TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Budadden sako daga jarumin Kennywood Adam A Zango

 Ayau neh aka cimmah matsayar kan gano cewa da masu vediyoyin fina finai ko mune 'yan wasan Hausa dakuma mawaqa zuwa sukafi isar da saqo dauri.

A mahanqa ta 'yan kallo sun bayyana ma duniya cewa mawaqa sune babbar hanyar isar da saqo koma wanni irineh musamman wadan dah muryar su take cillawa duniya sosai sosai kamar su rarara naziru sarkin wata  su Alan waqa su nura m inuwa ka gangaro kan mawakan soyayyah kace irin su hamisu breaker su umar m sharif su sadiq a saleh da sai sauran su ka gan garo kan mawaqan disko ka dauko irin su mr.442 su s James su Mahrez da dai sauran su.

Suko makllata sunce ba abin da ya Kai vedio bayyana wa ko tura saqo a bayyana musamman ma ace tauraron sanan ne neh irin su Ali Nuhu su Adam A Zango du Abale su sultan su da dai sauran su toh in suke da film toh ba kaqaramin idda saqo yake bah zuwa ga inda ake bida saqo ya issa shaf yacce ake so.



Post a Comment

0 Comments