TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

YARAN DA KWANKWASO YA DAUKI NAUYIN KARATUN A KASAR WAJE

    Mai girma Kwankwaso ya dauki nauyin karatun yaran talakawa zuwa kasar waje. 

Hakan ya farune a ranar 20 ga watan Oktoba 2023,wanda aka dauki nauyin karatun yaran na kano (indigenes). 



Wanda kimanin yaran yakai 1,001 wanda dukan su indijin din kano ne.

A cewar dan takarar New Nigerian People Petty (NNPP) wato Rabi'u Musa Kwankwaso yana cewa kudurin hakan yadade a zuciyan sa wanda sai yanzu Allah yabashi ikon cikawa. 



Ya dada da cewa abubuwan alkairi irin haka zasu cigaba da Faru in Allah ya yarda. 


Post a Comment

0 Comments