TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Ronaldo Ya Nuna Hassadar Sa ga MessiπŸ˜‚πŸ™†

 πŸ’’πŸ’’πŸ’’πŸ’’


      πŸ‘„πŸŸ.Cristiano Ronaldo yayi Like kuma yayi kwament a wani Posting a Instagram wanda ya soki kyautar Ballon d'Or da Messi ya lashe tsawon shekaru πŸ‘€πŸ“±


A Posting Ι—in an rubuta cewa: “Sannunku abokai. Abin da muka sani ne ya faru, za su sake ba Messi wani Ballon d’Or. Ya je yin ritaya a Miami, duk da cewa ma daman ya riga ya yi kama da yin ritayarsa a PSG saboda shirye-shiryen buga gasar cin kofin duniya. Ya lashe gasar cin kofin duniya, eh, yayi kyau, amma tare da bugun fanareti 6… Gasar cin kofin duniya ta kasance watanni 10 da suka gabata, Nuwamba. Messi yana da Ballon d’Or guda 8, amma guda biyar yakamata ace ya samu, Yana da Ballon d’Or na Iniesta/Xavi, Lewandowski wanda ya lashe kofuna 6 a kakar wasa Ι—aya da kuma Haaland wanda ya fi kowa zira Ζ™wallaye.”


Hassada cekawai 


    Abban Muhanssim


✍️

Post a Comment

0 Comments