TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

SABON JADAWALIN KUDIN MAKARANTAR JAMI'AN ABUBAKAR TAFAWA BALEWA UNIVERSITY (ATBU)

 Jami'ar ta abubakar tafawa balewa wanda akafi sani da ATBU ta canza kudin makaranta. 



Karin kudin yafaru ne a ranar 19-october-2023 wanda yafito daga office din registrar na makarantar. 

p>Sabon kudin makarantar ya kasance kamar haka

Kamar yadda kuke gani a sama shine sabon jerin kudin jami'ar<>Wanda sabbin dalibai zasu biya kimanin naira 79,000 sukuma dalibai masu komawa inda zasu biya kimanin naira 69,000 

Post a Comment

0 Comments