TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Halin da alummar mu ke cikin a yau.

 Matsayar mu akan alummar mu ayau itace ke qara tabbatar da zaman lpy da jindadin rayuwa a tsakanin al'ummar mu fadin shugaban yankin kenan a hirar da akai da shi da dare jiya.

Ya bayana mana cewa duk inda ake buqatar zaman lpy toh dole pha sai ansa rashin tsoro a zukatan wasu daga cikin al'ummar yankin wato masu hukunta masu laifi.

Sannan dole sai alummah tabi doka kamun ace anzauna lpy da walwala a stakanin alummar yankin akuma samu son juna da qaunar juna.

Duka duka dai anan ne ya qare zancen shi da fadin cewa yayi iya bakin qoqarin sa wajen ganin cewa al'umar ta sama tsaron na musamman ga mutanen ta shiyasa ya qare aqallah sama da 11 millions dolar dan tabbatar da hkn.




Post a Comment

0 Comments