TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Antsinci Wasu Yara Yan Jihar Bauchi a Inugu

 SANARWA: An Tsinci Wasu Kananan Yara Guda Biyu 'Yan Asalin Jihar Bauchi A Jihar Inugu


A labarin da Alhaji khalams ya wallafa a shafinsa na facebook, ya bayyana cewa an ga yaran ne a jihar Inugu.


A cikin hira da yayi da yaran sun ce masa su 'yan Bauchi ne a yankin Azare, a wani kauye Fulani, wanda shi ma bai fahimci sunan kauyen ba.


Sai dai ya ajiye lambar waya ga duk wanda ya san su ko ya san asalin garin su sai ya kira don suna nan cikin garin Inugu.


08126873877

Muna fatar Allah yasa a sami iyayensu.


Akwai bukatar a yada (sharing), ko Allah zai sa iyayen su ko 'yan uwansu su gani.


Daga Alh Khalams

📷 Muja


hid Saleh Saad

Post a Comment

0 Comments