TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

BAZA MU SAURARI KARAN KOWABA. BABBAN KOTUN KASA , INBANDA LAGOS.

 A Abuja da Lagos kawai za'a cigaba da sauraron kararrakin zabe (APPEAL)

__________


Shugaban kotun daukaka kara na Nijeriya da zata jagoranci kararrakin zaɓe

Justice Monica Bolna'an Dongban-Mensem CFR


Tace za'a mayar da shari'u na jihohin Arewa 19 zuwa birnin tarayya Abuja sai kuma jihihin kudu 17 za'a mayar da shari'unsu zuwa Lagos. A kararrakin da aka daukaka kara kan su. 


Jaridar The Cable ta rawaito dalilin da ya snaya aka sauya shari'un


zuwa Abuja da Lagos shine sun  bayyana yadda aka samu korafe-korafen cewa gwamnoni sunyi katsalandan ga sha'anin kotunan sauraran kararrakin zaben 2023. Da kuma wasu shugabanni.


Wanda yasa dole a dauki mataki Dan tabbatar da Adalci ga kowa da zai sanya Cigaba da kimanta Bangaren Shari'a a kasar.

Post a Comment

0 Comments