TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Mugun so page 49

 𝕄𝕌𝔾𝕌ℕ 𝕊𝕆❤️‍🔥


*Written by Fateemah MG


🌸💕🌸💕🌸💕

#Zayn Abideen

#Safeerah♡

#Love

#Romance


               ....ᖴᗩTᗴᗴ ᗰᗩᕼ

ᗩᒪᕼᗩᗰᗪᑌᒪIᒪᒪᗩᕼ_(◕‿◕✿)


🫶🏻💕 

Page 4️⃣9️⃣


_______

Ya Jamilah na shigewa ɗaki ya kamo hannunta ta miƙe tsaye, a kan cinyarsa ya zaunar da ita tana kallon yanda ya rame sosai da idanunta dake shirin fitar da hawaye, tambayarsa ta sake yi tace, "Ba ka da lafiya ne?" Kai ya ɗaga mata yana jin wani farin ciki yana rufeshi, "me yake damunka?" Murmushi yyi mata yace, "I've missed you soooo much" kafaɗarsa ta kama ta matso da fuskarta kusa da nashi...

(*Reader Safeerah fah bata natsu ba..😅😅*)

Hint ɗin ya ɗauka yyi saurin chafko bakinta da nashi, a hankali ya shiga tsotse lips ɗinta, ganin yana yi a hankali yasa ita ta karkatar da kanta tana tsotse nashi da zafi zafi har tana kamo harshensa, shi kansa mamaki yyi sae ya tsaya ya barta da ragamar harkar, waist ɗinta ya kamo yana mannata da jikinsa dan yyi missing ɗinta sosai. Suna cikin haka Ya Jamilah ta fito daga ɗaki riƙe da jakan Safeerah, kanta a ƙasa tace, "Ina Safeerhn ga kayan ki nan kizo ku ta.." bata ƙarasa tayi mugun gani, a parlourn ta ba kunya ba tsoron Allah.🙉🙈


A zabure Safeerah ta sauka daga kan cinyarsa ta zauna akan carpet ta sauke kanta ƙasa, shi kansa Abideen ɗauke kansa yyi tareda miƙewa ya nufi hanyar ƙofa yace, "Idan kin gama ina mota, Ya Jamilah sae da safe.." yana faɗin haka ya fice yana gyara zaman wandonsa dake neman tona masa asiri, Safeerah kuma daya fice ya barta a kunyace ta karɓa veil ɗinta na hannun Ya Jamilah ta yafa kafin ta karɓa jakanta, rungume Ya Jamilah tayi kafin tace, "Thank you Ya Jamilah, Allah Ya biya ki.." murmushi Ya Jamilah tayi mata nan ta juya tayi hanyar fita, Ya Jamilah ido ta zuba mata tana kallon yanda tafiyar ta bae dawo daidai ba har yanzu.


Tana shiga motar ya sake mata wani murmushin gefe ɗaya, sae yanzu kunya take sake kamata hakan yasa ta ɗauke kanta tana kallon window, a wani pharmacy suka tsaya a hanyar komawarsu gida sae ganin Class Rep tayi ya fito daga pharmacyn, cikin fara'a ya ƙaraso ya gaisa da Abideen kafin suka gaisa da Safeerah sama sama tana gudun yau ma ya sake cin duka amma taji kamar Class Rep na kiran Abideen ko Babban Yaya taji, kallon Abideen ɗin tayi lokacin da suka kama hanyar gida amma bae bata damar yi masa magana ba dan ɗauke kansa yyi. 


Su dae sojojin gidan sun ga Boss ya koma yana fara'a ba kamar kwana uku da suka wuce ba, ganin ya dawo da matarsa yasa suka yi ta surutai cikinsu abun yana sake basu citta saboda su burin su ɗaya da bae wuce ace mace bata raina miji ba, gara ya namiji ya riƙa nuna shine Boss a ko yaushe kuma ta kasance tana ɗan tsoronsa. 


Ina Laylah ne🤭

Cikin wata mota mae kyau KB yyi zaune tareda wata budurwa suna hira cikin soyayya, can yace, "Wai kinsan matar nan ce mun take na aureta" dariya macen ta kwashe dashi tace, "Ashe ba ta da hankali" dariya shima yyi yace, "Da alama ai, ta girme ni da kusan shekara goma tace na aureta?" Shiru macen tayi kafin tace, "Toh amma me yasa ta baka mota kuma ta buɗe maka restaurant?" Kallonta yyi yace, "Zargina kk yi? Ba abunda ke tsakanin mu wai kawai ina birgeta ne kuma tana so na" ajiyar zuciya ta sauke tace, "Yaushe kace zaka turo?" Tunani yyi yace, "Ke dae InshaAllah aurenmu baze wuce wata biyu ba" murmushi tayi masa tace, "Allah baby?" Kai ya ɗaga mata yace, "Eh mana, na ƙosa ki zama mallaki na, na ƙosa fah!!" Murmushi tayi masa inda shima ya mayar mata yana kalleta, ya ƙosa saboda ƴar mutunci ya samo kuma ko hannunta ya kasa taɓawa yana jiran suyi aure kafin... 


