TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

An Ceto Wata Akuya Bayan Ta Saka Kanta a Butan Karfe,

   Wata akuya ta kusa haduwa da ajalinta bayan ta makale a jikin wani butan karfe, wanda yasa ta dungi numfasawa da kyar A wani bidiyo da ya yadu, an gano yadda mutane suka taru domin taimakawa akuyar wajen fitar da ita daga butan Bayan an yi nasarar fitar da ita, akuyar ta ruga a guje sannan ta bace daga wajen cikin yanayi mai ban dariya. 

An yi nasarar ceto wata akuya da kanta ya makale a cikin wani buta bayan makwabta sun taru a wajen.



Post a Comment

0 Comments