TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Yau na bayyana ma duniya wannan sirrin

 Yau kam zan bayyana ma duniya cikakken sirrin nan tunda na girman duk da madai bawai sanin wani abu Kukadi akan sirrin bah.

Wannan sirrin koh ba komai neh bah inban da na qarasa zama mutum nima a daure ake mutum tani.

Ina kasuwan cinah ina samun halak dina sannan ina dan walwalata haka nan dai shine abin da yasa na zama cikakkiyar mutum yanxu.

Ko kudi ko kar kuso dai nidin cikakkiyar mutum ceh kumah ko baku so sai na qarasa cika zama mutum dina sannan ina mai qara baku haquri abisa ga rashin bayyana wannan sirrin dauri.

Kuma infatan kudai qara tsaya mun na zama tsayayyiyar mutum wacce ke tsaye akan qafar tah ko bah komai dai itama taji dadin rayuwa wato Kuma inada buqatar ina qara jadda damaku cewa kudage kufito dan kuga Kun aurar danie dan Allah kunjie.

Na gode da iya tsayawa ku karanta zancen nah Ina sonka matuqar Kai tsayayyen namiji neh.

Yawwah Kuma wani qarin hasken inadan kasuwanci nah inkaga nama ka bayyana mun ga mun number wata anan ta qasa zuwa sama ngd.




Post a Comment

0 Comments