TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Batare da kun nitsubah kowa sai dora ma rarara laifi yake.

 Anata yima rarara tuqa da warwara kan maganar sa dayayi akan baba bola tinumbu da Kuma baba buhari.

Shahararren mawaqin jam'iyyar APC wato Dauda kahutu rarara ya fito yayi mgn kan cewar mulkin da baba bola ahmed tinumbun yayi na kwana dari wato wata uku yafi mulkin da baba buhari yayi na tsawon shekaru takwas wato wata arba'in da shida (46).

Ayayin da shi Dauda kahutu rarara ya manta da cewa a lokacin mulkin baba buhari yafito yace ma duniya Alkhairat din daya gani a lkcn mulkin buhari da zaifito yabayyana duniya da baza'a taba samun wanda bazai goyi da bayan mulkin su bah.

Bayan haka wai yanzu kumah ya qara fitowa duniya yake qara nuna mana bola ahmed tinumbun yafi baba buhari qoqari akan qasar mun nan wannan ai kawai shine abin cece ku cheh din ai.

Batare da mun nitsubah kowa sai dora ma rarara laifi yake munitsu muyi kyakykyawan bincike dan mutabbatar da gskyr dake gare muh ba mui ta rudin kanmu da yayi tuqa da war wara ma kanshi bah Allah ya sa dai Kun fahimta.



Taqaitaccen bayanin kenan daga bakin Dauda kahutu rarara mawaqin jam'iyyar siyasa ta APC sananneh ta Kona a fadin Nigeria.

Post a Comment

0 Comments