TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

KYAWUNA JARABTANA

 KYAWUNA JARABTA TA 💫

EPISODE 5️⃣1️⃣

Wani kalan gajeren suma tayi tana nishi sama sama saikuma chan tabude idanunta batasan ya akayi ba ita datasan dasafe sukazo wajen nan gani tayi rana yasoma sauka komi najikinta ciwo yake mata kaman ba jikinta ba, kokarin tashi tayi amman taji takasa moving leg dinta hakan yasa da kyar ta karkata kanta takalli kafan dataji takasa motsi dashi jini tagani sosai akasan wajen kafin takalli kafan nata ganin kafan tayi kan wani katako da kusa biyu ke jikinshi kafanta na kanshi kusa biyu sun chaki kafanta sun nutse duka aciki, wani irin fashewa dawani mugun kuka tayi danji tayi tabama kanta tausayi wanan wani kalan rayuwa ne? Eh thought she will forever be happy awanan Abujan, who will save her anan tsakiyan dajin ya taimaka mata ko rarrafene tayi ta tafi gida, da kyar ta iya buda baki tadanyi ihu cikin kuka tace "ataimaka min dan Allah" ko motsi bataji sai kukan tsuntsaye danda alamu gidan gonan ma abandon one ne dan babu wani abin arziki aciki, sake dagokanta tayi kadan ta kwala ihu. "ataimaka min" wani kalan tsoro taji yana shiganta dan tasan a daji take tafashe da kuka sosai...



https://www.highcpmrevenuegate.com/u0bpd0vt?key=e2579b86131fbffe18465e54023c87db

Wasu gayune su hudu ke tafiya rikeda gorunan coke amman duk maihankali ya kalli goran ya kallesu yasan ba coke bane acikin goran ba idanunsu yay jajir suna tafiya suna layi, gasunan looking neat dan kana ganinsu kasan ba all this almajiran masu shaye shaye bane, kaman daga sama sukaji ihu ataimakenin Du'a duk tsayawa sukayi suna kallon kansu, daya daga cikinsu yace "kai Baaba na kwale ne koko da gaske ihun yarinya naji" atare sauran sukace "baka kwaleba Baaba muma munji" kalle kallen wajen suka shigayi suna layi dan abuge suke dukansu kafin su sakejin ihunta akaro nabuyi nan suka shiga neman saitin inda sukejin ihun.





Jin tayi ihu tayi tayi amman babu alamun mutum yasa tashiga kalle kalle dan hakanan wayanta yafado mata arai, hango jakanta gefe tayi kayan ciki ma sun barbaje wayanta data hango agefe daban yaja tamika hannunta daya bala'in sage da kyar tana kokarin taba wayan baikai ba, fashewa da kuka tasakeyi sanan tasa duka karfinta taja jikinta da karfi wani irin fashewa tayida kuka takalli kafanta dake datse da katakon kutsan dake bulbulo bulbulo da jini sabida moving jikinta da tayi sanan tamikar da hannunta cikin ikon Allah hannun yakai wayan ahankali tadauki wayan sanan takoma ta kwanta flat, kasa daga wayan da kyau tayi ta kalla, saida tasake bata lokaci sanan tadaga hannunta tabude wayan da babu password tashiga keypad tana tunanin wazata kira watakeda number shi dan wanan sabon wayane, ijiye wayan tayi ahankali tasake fashewa da kuka dan hannunta yasake sakewa, ahankali tasake daga wayan wani zuciyan yabata data duba contact maybe tanada number dubawa tayi taga number daya kachal ne awajen da akai saving da emojin rings guda biyu, dialing number tayi takara a kunne tana runtse ido dan ita kadai tasan kalan azaban datakeji, wayan na gabda katsewa akai picking, cikin kuka sosai da muryanta dabaya fita sosai tace "Ya Asad kaine"? Batare daya amsa tambayanta ba strickly yace "what happen to your voice" wani irin ijiyan zuciya tasauke jinshine tace "Ya Asad bansan inda nakeba ina cikin daj......." daidai nan aka wani irin buga gate din da karan yasa ta firgice tasaki wayan takalli gate din dasauri, maza hudu tagani da gorunan coke a hannunsu idanunsu sunyi jajir suna layi suna kallonta dukansu suna bangaje juna suna dumfaro ta, daya daga cikinsu cikin muryan shaye shaye yace "kai Baaba mace yar shila nake gani haka akasa gasasshiya Allah ya ijiye mana ita mu kora da ita saman codeine dinan damukasha da harizona Baaba ko idanuna ne kemin gizo" dayan na gefensu dahar ya iso gabanta ne yaduka yana rike guiwanshi kaman wanda zaiyi ruku'u yana kallon Du'a cikin muryan maye yace "ehh wallahi Baaba kuma chakwai take" yakai hannunshi yashafa fuskarta dayaji fatar taushin tsiya kabarda hannunshi tayi tace "don't touch me, dan Allah kuciremin kusan nan daga kafana" karasowa sauran sukayi duk suka duka suna kallonta kaman basu taba ganin mace aduniya ba, yanda suke kallonta ga warin shaye shayen dasukeyi yasa tama fashe da kuka sosai.





