare ne an haramun ne ya kallan min mata so I don't like it" yanda yay maganan ba Dr kadai ba koshi Dad saida gabanshi yafadi, Asad rashin kunyanshi number daya ne ko kawaici baidashi kafinma yafadi wani abu Asad din yajuya yafita azuciye yawani bugomusu kofan dakin nasu, yunkurowa Dad yayi zai sauka daga kan gadon dasauri Dr yatareshi yana kallon kofa sanan yakalleshi yace "lafiyan ka kalau kuwa Alaj? So kake katona mana asiri ina zaka" cikin fushi sosai Dad yace "ka barni Dr I want to see where that spoilt brat is going ne, bakaji abinda yafadi game dakai bane eh? Kana likitan mahaifinshi zai gayamaka magana haka eh? Sabida nabarshi yataso yanda yakeso yake gani kowama daidai yake dashi? Hauka zaiyi sabida yarinyar nan sabon shiga danya dandanna abinda tun kafin yazo duniya mu muka sabaci" bubbuga kafadan Dad Dr yayi ganin sosai Dad da gaske yake masifan yace "dan Allah Alhaji kaga calm down kar jininka yahau da gasken gaske karyan damuke yadawo gaskiya please, ni banga wata bakar magana a maganan Asad bane kai kana ganin idanunshi kasan ur son is such a jealous husband, mahaukacin fitinannen kishi Allah yamai kawai" komawa Dad yayi ya kwanta yace "yaci uwarshi da kishi shegen yaro mai bakin hali kawai" Dad yacigaba da masifa da kyar Dr yay calming nashi down......




Amugun zuciye yay sama, direct dakin dayasan nan ne dakinsu Ammi yayi dan baitaba zuwa zaman ba dan Dad baya barinshi zuwa ko nan da chan, wani irin bude kofan yayi cikin fushi yashiga dakin yana maida kofan yarufe yana kallon Du'a data zauna kan gadon su tai crossing legs tana daddanna wayan Ammi tanadan murmushi kaman bamatasan mutum yashigo dakinba, baiyi wata wata ba yay gabanta yana zuwa wani irin fizgota yayi tsaye tareda kwace wayan Ammi ya yar yawani irin bugata da bango ya matse yana wani irin kallonta da idanunta dasukai mugun sha, cikin kakkausar murya dake nuna tsananin kunci yace "wlh duk randa kika kara fitowa waje babu hijab ko mayafi ajikinki I will shoe you the other side of me" dudda gabanta na mugun faduwa dan ko shaidan yaga fuskan Asad din saiyaji tsoro daurewa tayi tahana kanta kuka takalleshi, cikin dakewa takalli gaban riganta daya rirrike tace "saken mini riga Asad!" wani irin kallonta yakeyi batare daya saketa ba, wani kalan ihu tamai dayar muryanta tace "I said kasaken mini riga!" ahankali yana wani irin kallonta kawai yaji yana sakin gaban riganta ahankali kaman wanda ke tsoro kafin yakarasa sakinta gabaki daya, gaban rigan nata takalla sanan takalleshi ido cikin ido tace "tell me nawane sadakin dakamin wayau kabiya ka aureni I will call Grandma tamaka refunding kudinka duka, u feel sabida ka biya sadaki ka aureni bawai ina sonka ba u can do anyhow with me kana shouting kana yelling on my head kadaukeni kaman wacce batasan darajan kanta bane dakuma value kanta ba, enough I am tired of all of this, you think I am still that Du'a da aka wulakanta agidan iyayenta tahakura tahadiye and now kaima kanason kadinga anyhow dani, okay listen Asad, aure is not by force, I don't wanna leave the rest of my life everybody na stepping on me ana cin zalina, if you are not ready to treat me with some respect

please please ka kama gabanka, I don't care after all bawai sonka nake ba, so this should be the last time dazaka kara zuwan min da this nonsense hauka display dakamin anan" tai maganan tana wucewa tai wajen kofa, kofan tabude ahankali sanan tajuyo takalleshi yanda yake kallonta jikinshi ko'ina yay freezing tanunamai waje tace "get out Asad!" Omg jiyayi wani kalan abu ya chakin mai zuciya, jiyayi kafafuwanshi da duk wani gaba na jikinshi ya sage kaman zai fadi akasa yakeji yakasa daina kallonta, kallonshi tayi eye to eye tace "I said get out kabarmin dakina Asad, as far as I am concern dagayau banda miji I don't want arrogant, wicked and crazy man like you as my husband babu abinda zanyi dakai I said get out" tasakemai ihu sosai hawaye na gab da zubomata daga idanu amman tahanasu zubowa, ahankali yadaga kafanshi dayay sanyi sosai yafara tafiya kaman wanda zaizube akasa kafin yazo tagabanta still yana kallonta yawuce yafita daga dakin ahankali wani irin buga kofan Du'a tayi da mugun karfi sanan ta jingina da kofan tana wani irin kuka tana shafa wuyanta dayake mata zafi sosai hakama bayanta dan sosai yabugata yakuma shakemata wuya, tadade ahaka sanan ta share fuskanta tass takarasa gaban wayan Ammi daya yar akasa ta


tsugunna tadauka wlh wayan yafashe, fashewa da kuka ta

yi sosai wani irin mahaukaci ne wai Asad. 



"Du'a" taji muryan Dad ya kwalamata kira, dasauri tamike tana shashare fuskanta tace "na'am Dad ina zuwa".



Post a Comment

0 Comments