TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Tirqashi: Inba engineer Abba Kabir Yusuf bah sai rijiya

 Wannan matashiyar tafito ta bayyana ma duniya abin ke a ainihin ranta na kasan cewar ta cewar engineer Abba Kabir Yusuf kadai take so Kuma take bidar yakasan ceh angon tah.

Yayin da tsanani yayi mata yawa a zuciyar ta dakuna radadin da zuciyar ta ke mata wajen ganin cewa gashi tana gani ga abin qaunar tata ammah yayin mata tsada yayi mata wuyar haduwa ballenta na tafito fili 6oro 6oro ta Fadi abin dake ranta sai yanxu yasama damar fitowa kan yanar gizo domin ta bayyana ma da duniya halin da take ciki a ranta.

Ayyah 'ya Mr matashiyar abin tausayi musamman Inka kula da dukkanin motsintah wajen bayyana soyayyar tata tazaba wannan hanyar ceh dan tarasa duk wata maka mar da zata Kai muryar ta ga engineer Abba Kabir Yusuf shine ta 6ullo ta yanar gizo dan samun tabbacin da aminci kab cewar sakon ta zai kai gare shi ta wannan hanyar.

Ko ku aura mun shi ko duk anemi gaskiyar zancen a rasa danni shi daya nake so Kuna nake qauna wannab ceh kalmar ta qarshen da matashiyar ta bayyana mana a yanar gizo.

Tace barin kashi a ciki baya maganin yunwa musamman akan engineer Abba Kabir Yusuf wato Abba gida gida.



Post a Comment

0 Comments