https://www.highcpmrevenuegate.com/u0bpd0vt?key=e2579b86131fbffe18465e54023c87db

Tsaye yake yana karban wasu files dayasa akamai printing kaman ance yajuya yaga Asad nafitowa daga elevator daya bude ranshi a bala'in bace ga waya kare a kunnenshi, faduwa yaji gabanshi yayi ganin yay hanyar fita yasa yabishi da sauri yana kiranshi. "Asad Asad ina zaka, Asad" ko kulashi baiyiba yay wajen motanshi zai bude kenan Sharif yasha gabanshi yace "Asad bakaji ina maka magana bane I said what is wrong"? zare wayan yayi daga kunnenshi yamikama Sharif dasauri yakara wayan akunnenshi kukan Du'a yaji da muryan maza da su kansu awaya sunji yanda mazan suke abuge, dasauri yakalli Asad yace "ina Du'a taje data hadu da yan shaye shayen nan"? kasa magana yayi tsabagen yanda ranshi ke tafarfasa hakan yasa yace "kaga Asad zauna" yay maganan yana zaunar da shi sanan yakatse wayan yace "Du'a is using iPhone ko I can track her" wasu gurare yashiga a iPhone din Asad cikin 5min yace "got it let's go" zagayawa yayi yashiga dayan bangaren Asad yakunna motar yajata dawani irin mahaukacin gudu, Sharif yace maiyakai Du'a tsakiyan daji haka da babuma gidaje.




Tsugunnawa duk sukayi akanta yanda kadai suke kallonta kaman sunga wata gasashiyar nama yasa Du'a take kuka sosai tace "dan Allah kuyakuri karku min komi" hamma daya daga cikinsu yayi yace "Baaaba nifa sonake nasa chaji awajen nan fa daman asama nake wlh" dasauri dayan yamike yana zare belt dinshi yace "ai wlh baka isaba nina farajin ihunta dan haka nizan fara saka chaji" na ukun ne yamike yace "kunga kuna harkan karanta dallah, daga ganin yar shilan nan bata tayi to miyene kuke wani rawan jiki, dukanmu zamusa chaji muyi gaba abinmu yan uwanta sazo su tsinceta ahaka bayan munsassaka chaji munyi full 100% mubarar da ita a achan bayan katangan gidan, amman yanzu shi Gwaska shizai fara tunda shi yafarajin ihunta yakuma ce mushigo gidan nan ba rushing mukadaine acikin dajin nan mukai hakuri kowa zai saka chajin" hakura sukayi shikuma wanda aka kira da Gwaskan kaman jira yake ya tsige belt ya yar yacire rigan jikinshi ya yar ya zare singileti shima ya yar sanan yazage zip din wando yaja wandon kasa, yarage dagashi sai dan gajeren wando, ihu Du'a tayi tana kuka sosai tana kokarin Jan jikinta baya kafanta na fito da jini, tsugunnawa Gwaskan yayi akanta yana murmushi sanan yakai hannunshi yawani finciki gyalen datai rolling dasaita yajawo da kanta sama sanan gyalen yacire kanta yakoma yabugi kasa kuma dayasa tai wani wahalallen kara. "durun uwa salatin arna! gashinta ne haka Gwaska" murmushi yayi yana bude goran coke din yadaga yakai baki yashanye sauran abin ciki duka sanan ya yarda goran yakai hannunshi zai taba kan Du'a tabude hannun tace "karka tabani" "Baaaba mai gardama ce wanan fa asamata karfi" "yanzu kuwa" yatashi yatsaya akanta yasata a osinshi sanan yakai hannunshi zaisa agaban riganta........


https://www.highcpmrevenuegate.com/u0bpd0vt?key=e2579b86131fbffe18465e54023c87db



Kwanan shiga dajin Sharif yanunamai yace "we are going straight anan nake ganinta" shiga dajin Asad yayi da mahaukacin gudu amman ko mutum daya basu ganiba gadai alamu signal dinta suna gani amman basu alamun akwai mutane awajen nan ba gashi yamma tasomayi dan biyar saura, sunyi tafiya sosai suka fara hango wani old building mai gate dasauri Sharif yace "I think that's where she is".......



