TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Aqalla sama da mutum 10 ne suka kone a hatsari mota Akan hanyar Maiduguri zuwa Bauchi

Wata motar Sifuri dauke daga fasinjoji tayi hatsari a kan hanyar Maiduguri. Fasinjojin wanda
suka taso daga Maiduguri zuwa bauchi da Jos kamar wata shaidar gani da ido ta bayyana cewa mutane sama da goma 10 ne suka kone a cikin motar. Matar ta bayyana cewa hatsarin ya faru ne bayan sun bugi rami daga nan motar ta fara kamawa da wuta, sai dai bayan direban ya fita kenan motar ta kulle kanta. Fasinjoji kadan ne suka tsira da rayukansu a cikin motar.

Post a Comment

0 Comments