TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Nigeria Hankali ya TashiπŸ˜†πŸ™†

 πŸ—ž πŸ‡³πŸ‡¬ Wani batu da ya ja hankalin 'yan Najeriya a kwanannan shi ne na wata daliba da aka kora daga makarantar nazarin kimiyar ayukkan jinya da ungozoma ta jihar Kebbi, da sunan cewa tana badala a 

dandalin sada zumunta na yanar gizo na Tiktok. To sai dai bayanin da makarantar ta fitar ya sha bamban da wanda ake yadawa na cewa an kore ta saboda tana Tiktok ba.




Muna Rokon Allah Daya Kawo Mana SaukiπŸ˜“

Post a Comment

0 Comments