Kabarda hannunshi tasakeyi hakan yasa yace "Ke ni kike kabarwa da hannu" dasauri sauran sukace take hannun Baaba muga karshen tsiyanta, hannunta yakama yakai kasa yasa kafanshi yatake dayasa tai ihu sosai sanan yakai dayan ma kasa yatake sanan yakai hannunshi gaban riganta wajen biyun jikake kiiiiiiiiiiii ya barka rigan daidai an buga gate din anshigo dayasa dukansu suka juyo hardashi dake kan Du'a, Asad da Sharif ne suka shigo atare sunabin kowada kowa da kallo one by one kafin idanunshi su sauka kan Du'a dawani gardi ke tsaye kanta ya duka yana barka mata riga zuwa ciki ga black foamless bra na lace datasaka dayay parking boobs dinta da kyau tana wani irin kuka sabida yanda guy din yatake hannayenta, kallo daya Sharif yama side dinta baikaramata na biyu ba, Gwaskan dake tsaye kan Du'a ne ya kalle maza biyun dasukaci uban suit kaman masu aikin banki ne dasuka shigo gidan cikin muryan maye yace "kai dan gutsun uwarku kubar nan kuje kusami wani ginin kuje kuyi shaye shayen ku achan munriga mundau wanan" wani irin zuciya yadebi Asad wanda shi kanshi bayason yana irinta dan illata mutum yake kawai yaykan Gwaska dahar gyara tsayuwa yake akan Du'a yace "Au zoto abama hammata iska" Asad na zuwa baiyi wata wataba ya dunkule hannu yadaki kashin wuyanshi jikake kar wuyanshi ya karye, zai fada kan Du'a yawani dagashi da hannu daya yabuga abango sanan ya matsemai wuya kaman zai kasheshi, yana kakarin mutuwa idanuwanshi kaman zasu fito, ihu sauran sukayi zasuyi kan Asad dakecin uban Gwaska Sharif yataresu da nashi dukan yana barar dasu danko kadan babu karfi a jikinsu sabida yanda sukai shaye shaye kana dukansu suke barewa, idanda zakaga fuskan Asad zaka gudu makureshi sosai yayi cikin wani irin voice yace "how dare you touch my wife haaaaa!" kwalalo idanu Gwaska yayi kaman zai mutu amugun zuciye Asad yakama hannunshi yalumasu a idanunshi yace "saina tsiyayar da idanun daka kalleta dasu" sosai Gwaska yay ihu jin azaba a idanunshi, sanan Asad yawani irin gwara kanshi da bango ya barar dashi awajen assume ko motsi baiyi sanan yay inda Du'a take a kwance tana kuka takasa daga hannunta daya take akasa, jacket dinshi yacire dasauri yadagata yana kallonta yarufa mata akirjinta sanan yasake kwantar da ita ahankali, yanda yake abu zakasan amugun rude yake, gate yayi yafita da gudu booth dinshi yabude yadauko wani first aid kit dayake dashi yadawo ciki daidai Sharif yagama barar dasu yabiyo Asad din dagudu, kafanta da kusa kekai yabama Sharif yace "hold this kaga" karban kafan yayi da sauri yana kallon Du'a da idanunta ke kukkullewa kaman zata sume Asad shikuma yashiga bubbude komi na akwatin yana hadawa agefe sanan yadau wani ruwa yazuba akan ciwon, ihu tayi tana kokarin kwace kafan daga hannun Sharif dayaki saki, kafin yahada wani allura yamata sanan yakama katakon yatattaba jikin kafan kafin yafara pulling dinshi ahankali ihu tafara, taiwani juyi dayasa jacket din dayarufa mata yafadi tsayarda abinda yakeyi yayi da sauri yatashi yadau jacket din yasake rufamata yana kallonta ranshi abace yace "Ke" kallonshi tayi tana kuka mai taba zuciya, ahankali yakai hannunshi yakama hannayenta yadaura kan jacket din tawajajen kirjinta yace "hold tight" gyadamai kai tayi da kyar tana lumshe idanu hawaye na gangarawa yanabi ta gefen idanunta suna sauka a kunnuwanta, dan tsayawa yayi yana kallonta saikuma yakoma wajen kafanta ya tsugunna yashiga cirewa ahankali sabida zafin datakeji yaragu, sosai take kuka karshema sumewa tayi, ijiyewa gefe yayi sanan yakara daukan ruwan ya zuba kan kafan dayasa tafarka da kuka sabida zafin dataji, auduga yadauka zai mata dressing aka bude kofan aka shigo Aneesah ce agaba da Zeezee da Billy dawasu kawauensu sababbi guda biyu duk suka shigo gidan, tana mamaki waye mai mota irinta gidansu pake awaje ko some of friends dinta ne suka riga su zuwa.





