TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Cikekken Bayani Kan injuryn Jude Bellingham

 Jude Bellingham ya gamu da injury Neh a Wasansu da Suka fafata a Daren Jiya ,Yayin da ya Kasa Buga full game a Cikin wasan Na Jiya,Har ta Kae ga kocin qungiyar ya Cireshi a Wasan.

But Amma har yanxu dae Babu Wani cikken Bayani Akan Injuryn Gaske Neh Koh Kuma ba Gaske Baneh😄

Amman Akwae Yuyuwar Zae iya missing na Wasar Hammayya da Xa'a fafata Tsakanin Real Madrid and Barcalona ✍️

Allah Yasa Mudace 🤲✍️


Post a Comment

0 Comments