****

Dawowar Abideen daga wani pharmacy kenan ya zauna a dinning table zai ci dinner, tana gama jerawa ta koma kitchen, yanda take tafiya ne yasa shi lashe leɓensa ganin aikin da yyi yana sake jin kansa ashe ya iya aiki duk da wai beginner level ne, sae a lokacin ya tuna da cewar ya kamata ya bata gift ɗin first night, ta tabbatar masa da cewar kamilalliya ce ita tunda har ta riƙe masa mutuncinta har gidan aurenta, wani killer smile yyi yana cize leɓen bakinsa, boner killer pills ɗinsa ya ciro ya haɗiye ya kora da ruwa kafin ta fito dan shi kansa baya son ya sake tunkararta a yanzu, zae yi ta amfani da drugs kafin ta warke ya cigaba da aiki dan ita ɗin ta musamman ce a gurinsa yanzu.


Washe gari da rana ya shirya cikin ƙananun kaya da suka karɓi jikinsa sosai, a kitchen ya ganta tana yanka fruits cikin black and red abaya, murmushi yyi yana goge idanunsa dan jiya bae yi bacci da wuri ba yana can yana duba companies ɗin da suke siyar da motoci. (Osheyyy😁🤭) Rungumeta taji anyi ta baya ta ɗan tsorata kafin ta juyo tace, "Ka tsorata ni" ta ɗan sake jiki duk da tana ɗan jin tsoronsa har yanzu amma taga tun da ta dawo baeyi ƙoƙarin yi mata komai ba tun bayan kiss ɗin da suka yi gidan Ya Jamilah, tana juyowa yyi mata murmushi yace, "Go get ready!" Kallon fuskarsa tayi taga bbu wasa bare tace baza ta je ba hakan yasa ta wuce ta ɗauko mayafinta suka fice daga gidan, tun a mota take satan kallon fuskarsa amma bae ce mata komai ba har suka isa gurin siyar da motoci. Kallonsa ta tsaya yi tana mamakin me yasa ya kawo ta amma a haka tabi bayansa har suka iso gurin brand ɗin Mercedes-Benz, a gaban wata ash suka tsaya sabuwa fil ya kalleta yace, "Wannan ya miki?" Zaro ido tayi tana mamaki nan tayi saurin ɗaga masa kai tana murmushi, makullin motar mae siyarwa ya kawo nan Abideen ya karɓa ya miƙa mata, tana karɓa ta wani rungumeshi tana jin kamar hawaye zasu zubo mata, ɓare ta daga jikinsa yyi ya yiwa mutumin alama da hannu cewa zasu yi magana, kallonta yyi yace, "Kin iya driving" kai tayi saurin ɗaga masa amma bata ce komai ba saboda Ya Habeeb ne ya koya mata mota tun tana gida, murmushi yyi ya shiga gefen driver inda ta shiga gurin driver ta kunna motar, ta iya ba laifi amma sae da ya riƙa nuna mata wasu abubuwa. Farin ciki ne fal a cikinta kamar tayi kuka, can ta juyo tace, "Amma na menene motar?" ganin tana mae koyar mota kuma ta juyo tana kallonsa yasa yace, "Keep your eyes on the road" murmushi tayi masa nan yyi ajiyar zuciya yace, "Motar gift ɗinki ce!" Bata juyo ba tace, "Gift ɗin me?"


 Shiru yyi kafin fuskarsa ta koma ba wasa yace, "Gift ɗin first night ɗinki ne! I was grateful kin kama kanki kin kuma riƙe mutuncin ki har kika shigo cikin gidana." Tsintar kanta da jin kunya tayi, a hanya suka tsaya aka saka mata sign ɗin Learner a baya da gaban motar sannan suka wuce gida. Cikin farin ciki suka isa cikin gidan, Abideen ne ya fara fitowa daga cikin motar ya mannu da jikin motar yana jiran fitowar matarsa, tana fitowa yace, "Jiranki fah nake.." tana fitowa ta riƙo keyn motar tana yi masa murmushi amma mae zata gani, Zaytoona da Yusra a tsaye a jikin main entrance suna jiran dawowarsu. Yana ganin expression ɗin face ɗinta ya juya yaga Zaytoona da Yusra, duƙawa suka yi su biyun suka ce, "Ina wuni Ya Abideen" kallon ledojin hannunsu yyi kafin yace, "Lafiya" ganin basu gaishe da Safeerah ba yasa shi haɗe fuska yace, "Ba ku iya gaisuwa bane?" Basu niyya ba amma ya suka iya dole suka haɗa baki suka ce, "Ina wuni Aunty Amarya" jiki a sanyaye tace, "Lafiya" hanyar Parlourn yyi yasa ka door lock ɗin ya shiga inda suka bi bayansa zuwa parlourn, a kujera ya zauna inda suka zauna akan carpet, daga ƙarshe Safeerah ta shigo ta shiga kitchen, kai a ƙasa Yusra tace, "Abba ya dawo, ya ce a kawo wannan" tana ajiyewa suka miƙa suka ce, "zamu tafi" daidai lokacin Safeerah ta fito riƙe da tray ɗin ruwa nan tayi saurin cewa, "Ba ku sha ruwa ba" da kyar Yusra tace, "Mun ƙoshi" kallo Abideen ya bisu dashi kafin yace, "Ko zo nan sae kun sha" yana faɗan haka ya ɗaure fuska hakan yasa suka dawo suka sha ruwan kafin su sake cewa, "mun tafi" da sauri Safeerah tace, "Ku tsaya Daniel ya kai ku" cikin takaici ƙarara Zaytoona ta juyo tace, "muna da kuɗin Napep" suna faɗin haka suka juya suka fice daga gidan, ta daɗe a tsaye kafin ta koma ta zauna gefen Abideen tareda ɗaura kanta a kafaɗarsa...



*Gulma na cin magulmata!😝💔

*Don't forget to like!😘❤️✨️


©️Fateemah MG




Post a Comment

0 Comments