LITTAFIN NAN IS NOT A FREE BOOK, MAISON KARANTAWA DARI BIYAR NE 500, ZAKI TURO TA 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK SAIKI TUROMIN EVIDENCE OF PAYMENT TA WATSAPP NUMBER NA 07012181461.


ZAKI IYA MAGANA DANI DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK 

wa.me/+2347012181461 



WLH DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFIN NAN BATARE DATA BIYABA, MASU KARATU SATA DUK BAN YAFEMUKU BA DUNIYA WA LAHIRA, AND INA BAKU SHAWARAN KIYAYAN HAKKIN MUTUM. THANK YOU 



EPISODE 5️⃣2️⃣

Daga Sharif har Asad juyawa sukayi suka kalli gate din dasukaji anbude, hada idanu sukai da Aneesah dawasu yammata guda hudu, ganin Ya Asad da Ya Sharif dabata taba tunanin sune masu motan ba yasa jikin Aneesah yafara wani mahaukacin rawa sosai ganin Ya Asad da Ya Sharif akan Du'a datagani a kwance bata iya bude idanu da kyau ga jini yabata kafanta da hannun, ga jacket akan kirjinta, gawasu maza guda hudu datagani a sussume in various places, ga gorunan coke akasa wanda tasan da babusu, ahankali Sharif cikeda mamaki yace "Aneesah" sunanta da aka kira yasa Du'a tabude idanunta da kyar takalli gate din jin ankira Aneesah. "what are you doing here Aneesah who are this people"? kasa magana tayi sai rawa da bakinta yake tana kallon Ya Asad dako kai bai daga yakallesu tun bayan kallon farko daya musu najin anbude gate yacigaba da dressing din kafar Du'a abinshi, ganin yanda Aneesah tashiga trembling yasa ahankali da muryanta dabaya fita sosai cikin kuka ahankali tace "Ya Sharif nina kirata nace tazo" juyoda kai Sharif yayi yace "Ke kika kirata"? Gyadamai kai tayi ahankali, gama dressing din Asad yayi yakalli Sharif yace "I will go with the car zan kira akawo naka, call the police suzo su kwashi su" gyadamai kai Sharif yayi jikinshi yay sanyi dan no one needs to tell him Aneesah has something to do with all of this, idan Du'a ce takirata tayaya zatai locating this place dakoshi it took him time to track, badai son Asad yasa Aneesa did something as stupid as this ba.




Tashi Asad yayi yadauki Du'a ahankali kankameshi tayi tana kuka ahankali dan ko Yaya aka tabata zafi takeji, ahankali yake tafiyada ita dasauri Aneesah da kawayenta suka matsa gefe takasa kallon Ya Asad, shima ko kallon inda take baiyiba yawuce yafita, sata abayan mota yayi ahankali yana kallonta kwantar da ita yayi sanan yarufe motan yadawo gaba yashiga yaja motan, saida Sharif ya tabbatar da yatafi sanan yakira police kafin yatashi yataho inda Aneesah ke tsaye kanta akasa har lokacin jikinta yakasa daina rawa yace "tell me u have nothing to do with this Aneesah" kasa dagokai takalleshi ma tayi, yanda jikinta kerawa haka na kawayenta ma suka shiga rawa, Billy datafi kowa tsoro barinma dataji ankira police yasa tace "Aneesah Brother wallahi we don't know this guys" kallonta Sharif yayi strictly yace "just tell me what happened" nan takoromai bayani tundaga kan plan din da sukayi a group na yanda zasuci uban Du'a, sanan takarashe da fizge wayan Zeezee tabude tanunama Sharif video da Zeezee tayi tana ihu tana kara tunzura Aneesah tana kiban Du'a kaman yarta tana kuka tace "wlh ko yatsunmu daya baitaba Du'a ba, Aneesah tai komi mu kawai yan rakiyane dakuma hyping" karban video yayi yana kallo kasama jure kallon video yayi yatura wayan aljihu yashiga dukan ta da kafa da hannu tana kuka sosai polisawan dasuka zone suka rikeshi sanan yabarta tafiya da guys din akayi sanan yasata a motan da Asad ya aikomai dashi suka wuce batare daya bada wayan Zeezee ba.



