TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Halin da al'umar mu ke ciki ayau

 Halin da al'umar mu ke ciki ayau shine abinda yafi komai abin ban mamaki a rayuwar yanzu.

Fadin masanin gwamnati qasa Dauda kahutu rarara mawaqan siyasa ya bayyana ma duniya kwana 100 darin da mai girma shugaban qasa bola ahmed tinumbu tayi sun fi shekara takwas da mai girma baba buhari yayi a baya.

Sannan ya qara qoqarin nuna ma duniya gazawar baban mu baba buhari ya Kuma qara qarama bola tinumbu qarin hasken kan yanayin da baba buharin yake.

Shugaban bola tinumbu dai shine shugaban qasar mu a ta nigeria a yau Kuma har nan da shekara hidu shine abin da ya bayyana mn daga quri'un al'ummar nigerian.

Shikuma rarara shine fitaccen mawaqin jam'iyyar APC a kowani zango tun daga kan zamani mai girma baba buhari har izuwa ga kan baba bola ahmed tinumbun dai shine fitaccen mawaqin siyasa anan dai taqaitaccen batun zai qare.




Post a Comment

0 Comments