TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Da Na Kowa neh page 85-90

 *©BEBEELO*


                    *85~90*

                     ********


~ Wankanta tayi, kamin tayiwa Mukh, ta nado so a towel ta shirya shi, sanan ta turashi falo itama ta shirya dan idan yanan bazata shirya yadda takeso ba.

Kwalliyarta tayi abinda sam bata saba ba shiyasa ma ko iyawa batayi ba sosai, gani, girar bata jawu ba yasa ta goge ga ba daya, a ranta tace tunda inason wanan kwalliyar ta zamani dole naje na samu *Miemie Bee* ta koya min.

Da haka ta kimtsa ta fito, a falo ya ta sami Mukh da Barr suna buga game sai dariya suke tabbas sun burgeta tsaye tayi tana kallon su kamar ance Brr ya dago aikuwa sai suka hada ido,sam kasa dauke kanshi yayi daga dubanta.

Sanye take cikin riga da wando na pakistan yellow sunyi mata kyau sosai matuka.

Saurin dauje kai tayi tasha murr akan kallon kurullan da yake mata, shima wayancewa yayi, ya dauke kanshi, dan kar ta raina shi, dariya Mukh yayi yace"Uncle Mumyna tayi kyau ko?

Tambayar dariya ta bawa Barr, kuma yaji dadin tambayar, saida ya kalleta kasa da sama, sanan ya kalli Mukh dake jiran amsa yace"Nop gaskiya batayi kyau ba cox dana hangota saida na nemi guduwa powder nata yayi heavy kamar wata sabon kamu.

Rai Mukh ya bata ya tashi kusa dashi yace"nayi fushi Mumyna is the most beutifull Mum in the world.

Ba karamin haushi Ummi taji ba, amma sai ta wayance kawai, cox tasan yimata shine yake kawai nd batayi dan shi ba, so mezaisa ta damu, ai abin haushi ace kayiwa miji kwalliya ya gwaleka shine da cin rai, dan haka murmushi kawai tayi wanda ya dauki hankalin Barr, tace"ina neman kitchen din gidanan zanyi girki.

Kamar bai jita ba, nan Mukh yace"Mumyna muje na kaiki naga Uncle ya hado cuffee dazu, hannunta yaja ya kaita kitchen nan ta shiga hada abinci irin wadanda ta koya gurin Ma, Plantain da kwai tayi cox sune fouvrite na Mukh dinta, sanan ta hada masu ruwan Tea a flaks masu kamshin ginger.

A danny ta shirya komai bata cewa Barr kala ba tayi servin nasu ita da Mukh suka zauna sunaci suna dariya abinsu, lokacinda ya fito ya hangosu sunyi balin burge shi, Mukh yana zuba mata kwai a baki suna dariya.

Shima zama yayi kamshin da ya bugi hancin shi ne ya saka shi saurin jan food flaks din ya zuba aikuwa ya shiga ci ba batu, yanga, shi sam yama manta kusa da Ummi yake, saida ya koshi ya fice yabar gidan.

Sai kusan bayan isha'i ya dawo, lokacin Mukh yayi bacci, dakin shi ya shige yayi wanka sanan ya fito falo ya kunna TV.

Bayan tayi wanka tana daure da towel d'an karami, tana rike da hand drayer tana busarda kanta.

 taji alamun TV na motsi,ya dawo kenan ta fada, murmushin keta tayi, ta banye towel din ta kara daura shi sama, take manyan cinyoyinta suka bayyana, ta fidda rabin kirjinta, ta bude k'ofar ta fito, a ranta tace"zan numa maka nayi kama da sabon kamu wallahi, ko kallon inda yake zaune batayi ba sai zakudar gaba da baya take, ga gashin kanta daya dan jike da ruwa still drayer din na hannunta tana busadda kanta, tayi hanyar kitchen.

Mutuwar tsaye Barr yayi baki sake ya bita da kallo, tun cikin kanshi yakejin abu na mashi yawo, bai ankara ba yaji madam tana mashi knocking, da sauri ya hade kafafun shi idon shi sunyi jawur, harta fito hannunta d'aya rike da fresh milk daya kuma ta rike hand drayer, ta saka cup a hammata tana yan wake wakenta, ta shige d'akinta, tana shiga ta zube tana dariya, kamar ranta zai fita, rigar baccinta ta saka tareda turaruka, tana murmushi tace"zaka san kayi kuskuren gayamin magana Barr.

A brkice yazo bakin kofar nata ya bude, kanshi ya leko tana zaune tana tunke gashi, kanta cox bata iya baccci dashi a hargitse, da k'yar yace"kizo ki tabbata kin kashe komai kitchen dinan naji kamar baki kashe ba, kamar zatayi dariya sai kuma ta fuske tace"Malam nasan aikina dan haka komai na kashe, a dan fusace yace"nima ai nasan aikina shiyasa nace kizo ki k'ara dubawa.

Turo baki tayi bata damu da rigar jikinta ba ta fito ta wuce shi tsaye tayi kitchen sai kunkuni take, bayanta yabi shima yayi kitchen din ya jawo kofa ya kulle.

Harga Allah saida gabanta ya fadi, "meye haka Malam? Murmushi yayi yace"takarata akayi shine zan rama nima,sam bata gane ba, saida tajita a cikin k'yakk'yawan kirjin shi, take zuciyarta ta shiga bugawa, tsayuwa ma ta gagareta.

Cikin fad'a tace"bafa nason wanan rainin ka sakeni, muryar shi kasa yace"ai kinsan ni yarone ba komai zan iya ba so karki damu, nan ya hade 

bakin shi da nata.




Post a Comment

0 Comments