Awani private Asibiti ya tsaya yana parking yafito daga mota yashiga ciki ma'aikatan asibitin sai gaidashi suke, direct pharmacy dinsu yaje yan phamarcy na gaidashi abubuwa yadinga kwasa batare daya amsasu ba yacika wani babban leda sanan yafito mota yashiga yaja motan da mugun gudu, yana zuwa anguwan su direct gidan Hajiya yawuce ana budemai gate yaja motan ciki, sanan yafito tabude baya, Du'a da idanunta a kulle yakai hannunshi yataba jin jikinta yay sanyi yasa yay sauri yadauketa yakalli security yace "bring one big leather from the car" sanan yay cikin gidan da ita, sallama yayi yabude kofan, Grandma na zaune kan kujera ganin Du'a a hannun Asad da fuska yay subu subu ga kayanta yay datti jacket din Asad ne akan kirjinta kafanta jini kasan riganta dukya baci da jini yasa tawani mike tsaye arude tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, maiya sami Du'a" sama yayi Grandma tabishi da sauri dakinta yabude yashiga kwantar da ita akan gado yayi, sallama sukaji daga kasa na Dad da Ammi dasauri Grandma data rude tafito ganin su Dad ne da Ammi, da Rahima, Mariya da Anty Turai yasa abin yabata mamaki, Dad da jikinshi yafi kowana rawa yace "what happen maiya sami Du'a Hajiya yanzun nan Sharif yakiramu yace dukanmu muzo gidanki something happen to Du'a shima yakusan karasowa tareda Aneesa" ahankali Hajiya tace "nima bansani ba yanzu Asad ya shigo da ita asume" dasauri sukai dakinta da Asad ke kokarin fixing mata drip, zaro idanu Mariya tayi tana salati aranta me Aneesah tama Du'a haka, cemata tayi magana fa kawai zata mata tabata tsoro what happened to her like this, tsayawa duk sukayi kowama yakasa magana ganin yanda Asad ke komi dasauri sauri, yana saka allurai a drip din, saida yagama tass sanan yadawo kafanta dasuka a yasha bandeji budewa yayi yana dressing duk suka tsaya suna kallonshi sanan yakama hannunta yamata alluran tetanus kafin yasa stethoscope yana kokarin dubata Sharif yay sallama yashigo yana rikeda hannun Aneesah da idanunta sukai jajir, ganin yanda suka cika dakin yasa Dad yace "duk kumu fito falo, Asad muna jiranka" fita duk sukayi harda Grandma suna kallon Asad zare stethoscope din yayi jin heartbeat nata yay stabilizing sanan yafito ahankali ya tsaya bakin kofan dakin yay folding hannunshi a kirji yana kallon Aneesah dake kuka idanunta akasa, ahankali Dad yace "Asad Sharif maiya sami Du'a? kuke tareda ita a office" ahankali Asad yace "she never came to the office yau, katambayeta what happen" yay maganan yana kallon Aneesah dakowa yajuya yana kallo, Anty Turai tace "ke what happen ake cewa atambayeki" hawaye tashare ahankali kanta nakasa tace "Mum inason Ya Asad ne" shiru kakeji adakin sanan ahankali tace "and Du'a is my best friend ita kadai nafadamawa shine ta auri Ya Asad, shine......" tashiga koro bayani tundaga kan yanda suka cireta a group harzuwa yau tace "Dad, Ammi, Mum wlh wlh bansan guys dinba bani nasasu ba, the plan was kawai muje muyi dambe taji tsoro tarabu da Ya Asad" ahankali Sharif yaciro wayan kawarta Zeezee yamikama Dad yace "Dad look" karba Dad yayi ranshi yay masifan baci, Du'a dayake so Aneesa ke jibga haka shida baya dukan yaranshi koda wasa baisan lokacin daya yarda wayan yawani jawo Aneesah yakifa mata mari ba yace "is this the way I train you Aneesah to be this wicked? All what our family knows is love not hatred Aneesah kinsan mekikayi kuwa eh inda kin kashe yarinyar nan dame zaki fadima iyayenta" Dad yakara kaimata mari zuciyanshi na tafarfasa dan abin yamai ciwo ainun, ganin zai sake kaimata mari yasa Grandma taja Aneesah taboye abayanta tace "agabana saikaita dukan yarinya bakada kunya ne, Aneesah yarinyace children now a days do crazy things for love eh, besides her intention was even childish all abinda take dashi aranta shine suyi fada kawai ayi dambe which is very very normal and okay, batayi agida bane sabida za'a raba fadan dawuri saisa takaita where she feels zasuyi fadan and settle everthing yisu yisu, please nobody should touch this girl again, Sharif Asad, no one should lay a finger akan Aneesah, haba jibi idanun yarinya" kankameta sosai Aneesha tayi tana kuka sosai tace "Hajiya I am so sorry wlh bazan karaba, wlh bazan karaba dan Allah kuyakuri" ganin yanda yarinyar ke kuka harwani ijiyan zuciya take yasa Anty Turai taji takai wuya dan marin da Dad yamata yamata ciwo matuka, hannun Aneesah taja tace "ke wuce muje tattara yinamu yinamu mubar musu gidan nan, sabida yana kula dake yana biya miki school fees a private university shine zai wulakanta ki haka" cikin wani azababben fushi dakowa yadade bakiga Dad dashi ba yace "wlh wlh Turai kikaja yarinyar nan kikabar wajen nan saina mugun saba miki karyan rashin kunya kike, fitsararra saisa babu namijin dake iya zaman aure dake" cikin fushi sosai jin cin fuskan da Dad yamata Turai tajuyo takalli yayan nata tanunamai dakin da Du'a take ciki tace "nikake gayama magana Yaya? Eh? condition din da yarinyar chan keciki yanzu y'ata ce tasata aciki? Ba ita bace and we all no that, abinda Aneesa tayi was silly abu da yara mata duka sun sabayi, duk maganan Du'a kuke no one is talking about Aneesah, bayan dukkunsan soyayyan danku wanan ja'irin yaro yasa taje tana fada da Du'a, ita maisa bazaka aura mata Asad dinba eh kabar gida kaje waje kana aurawa danka yarinyar dabatada gata agidan ubanta, wanan shi ake kira da bishiyan giginya yahana na gida inuwa yabama nawaje, sonkai kawai sanan dannai magana kake gayamin irin halin yasa nakasa zaman gidan miji" cikin fushi Dad yadaga hannu zai kwasama Turai mari dasauri Ammi tarike mai hannu tace "Alhaji calm down dan Allah children are here" cikin fushi Turai tace "barshi ya maren mana, I no blame him daman ance yarinyar mayya ce, so anything can happen gashinan daga aurama Asad ita gidanmu ya haukace, gidanmu that has been peaceful for years yarinya rana tsaka tashigo tana neman daburta komi, wlh bakuga komiba baku dai Allah yazuba muku kwashe kwashe ba kucigaba, yarinyar da agidansu neman kai akeda ita amman kuka jida" ahankali Ammi takama hannun Anty Turai ganin maganganunta are hurtful kuma ga Hajiya awajen tace "Anty Turai dan Allah kiyi shiru this whole thing baikai ga haka ba" tura Ammi tayi baya cikin bakar masifa tace "dalla munafuka kyaleni" baya Ammi tayi zata fadi dasauri Dad da Sharif suka tareta aiko Dad nadagowa baiyi wata wataba yadauketa da lafiyayyen mari zaikai mata na biyu sukaji muryan Du'a kaman daga sama cikin yar siririyan muryan nan nata tace "Baba".





Assalamu Alaykum, inaso mu gina al'umma masu tsoron Allah da tsoron hakkin dan uwanshi musulmi, I was very kind and generous nayi pages talatin da daya (31) pages awanan littafin as free, dan Allah kudubi Allah badan niba badan halina ba karku karanta idan baki biya kin shiga group ba, dan idan kikai gaskiya Allah zai bimin hakkina.


https://www.highcpmrevenuegate.com/u0bpd0vt?key=e2579b86131fbffe18465e54023c87db


Kudin karatun this novel is 500 kacal, pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na


 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting.

Post a Comment

0 Comments